Episode 19

70 4 0
                                    

👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

       💥
Vote me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO MUHAMMAD UKASHAT.
ZAINAB MUHAMMAD.

Episode Nineteen✍🏻
EMPHATY(JUYAYI)

Saida yakai la'asar tukun yatashi da faɗuwar gaba ,Saleema wacce ke gefensa tayi saurin zuwa kusa ɗashi tace"Hammana katashi sannu yajikinnaka inake maka ciwo,cikin jinjinakai yace"Alhmdlh Wife ,janyo hannunta yayi yasata ajikinsa cikin rawar jiki yace"gabana na faɗuwa inajin kamar wani abun zai sameni ,cikin kwantarmasa da hankali tace"Insha Allah babu abinda zai faru,matseta yayi ajikinsa yafara lalubarta cikin rawar jiki,bata hanasaba saima tallabamasa datayi,wasan dabai taɓa yimataba yau yamata wanda yasata tsoronsa jikinta duk rawa yake,jin yadda take kyerma yasa yasaketa tare da ƙara shigewa jikinta yanajin faɗuwar gabansa na tsananta,wanka sukayi tare sannna tafita don faɗawa su Mama tashinsa,fita shima yayi don dakko wayarsa a mota,ajikin motar yadamu Haleema wacce dama da gan-gan tazo ta tsaya,idonta takai cikin nasa aitake nan ya birkice cikin rawar baki yace"Haleema kece wlh dama ke nafito nema ,cikeda murmushin samun nasara tace"eh nima ai kai nazo nema,hannunta yaja yace"zo muje ki rakani zanje naɗakko key ɗina,cikin kiss tace"a'a kaje gun matarka tukun kasan batada lfya  haryanzu tana yoyo,cikin rashin gane maganarta yace" to,cikin jin daɗi tace"eh mana matarka Saleema tana ciki kaje gareta kuma karkamata maganata kawai kaje zamuyi waya,yace"toh sai nazo anjuma ki ajiyemin abincin dakika ajiyemin jiya,tace"karka damu saikazo daga haka yashige cikin gidan yana tuna Saleema, Saleema dasu Mamane suka shigo don dubasa,yana zaune akan kujera   suka shigo da murna ya gaishesu  batare daya kalli Saleema ba wanda ita duk atunainta kunyace da yanayin jikin ne,bayan fitarsu Mama ne Saleema tadawo kusa dashi cikin shagwaba tace"Hammana yanaganka haka ko jiKnne?,shiru yayi yana kallonta zumbur kuma saiya miƙe cikin haɗa fuska yace"miye hakan zaki wani zauna kusa dani koni sa'ankine harda wata shagwaba mtsw yaja tsaƙi yafita bai zarce koinaba saigun Haleema yabar Saleema cikin mamaki.

