Episode 37

98 4 0
                                    

KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

     ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

             🌼
Vote and follow me on wattpad
@YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

My Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.

Vote nd read via this link on wattpad
https://my.w.tt/ZxkqnOOO2bb

Episode Thirty Seven
The Honey moon

Shiru  tamasa shikuwa ganin haka yasa yasake shigemata jiki tare da fara shafata,sosai yake shafa lallausan jikinta wanda hakan ya haifar mata da faɗuwar gaba ta tashi jiki na rawa ta zauna tana kallonsa idonta cikeda ruwan hawaye,kallonta shima yayi yace"miye kuma?".
uhm,tace"uhm uhm bakomai wlh tsoro nakeji", yace"tsoron wa?, ya tambayeta,nunasa tayi da hannu tana ƙoƙarin sa mai kuka,dariya yayi yakama hannunta yace"trust me i will be gentle on u", daga haka bai bari ta sake maganaba ya haɗe bakinsu tare da kashe dim light ɗin gaba ɗaya,sosai Saleema ta firgita da Hamma Saleem ɗin nata,shikuwa yayi nisa bayajin ƙira ko magiyar datake masa ,can tasaki wani ihu wanda inda da mutane a kusa dasu sai anjita ta birkice ta birkita sa,cikn kuka tace"Hamma  banaso wayyo Allah Falmata wayyo Mama wayyo Jiddo Hamma Saleem zai kashe muku ni wlh na mutu,Hamma kayi haƙuri bazan sake guduwa ba wlh na tuba,Ummi kice Hamma Saleem ya ƙyaleni wlh mutuwa zanyi in bai dainaba,wata ƙara  mai ƙarfi tasaki sakamakon shigarta dayayi sosai da kyar don komai najikinta a matse yake gashi tasa gardama daga baya,jikinta na karkarwa cikin rauni da azabar datakejitace"Hamm,bata ƙara saba take takoma ta kwanta jikin pillow bata numfashi,Saleem kam saida ya sauƙe duka sha'awarsa akanta tukun ya sararamata don shima yanzu jikinsa rawa yake yana rawar sanyi kansa na sara masa,zamewa yayi yakoma gefe ya dunƙule  so yake yasan halin datake ciki amma yakasa mosti wani ciwo  da sanyi yakeji acikin jikinsa haka yanaji yana gani ya haƙura,yana kwance zazzaɓi mai zafi ya rufesa aka ƙira sallah,amma har aka shiga sallah yakasa tashi sai kusan shida da rabi yasamu tashi daƙyer jikinsa na rawa yayi kan Saleem zuciyarsa na bugawa,taɓata yafarayi amma shiru,ido ya zaro ganin yasaka hannu a hancinta amma bata numfashi,cikin sauri da arar jarumta ya sauƙa ya ɗebi ruwa ya watsa mata amma shiru,banɗaki ya lallaɓa yashiga ya tsaftace kansa yafito yayi sallah,nan yahau gadon ya tallabeta zuwa jikinsa yafara shafa mata ruwa amma shiru bakaji,kallon gadon yayi yadda jini ya ɓatashi,"ya Ilahi ya furta karde yama Saleema illa,ɗakyar yaƙira layin Ummi ta ɗaga don dama jiya dakyar tayi bacci tanata tunanin Saleemar yanzu daya ƙirata kuma sai ƙirjinta yahau bugawa,tana ɗagawa yakasa magana ,Ummi tace"Saleem lafiyarka kamin mgna mana,cikin ƙasa-ƙasa da murya yace"Uhm dama cewa zanyi dan Allah kibama Jiddo wayar ne naƙirata baya zuwa,tace"inji lfƴa naji muryarka haka,"lfya Ummi netwrk ne yasa kikaji hakan,wayar Ummi takaima Jiddo amma ranta nata aiyanamata ba lfƴa ba,Jiddo na ƙarɓa yace"Jiddo dan Allah kizo yanzun banda lfya,ai Jiddo najin haka ta tashi tafita saboda dama Ummi na bata wayae takoma dakinta.

Tana zuwa gidannasu dayake basuda nisa ta shiga parlour ɗinnasu tana rafka sallama,tana shiga tayi dube dubenta tawuce ɗakin Saleema,da sauri taƙarasa ganin Saleem da Saleema a kwance amma Saleem kawai ke motsi,Oh ni Khadijatu mezangani  yau dukanku ba lfya meyasameku haka,cikin basarwa Saleem yace"Jiddo dan Allah dubamin Saleema wlh tun ɗazu bata numfashi ,cikin dafe ƙirji tace"maza kawo ruwa muga,ruwan ya kawo Jiddo ta sheƙa mata masu yawa sai gata tja dogon numfashi saikuma kuka,ta riƙe hannun Jiddo gam ba a sanintaba ta sake riƙw na Saleem gam tace"Hamma Saleem zanmutu wlh zanmutu,Umi kizo ki ceceni Hamma Saleem zai kasheni,Falmata kizo kibasa haƙuri,Jiddo da dama tagane meyafaru dukda Saleem ya cire zanin gadon amma aiga zahiri ko sumar Saleema ta'isa shaida,cikin tausayinta Jiddo tace"yi shiru Saleema kinji Saleem bayanan jiddo ce ki buɗe idanuwanki,kumburarrun idanuwanta ta buɗe ta kai dubanta ga Jiddo saikuma tafashe da kuka ganin Saleem,Jiddo tamasa alamar daya fita,haka badon yasoba  yafita duk idonsa yakawo ruwa don yayi bala'in tausaya mata,kwanciya yayi a parlour don shima he need a doctor don jikinsaa duka ciwo yake ga haryanzu da sauran jin sanyin dayake, a ɗaki kuwa dakyer Jiddo ta taimaka mata tashiga banɗaki tashiga ruwan zafi,dama Saleema da raki balantana yanzu da abu yasaka sai kuka take tana yarfa hannu,koda suka fito kwanciya tayi ta lulluɓa ,Ummi ce tayi sallama a parlourn amma shiru,bata lura da Saleem ba tayi hanyar ɗakin Saleema,tana shiga taganta a kwance,da sauri taƙarasa tana tambayarta lfya,Jiddo tace"ki haɗa musu shayi ki ƙira likita a dubasu daga Saleem har Saleema sarakan rakin duniya ba lfya,da mamaki Ummi ke kallonta amma ba damar tambaya wai basuda lfya ma meyasamesu toh,nan tahaɗa tabaiwa Saleema dakanta wacce tana ta goge hawaye Ummi na lallaɓata don yanzu tagano matsalar,Saleema kam bayan ciwo harda kunyar Ummi data kamata a karon farko,Ummi data lura da hakan ta basar ta bata shayin tare da magani ta lulluɓeta tukun tabar ɗakin,tana zuwa ta tarad da Jiddo nabawa Saleem shayi a baki,da faɗa tayi niyyar masa amma dataga yanayin jikinsa saita zauna tabasa magani tasa ya kwanta ta lulluɓe shi suka fita tare da Jiddo,lallaɓawa yayi yakoma ɗakinta ya kwanta a bayanta hannunsa zagaye da cikinta.

😆😆🤪😆🤪🤪Oh Fans Saleem yakashe boss yayi maganin bakin tsiwa da ƙafar guduwa,yakuma tabbatar musu da cewa  wata ta ɗana kafin ita.

A can cikin gida kuwa suna gama breakfast Jiddo takalli Abba tace"Nasiru tafiyarmu fa sai gobe don yarannan duka ba lfya,da mamaki Abba yace"su waye ba lfya haka Jiddo,Ummi tace"Saleem da Saleema ne wlh ɗazu ma muka dawo daga gunsu,Abba yace"subhanallahi ai yakamata muje adubasu daga haka suka ɗunguma harsu ƴan biyu da Abass suka nufi gidansu Saleem a hanyama suka haɗu da Falmata da Muhammad zasuje ma Jiddo bankwanan tafiya  jin inda zasu yasa suka bisu.

Mirginawa tayi kawai tajita jikin mutum tabbas safiya tayi yanzu amma ɗakin har yanzu da duhu,ganinsa a gefenta yasata fara koƙarin tashi harta tashi tsaye ta saki ƙara takoma ta zauna tana zubda hawaye,da sauri Saleem yaƙarasa gunta yana koƙarin taɓata amma taƙi tafara ja baya tana kuka jikinta na rawa,a hankali yace"am sorry Hubby bazan sakeba kinji kimin kowane hukunci amma karki hanani kuƙa dake,daga haka yakaita banɗaki,itama tasan tana buƙatar kulawa ga babu karfin faɗa dashi,ko acikin bathroom ma saida yace"don't fight it dear stop being stubborn mana,haka tana zille-zille da noƙe-noƙe aka gama gashin jikin tana hawaye,suna fitowa ya kalleta yace"Saleema ina matuƙar nuna jindaɗi da farincikina a fili ga kowa,Allah yamiki albarka yabaki farinciki yadda kikabani rabbi ya faranta maki yadda kika farantamin,rabbi ya barminke har abada muhaifi ƴaua kyawawa kamarki,shiru tamasa don haryanzu ita kaɗai tasan me takeji,amma batayi mgna ba lura da yadda shima alamun rashin lfya na jikinsa,kaya tasa shikuma yaje ɗakinsa,yana fitowa yaji sallamar su Abba,buɗewa yayi yabasu hanya su shigi,ɗakin Saleema aka musu jagora lub tayi kamar tana bacci,su Abba suka mata addu'a da tambayar Saleem ya nasa jikin,amsawa yayi cikin basarwa,Abass da Muhammad sai daeiya suke ƙasa-ƙasa,sarai ya gansu amma ya share,bayan su Abba sun fitane akabar Falmata da ƴan biyu sai Saleem da Muhammad sa Abass a parlour,cikin tsokana Abass yace"yanzu kai Saleem saida ka jinyatar musu da ƴa haka akeyi ne maimakon kabita a sannu shine ka sauƙemata buƙatar shekaru,dukansa Saleem yayi amma ya kauce dukan ya sauƙa kan cinyarsa ƙara yayi ouch,Muhammad yace"ai shima a jinyacen yake kanaganin duk alamun sabon shiga na damunsa cinyarsa na ciwo,nan dai suka gama tsokanarsa suka tafi.

Malama buɗe isanuwanki don nasan ba bacci kikeba,ita kunyar su takeji amma ta maze ta buɗe duk fuska tayi ja,Falmata tace"sannu ya jikin,tace"da sauƙi wlh Falmata Saleem baida imani sam nakasa gane hakan sai yau,cikin dariya Falmata tace"da haka kowace mace zata saba ai,su ƴan biyu sukace Allah yasa mude anmana ajjiyar ƴan biyu,dariya suka saka gaba ɗaya ,Saleema kam har yanzu da sauranta.

Wai FANS INA LABARIN HALEEMA NE.

Ku kasnace tare da Young-Novelist

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now