Episode 1

501 14 0
                                    

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

*UHMM!!! Wai miya sa sis feenat kuke mani hakane?sis aysha alto maza ki jawo mani sarauni da shalele, aunty hanne maza rike mani su ni zan fara*,

*Tirkashi*

*Rigi-rigi babban dahuwa, mai karya itacen yaro. In kaji tambari sai sarki, in kaji jiniya sai gwamna. Biki na farar kaza, balbela ba gaiya ba.*

Ina kuke? Masoyan *PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION.*
Kungiyar da Ta tara kwararrun marubuta, masu aiki da basira da hazaƙa.marubuta ne wadan da suka san kan alkalami, yayinda suka karanci matsalalon da duniyarmu ta yanzu ke ciki, basu tsaya a nanba, saida suka zaƙulo maganin matsalalon. kai baki bazai iya baku labari ba, sai dai ku kasance tare da mu, bayan kun antaya shafin mu na Facebook .👇🏾

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

*Proficient writers association*

*Uhmm lallai!!!, ummu najma ki dena rawan kai,ke nuseey, ina ki ke,wallahi kija da baya, ammiyn khairat, sis khadeeja haydar ku kamo mani su, tirkashi!!! Ashe yaya indabo da yayah sadiq suna neman riga na, bari ku gani*,

🤭Ap. Na manta ban fada muku ba masoya. Wannan kungiyar mai haɗin kai, da zaman lafiya, Uwa Uba soyayyar gaskiya da amana, sun shirya tsaf domin kawo muku Audio ɗin littaffan kunyigiyar gaba ɗaya. Bisa Youtube channe namu.👇🏾

https://m.youtube.com/channel/UCa6VZD_0ZlXycCLTT1i-ygQ

*Proficient writers association*

*RUkayya ikra ya naga kina ta ɗaga hannu ne!?bari kawai!! sia shamsiyya da sa'a datu naga suna gyan gyaɗi, shine zan taɓasu karda abarsu abaya,*

*Muna maraba da ku masoyan duk ku antayo, domin, muna alfahari daku😍 ta kuce ta muce,*

~Mu kafta~🤾🏻‍♀️
👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
KANKI KIKA CUTA
👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
👩‍🦰👩‍🦰
👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story And ✍️Written By
Ƙhadeejaht Hydar
(Young Novelist)

Bismillahir Rahmanir Raheem.
Duk godiya ta tambayi ga Allah dayayini yayi komai,Allah bamuda bakin godemaka saide muce Alhamdulillah.

A yauni Khadeejaht Hydar wacce kukafi sani da young novelist kuma marubuciyar wasu novels dakunsansu kamar haka
IHSAN
WATARANA SAI LABARI.
UQUBAR UWAR MIJINA.
PRINCE AIRAN AND MAIMOON,
Yau nasake kawo muku sabon novel wanda yake ƙunshe da darrusa dayawa,zai nishaɗantar ya faɗakar kuma ya wa'azantar daku,kudai ƙuzamto masu haƙurin bibiyata.

ƘANKI KIKA CUTA,Novel ɗin kuɗine ɗari biyu kacal zakubiya don na tabbata wasuma sunfi ƙarfin haka,,karka fiddamin littafi inkayi hakan kasan hukuncin sata gun Allah basai nayi wata maganaba,,mu mu mutunta juna tare da kare hakkin juna.,,,za'abiyashi ne ta hanyar banki ko Airtime,kude kuzamto masu haƙuri da bibiyata Insha Allah zakuji daɗin novel ɗin sosai.
Kubiya ta wannan bankin
Musa Khadijat Nana
0029001824.
Unitƴ bank.
Then kununa shaidar biyanku ta whatsapp ɗina.07069688588
Masu biya ta kati kuma zasu biya ta wannan Numɓer MTN kawai 07061651640
Na sadaukar ga complete novel ɗinnan ga zuri'ar ALIYU HYDAR DA MUHAMMAD AHMAD.

Ina miƙa saƙon gaisuwata ga duƙkan mabiya novels ɗin Ƙhadeejaht Hydar,ina sonku sosai Young Novelist takuce.

Jinjina ga PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION NIMA NA SHAIDA CEWAR KU HAZIƘAN MARUBUTANE,ALLAH YA ƘARA BASIRA GA DUK WANI MEMBERS ƊIN GIDAN.

ANTI FATIMA MAZADU KE BUNYAN(BANGO) TACE,INA ALFAHARI DAKE,FUSKATA KAWAI TA'ISA NUNAMIKI ƘAUNA

ANTI NABEELAT ZUCIYATACE KAWAI ZATA FAƊI IRIN SONDANAKE MIKI.
FREE PAGES.
EPISODE ONE.
(My sadness)

Babu abinda kakeji a parlourn sai faɗa da kuka,a zafafe yake cewa wlh kokinƙi ko kinso saina auri Haleema saide ki mutu,Saleema ni a yanzu na tsaneki banson ganinki zaman haƙuri nake dake ganinki nake kamar dodo wlh tallahi albarkacin su Mama kikeci inba hakaba dasaina sakeki saki uku kibarmin gida nace bana sonki na tsaneki amma kinƙiyin zuciya kibarmin gidana,to kibuɗe kunnuwanki kijini dakyau ina auren Haleema zaki koma ƴar aikinta kuma ki shirya daga lokacin to ashirye nake nasakeki,Saleema Tameer ni Saleem Tameer na tsaneki,daga haka yasaka ƙafarsa ya tureta ya fita.

Kuka take sosai tana danasanin auren Saleem wanda da tafisonsa fiyeda komai kuma shima haka, amma yanzu ya tsaneta wanda hakan namata ciwo harya haddasamata ciwon zuciya,tunowa ƙawarta is behind her sadness yafi komai ƙonamata rai saboda batayi zaton haka daga garetaba,tashi tayi tashiga ɗakinta ta kwanta tana kuka,ita sam batason tafara kai ƙorafin mijinta ga iyayensu,duka-duka aurennasu wata huɗu ne amma harta fara fuskantar ƙalubale a shekarunta dabasu haura ashirin ba.

Ita ta tabbata Saleem haka kawai bazaina cutar da'itaba tana addu'ar sauyin rayuwa,baya dukanta amma abindayafi ɗauremata kai shine ko a daren farkonsu bai kwana a ɗakintaba kuma bata faɗawa kowaba sai ƙawarta wacce a yanzu ita mijinta zai aura.

Tashi tayi ta gyara gidan tayi girki ta ajiyemasa dukda baci yakeyiba,tana aiki tana tunanin auren dayace zaiyi nan da wata ɗaya.

Ƙarfe goma na dare tana zaune a parlour tana kallo amma hankalinta baya ga film ɗin datake kallo ya shigo gidan fuskarsa ba walwala ,sauƙa ƙasa tayi tagaidasa ko kallonta baiyiba ya wucewarsa zuwa ɗakinsa ya banko mata ƙofa.

Kashe kayan kallon tayi tawuce ɗakinta ta ɗaura alwala tafara sallah tana roƙon sauƙi gun Allah,tana gama ta kwanta don kwanciya amma inaaa bacci yaƙi zuwa saboda sam tarasa wazata faɗawa taji daɗi gashi intaje gida gun Mamarta bazata goyi bayantaba saide tabata haƙuri,intajw gun Ummarta Mamar Saleem kuma kamar ta haɗa ɗa da uwane,kawai zata bari taga ya Allah zaiyi da ita.

Shikuwa yana shiga ɗaki yayi wanka ya kwanta tare da ƙiran sahibarsa Haleema,fira sukeyi mai cikeda soyayya yana faɗamata cewa Allah na ƙosa ki shigo gidana konasamu nitsuwa sam ni bansan wani daɗin aureba,wani farinciki taji aranta sannan tace"....ai kai kajama kanka tun yaushe nakecema ka aureni amma kaƙi ,lunshe ido yayi yace"....ai lokacin bangane alkhairi kike ƙiraminba sai yanzu wlh danasan hakane aida anwuce gun ni zancema su Abba ma a matso da datw ɗin don naƙusa nazama naki.

Wayyo daɗi kashe Haleema harwani yarr jikinta yake tsabar son datakema Saleem,shikuwa yabiyemata sai soyewarsu suke ya manta da wata Saleema acikin gidan ma.

Kadan daga littafi KANKI KIKA CUTA kenan kuci gaba da bibiyar Young Novelist.

Novel ƊINA NA KUƊINE.
🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
Young Novelist
🔥🔥🔥🔥
ROYALTY
🌼🌼🌼🌼
AUTA

Pls vote and follow as u read

KANKI KIKA CUTAWo Geschichten leben. Entdecke jetzt