Episode 32

83 5 0
                                    

KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

     ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

             🌼
Vote and follow me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

My Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.

Episode Thirty Two✍️
Neman Mafita.

Washegari yayima iyayensa sallama  yanufi jigawa da tunanin samunta acan don yasan bazata wuce nan ɗinba.

Waike Saleema dan ubanki da wanne zanji da haihuwar shegennan   ko kuma da wulaƙancin da ɗan shegiyarnan yamana ,zuwafa mukayi amma yamana cin mutunci,cikin kuka Haleema tace"yanzu Mummy nikikema gorin na haifi shege amma...saurin rufemata baki Mummy tayi cikin lallashi tace"bahaka nake nufiba Haleema ciwon abunda yafaru dake nake ke kuma kin hanani tunani da kukanki kiyi haƙuri nasamu mafita amma saikin kwantar da hankalinki kin warke tukun zamuje neman mafita don naji labarin wani hatsabibin boka a kano nan zamuje wlh sai Saleem yakomar miki kamar raƙumi da akala sai yadda kikayi dashi,bata kula mamar ba tashige ɗakinta tana kuka sosai.

"Jiddo dan Allah dagaske Saleema bata zoba,jiddo kakarsuce tace"wai Saleem kamin bayani mekefaruwa ni banganeba,cikin ƙunar rai yamata bayanin meke faruwa,salati tayi tana tafe hannu cikin matsar kwollah taɗau wayarta taƙira Abban Saleema wanda shine babba,alokacin kuma suna tare su duka suna tattaunawa yadda zasu nemo Saleema ,ganin ƙiran mahaifiyartasu ne yasashi shan jinin jikinsa ya ɗau ƙiran,cikin rigima irinta tsofaffi tace"yanzu sufuyanu irin haƙa nafaruwa amma bazaku  faɗaminba saboda baku ɗaukeni abakin komai bako tasake fashewa da kuka,nan yafara bata haƙuri amma ta kashe wayarta tahau bambami ta inda tashiga batanan take fitaba ,Saleem kam shiru yayi kansa yana sara masa kamar zai sume,a hankali yace"Jiddo bari inje gun Bappa induba,cikin lallashi tace"kabari gobe saikaje kaji,Jiddo fa tahau tayi fushi an taɓa mata jikanta mafi soyuwa don duk jikokinta tafison Saleem da Saleema dagasu sai Abass da ƴan biyu don haka ko a aurensu ta nunamusu tsantsar gata.

Washegari haka ya zazzaga dangi nacikin ƙauye da birni har dutse yaje amma babu Saleema babu alamarta haka yadawo kamar jininsa zai hau,washegari kam ya kwanta da niyyar zuwa kano don dubata ,kuma nanne yake sa ran samunta na ƙarshe, addu'arsa inyaje yasameta  ko zuciyarsa tasamu sauƙi.

"Ummin yara yanzu ai'na kikesaka ran zamu samu Saleema Mamace ke wannan maganar don ta lura kamar akwai abinda Ummin ke ɓoyewa,Ummi tace"nima addu'a nake Allah yasa aganta," amin cewar  Abban Saleem,Abban Saleema yace"bari dai muga zuwan Saleem ɗin saimusan inda zamu kama ,kunsan Mama taɗau zafi tunɗazuma inata ƙiranta amma taƙi ɗagawa.

Tsaye suke da Abass yanamata faɗa akan takoma gidanta cikin kwantar dakai tace"zankoma kwanannan insha Allah,motar data kunno kai cikin gidan suka tsurama ido ganin wanda yafito cikin saurine yana shirin nufosu yasa Saleema cewa"nashiga uku yaya Abass Hamma Saleem nake gani fa wayyo daga haka tayi ciki da gudu,su Ammi ta tadda cikin ƙiɗima tace"Ammi dan Allah ga ya Saleema karkufaɗamasa inanan,nasan yaganni Khadeeja dan Allah kicemasa kece tunda kaya iri ɗaya mukasa daga haka tayi ɗakin sama wanda aciki Saleem yake sauƙa inyazo.