Ƙiranta yayi da numbar datasamasa nan tafito tashigo dashi har parlournsu,Ummanta suka samu a zaune da fara'a ta tareta tana masa sannu da zuwa durƙusawa yayi har ƙasa yagaidata ta amsa tukun tabar musu parloun,cikin kiss Haleema ta ɗakko masa drink mai sanyi a cup takai bakinsa ba musu kuwa ya buɗe tasamasa yashanye tas nan yaji kamar anƙaramasa sontane,sai faman shishshigemasa take tana zuba masa kissa shikuwa biyemata yayi tayi sai ƙarfe goma na dare yakoma gidansa,tana zaune a parlour duk tashiga damuwa tana tunanin metama Saleem haka,jin shigowarsane yasata saurin tashi cikin sauri taisa gabansa,tsayawa tayi agabansa cikin rawar murya tace"Hammana meyafaru innamaka laifine kafaɗamin wlh zandaina duk abinda bakaso fushinka zai azabta dani ,wani wawan kallo yabita dashi cikin hasala yace"dallah Saleema ficemin agaba tsabar munafirci kinsa an auraminke banasonki to ki buɗe kunnuwanki kiji aure zanƙara nan kusa don bazan iya zama dake ba yabi tagefenta yawuce,sororo ta tsaya agun takasa motsi cikin ranta tace"meke shirin faruwane koma ince mekefaruwa,me Saleem ke nufi da zai ƙara aure wani laifi me girma tamasa dazai mata haka,tayi iya tunaninta amma takasa gane metamasa ,zama tayi tagoge hawayen dake kwaranya akan fuskarta ,bata haƙuraba taje har ɗakinsa da sallama tashiga yafito daga wanka kenan,ko kollonta baiyiba amma cikin haɗe rai yace"mekikazo nema ɗakina ko akacemiki ni ina kwanciya da ƙazama Allah ma yasawaƙe na haɗa jiki dake nonsense fitarmin aɗaki karna ɓallaki,tsugunnawa tayi a ƙasa cikin kuka tace"Dan Allah dan Annabi na roƙeƙa ƙafaɗamin laifina wlh namaka alƙawarin bazan sakeba ya Saleem karkamin hukunci da hanani raɓarka wlh zan cutu taƙarasa zancen tana sheshsheƙa ,kallonta ya tsayayi ganin yadda take kuka har zaizo gunta kawai ya tuna Haleema saikuma ya daka mata tsawa yace"get out of my sight mara mutunci maea kunya wlh inkika sake zuwa guna saina miki dukan tsiya saina yagalgalaki,ni yanzu inada wacce tafiki komai don haka kima sa nayi karkija nasakeki don wlh ni natsaneki,jin kalmar tsana yasata miƙewa tafita daga ɗakin a guje sai ɗakinta tafaɗa akan gado tana kuka ,harda tayi niyyar ƙiran Falmata amma tayi tunanin rufawa aurenta asiri auren dake cikin wata na huɗu,sam daren takasa bacci sai sallah takeyi tana kai kukanta ga Allah akan wannan sabon al'amarin".

Washegari tunkafin ta tashi yabar gidan ko breakfast beyiba koda taga haka zama tayiɓtana kuka saida tayi ta ƙoshi ta tashi ta gyara masa ɗakinsa da komai na gidan,kasa jure rashin ƙiranta wanda yasabayi inyafita tayi donhaka taƙirasa amma bai ɗagawa daga karshema taji wayar a kashe,daga jiya zuwa yau duk tayi wata kala tsabar fargaba.

Yana dawowa da yamma saida yaje gun Haleema ,a parlournsu ya zauna tafito cikin kaya kamar tsirara tana yauƙi tazo tazauna akusa dashi kar tashige masa jiki ,wani fitinannnan ƙamshi ke tashi daga jikinta wanda yasashi daburcewa cikin ƙarfin hali yace"turarenkinnan akwai daɗi ,cikin murmushi tace"ngd ga abinci,saida yaci yaƙoshi yatashi yafito bayan Haleema tagama shafesa donma yanuna baiso da har romance tasoyimasa,tana zaune yashigo cikin fargaba tatashi taiso gabansa murya na rawa hawaye na zuba tace"Hammana sannu da zuwa ya aiki,ko amsamata beyiba yasakai zai wuceta cikin hope ta rike hannun jakarsa ta karɓa tare da kaimasa ɗaki,bai kulataba haka taƙaraci zamanta tafito ,abinci tahaɗamasa takai amma tana shiga ta ajiye yace"Saleema ɗauke abincinki banaci naci agun matata wacce nakeso zan aura kai infact ma daga yau kidaina abinci dani donbanason ƙazantarki,she can't stand such insult from him don haka da gudu tabar ɗakin tana tausayawa kanta,dama wannanne Auren dama wannanne zaman haƙurin da'ake cewa dama duk soyayyarka da mutum zaina ƙuntatama bayan aure,yaufa aurenta wata huɗu kenan amma harta fara fuskantar matsala daga Saleem ,lalle zancen gskiyane,inde hakane aure datasani batayiba data zauna ahaka har abada tuɓda akwai ranar da Saleem zainamata haka,nan tagaji da kuka taje tayi alwala tana neman agaji gun Ubangiji.

Amin uzurin typing kadan aygukane yamin yawa.

Maison karanta Novel ɗinnan  zaibiya ɗari biyu kacal ku tuntuɓemu tanan a whatsap 07069688588c
As u read pls vote and follow

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now