Episode 11

75 4 0
                                    

。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

Vote me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/QueenDeejerht?s=09
Follow 🙏🏻

Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO MUHAMMAD UKASHAT.
ZAINAB MUHAMMAD.

Wannan page ɗin nakine my twin sis,Allah ya albarkanci rayuwar aurenki yabaki zuri'a ɗayyaba,zanyi kewarki matuƙa.

FREE PAGES

EPISODE ELEVEN✍️
💥SALEEMA

NOTE:   
Masu karatu karƙu manta cewa Saleem da Saleema sunyi aure ,tafara fusƙantar qalubalene agidan Saleem shine ta tuna rayuwarta ta baya dashi ake baku lbri,nasan duk wanda yakaranta littfain daga farko zai gane hakan,donka fahimta kanemeshi ka karanta daga farko,ngd sosai da kulawa da bibiya.

Saleema kuwa a ruwa harta gaji da fafutuƙarta ruwa yacika baki da hancinta harta farayin ƙasa,nemanta suke amma basu ganiba alokacin Saleem sam yakasa tsaida hawayensa bazai iya jarumta da wannan al'amariba,kuka yake sosai lokacin da mutanen sukace"gaskiya yarinyarnan ta halaka don dama duk wanda ruwa yatafi dashi baya fitowa da rai inhar anma sameshi,wata irin shaƙa Saleem yakainasa yace"how dare you kace matata ta rasu baza'asametaba ,ganin yafita hayyacinsane yasa wani daga cikinsu riƙesa yanacewa"calm down akwai mutum ɗaya daya rage bai fito daga neman ba ,kayi addu'ar Allah yasa yaganta don shine hope ɗinmu na ƙarshe,shiru yayi yana nazarin ya akayi hakanma tafaru,ya akayi Haleema bataji faɗuwartaba,shifa sam baikawo Haleema zata aikata hakanba,yana cikin tunanine yaga anfito da'ita ansata a jirgin ruwan dayake,da sauri ya ƙarbeta yana ƙiran sunanta amma shiru,cikinta yafara danna nan tafara aman ruwan datasha amma bata buɗe idoba ga goshinta yana zubar jini ,bakinsu ya haɗa yafara bata taimakon gaggawa nan numfashinta yadawo normal ta buɗe ido,kallon Saleem take nan tatuna mai yafaru takalli gefenta taga ruwa kawia saita ƙyanƙyama Saleem tana kuka tace"get me out of this pla...kafin taƙarasa tadafe goshinta ,Saleema Saleema shine abinda yake fita abakin Saleem ganin yadda tayi luu ta lafe ajikinsa alamun ba numfashi a tare da'ita,suna isa bakin ruwan ya ɗauketa yasa a mota,Falmata na gidan baya itada Haleema ga Saleema akwance a ƙafar Falmata wanda goshinta haryanzu yana jini saboda yankarta da wani ƙarfe yayi a goshi sosai, sauranma suka shige tasu akayi asibiti da'ita,tuƙi yake naɓan tsoro zuciyarsa na bugawa kamar zata tsaga kirjinsa tafito".

ARABIANS HOSPITAL.
Emergency akayi da'ita don bata taimakon gaggawa,babu abinda kakeji sai kukan Falmata da Haleema,Saleem kuwa idonsa ya ƙaɗa yayi jazir kamar garwashin wuta,wata nurse ce tafito tace suwaye suka kawo wannan matar,da sauri Saleem yace"she is my wife,ohk muje ana nemanka,bayanta yabi da sauri kamar yayi tumbling,wani daci Haleema taji dayace matarsace,a zuciyarta tace"zakaga matarka wlh".

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now