Cikin sauri Saleem yaƙaraso yace"Bro Abass dan Allah wanagani kamar Saleema koma ince Saleema nagani ko,cikin tausayinsa Abass yace"calm down Saleem ba Saleema kaganiba Khadeeja ce tashiga don sanarma dasu Mama zuwanka,muje ciki calm down komai zaizama da sauƙi".

Haka yajashi zuwa Parlour inda su Ammi suka zauna jugum suna girmama lamarin Saleema ,Saleem ne yazauna kusada Ammi gagaidata shima ƙannennasa suka gaidashi,amsawa Ammi tayi tana mai basa baki ,cikin rauni yace"Ammi menayiwa Saleema dana cancanci haka daga gunta,naso Saleema kamar raina amma ƙaddara tafaɗamin Saleema tagujeni bata damu da halin dazan shigaba,hawayene yakwacema Saleema dake jin abinda Saleem yafaɗa ji tayi kamar tafito daga ɗakin,amma sam takasa, haka ta tsuguna tana sheshsheƙa son Saleem nasake linkuwa a zuciyarta,bubbuga bayanshi Ammi tayi tace"calm down Saleem insha Allah zakaga Saleema kaji kadaina tada hankalinka ,cikin rawar murya yace"Ammi taya zandaina tada hankalina Saleema bata kusa dani Ammi taɓa ƙirjina kiji zuciyata namin ciwo,dukansu sukasa baki sunata bashi haƙuri haka yayi shiru yana tunani daƙyar yabi Abass ɗakinsa don sam baida ƙarfin hawa sama inda yasaba sauƙa.

Wayyo Mama cikina zanmutu shine abinda Fareeda ke maimaitawa ,da sauri ƴar uwarta Laɗeefa tafito tana salati ganin jini nabin ƙafar Fareeda ihu tabuga mahaifiyarsu tafito tace"meyafaru ko haihuwarce kodan cikinnata saura wata biyu ta haihu kodai bakwaini zata haif...shiru tayi ganin jinin dake malala daga jikin Fareeda sai salati take,a take suka tafi asibiti inda kafin su'isa hartayi farii alamun ba jini ajikinta ,da isarsu aka ɗaurata akan gadon marasa lfya har za'a shiga da'ita tariƙe hannun mahaifiyarta cikin ciwo tace"Mama kiyafemin kicema Saleema da Saleema ma suyafemin ni mutuwa zanyi kicema Haleema ma tayafemin,naƙibin maganarki la'ilaha ilallah muhammadur rasulullah daga haka shiru kakeji babu Fareeda rai yayi halinsa kuma ta rasu tare da cikawa da imani,ikon Allah kenan ,Fareeda tayi rayuwa mara kyau amma yanzu akalar komai ya sauya tacika da imani,Fareeda tun shekaranjiya tashiryu zuciyarta ta karkata ga Allah,irin haka nafaruwa kuga mutum yana aikata laifi in rayuwarsa tazo ƙarshe saiya sauya ,saikuma kaga wani yanata aikin lada daga ƙarshe yayi hasara,Allah yasa mu dace amin,Allah yajiƙanki Fareeda itada ɗan cikinta duka sun rasu ayau jumma'ah,wata star a KANKI KINA CUTA takau😭😭😭😭.

Mamar Fareeda kuka take kamar ranta zai fita  amma tana hamdalar Allah yasa ƴarta tacika da imani wannanma abin godiyane,ɗakyar ƴar uwarta Laɗeefa tariƙe Mamartasu tana kuka sosai haka aka ɗauketa aka kaita gidanta na gaskiya tare da saka ran samun rahamar Allah.

Wani Ihu Haleema tasa tana kuka cikin rawar murya tace"Mummy kinajin wai Fareeda tarasu Mummy nashiga uku najamata wayyo daga haka jini ya ɓalle mata tafaɗi sumammiya.

Uhmn TIRƘASHI.

Ku kasnace da Young-Novelist.

Dan Allah kuyi recomending ɗina gun ƴan uwanku da abokan arziki ,suyi VOTING ƊINA A WATTPAD,SU ƘARANTA LITTAFAINA ZANJI DAƊI.tnx All

KANKI KIKA CUTATahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon