Episode 38

90 6 0
                                    

KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

     ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

   
Vote and follow me on wattpad
@YoungNovelist4

Blog:https://khadeejahthydaryoungnovelist.blogspot.com/?m=1

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

My Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.

Vote nd read via this link on wattpad
https://my.w.tt/ZxkqnOOO2bb

Like, join and comment to read this novel from page one.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/

Episode Thirty  Eight ✍️
Love of my Life.

Duk wanda yayi claiming ɗin Iittafina banyafeba.

Abbass da Muhammad sun jima suna tsokanar Saleem tukun suka bar gidan shi kuma ya dawo ya kwanta a parlour daren su na jiya yana ta dawo masa, a hankali ya furta she is diffrent in all, shi fa yana son ganin matarsa  kuma ya kula da ita amma su Falmata sun hana hakan.

A ɗakin Saleema kuwa tana kwance ita kaɗai ta san me take ji, Falmata ta kalle ta tace: "Saleema ga magani ki sake sha ki saƙe shiga ruwan zafi kinji, cikin shagwaba tace: "Falmata ki kyaleni dan Allah wlh duk jikina kamar ba nawa ba,daƙyer suka sa ta sake shiga ruwan zafi tasha tea da magani tukun ƴan biyu tace"mu zamu tafi Insha Allah zamu dawo anjuma,Saleema tace"kuzo mu kwana dan Allah,Falmata tace"shikenan zasu dawo don tasan in sukayi gardama akwai drama,haka suka fito tana biye dasu don musu rakiya dukda sun hanata amma taƙi,a parlour suka tadda Saleem yana kwance amma idanunsa nakan ƙofarta,ba zato idanuwanta suka faɗa nasa gabantane ya faɗi tayi sairin cire kanta ta tsaya gefe jiran su Falmata dake masa sallama ,suna masa sallama amma idanuwansa na  kanta,fuska ta kumbura  tabisu ta musu sallama amma takasa dawowa parlourn,wata muguwar kunyar sace da tsoronsa  ya sauƙar mata sam batason haɗa fuska dashi,haka tayita tsayuwa daga bisani tayi shahada ta shiga kanta a ƙasa,ba zato ba tsammani taji anyi sama da'ita,gabantane ya faɗi itafa wlh zamansa kusa da'ita nasata fargaba,cikin muryarta ƙarama tace"dan Allah ka sauƙeni banda lfya,bai sauraretaba sai da ya kaita har ɗakinsa ya ajiyeta kan gadonsa ya ɗaura gefen jikinsa akanta yace"wai kunyar Hamma akeji yau,cikin kasalar datafara damunta tace"ni kadaina taɓani wlh zanma kuka kona ƙirama Jiddo da Ummi taƙarasa maganar muryarta na rawa,kallonta yakeyi cikeda burgewa can kuma ya mirginata takoma ƙasansa batare daya sakar mata nauyinsa ba yace"ya jikinnaki,a hankali idanuwanta suka ciko tace"ba sauƙi,dariyar da baida niyya ce ta suɓuce masa yace"ba sauƙifa kikace kodai muje asibiti,tace"uhm uhm nidai bakanunamin rashin tausayiba bazan sake yarda dakaiba,yace"amma aina baki haƙuri ko,tace"uhm haka dai kace ,zata sake magana taji hannunsa yana yawo ajikinta,cikin fargaba haɗi da tsoro tace"dan Allah Hamma na kadaina wlh ban warkeba,a hankali yace"kibari ingani sai inbaki magani,hannusa dake koƙarin shiga rigarta ta riƙe a hankali ta fashe da kuka jikinta na karkarwa,kallonta yayi ya girgiza kai ba zato ya haɗe bakinsu gu ɗaya,ƙin basa haɗin kai tayi wanda hakan yasa yasaƙar mata da nauyinsa aiba shiri ta cafki harshensa tafara sha a wahala,saida ya tabbatar jikinta ya daina rawa tukun ya kyaleta ya sauƙa daga jikinta tare da rungumeta gam kamar zai maidata ciki,itakam daga jiya zuwa yau duk ta raina kanta da jarumtarta Saleem ya wuce tunaninta a hankali tace"Hamma Saleem banda lfya ka kaini in gaida Ummi,dagaske take batajin daɗi haka shia amma shi a tunaninsa shagwaɓa ce da raki ke damunta amma yanzu yagane sarai batajin daɗi,Ya Salam kodai yajima ta ciwo ne,jikinsa ya sake kwantar da'ita yace"ko zaki ƙara shan maganin ne,tace"yanzu nasha ai kawai ka ƙiramim Ummi,koda wasa wlh bazai ƙira Ummi ba don yasan yashiga tara ne kawai,yace"kiyi haƙuri Saleemn Saleem zan  ƙirata amma zomuje kishiga ruwan zafi ki kwanta insha Allah zai daina,dakyar ya lallaɓata suƙaje banɗaki,acan ma drama sukasha don taƙi shiga ruwan wai da zafi taƙi cire kayanta ma sam,haɗe fuska yayi yafara koƙarin cire mata kayan ,cikin lulu da ido tace"Hamma kayi haƙuri wlh zan cire,cire riga da zanin tayi amma taƙasa cire bra da pant saima duƙawa da tayi da kunya ta tsaya agaban Saleem a haka babu kaya,ganin tana masa wasa yasashi ɗagata cak sai cikin ruwan,wani marayan ƙara tasaki tare da riƙeshi gam tana hawaye,don tun bayan dasu Jiddo da Nurse sukasata a ruwan ɗumi batasake shigaba tana tsoro,ko ɗazu dasu Falmata sukasa taje babu abinda tayi tafito,riƙeta shima yayi yana mata sannu a hankali zafin ruwan yafara ratsata tafarajin daɗinsa saikuma tasakesa ta maida kanta ƙasa,fita yayi yakoma ɗakin ya kwanta don haryanzu jikinsa ba daɗi,tana gamawa ta ɗaura zaninta tasa hijab towel tafito ta tsaya agaban ƙofar taƙi tafiya,hannunsa ya miƙomata,ƙin zuwa tayi don haka sai ya tashi,cikin sauri tace"dan Allah karkazo kaya zanje na ɗakko kaga babu komai jikina sai isa banzoba,yace"ga wannan kisa kizo mu kwanta,babu yadda ta'iya da Saleem haƙa tasaka jallabiyarsa wacce ta rufeta har ƙasa ta hau gadon tana kumbura fuska cikin ƙasa da murya tace"saidai a dinga takurama mutum nifa ɗakina zanje,ba zato taji yace"babu inda zaki,kwantawa tayi tana ƙyenƙyame jikinta,matsawa yayi kusa da'ita ya rungumeta tsam ,basufi minti ukuba bacci yayi awon gaba dasu gaba ɗaya.

Haleema kam rayuwa tamata tsauri Muhammad yayanta da Abbanta sunfita lamarunsu itada Mamarta ga tarasa wazata kaima kukanta ta manta da Allah dama ai duƙ wanda ya manta da Allah yana cikin garari,kuma Abbanta yabata nan da wata ɗaya tafitar da miji inba hakaba zai bada ita sadaka.

Yaronta kuwa yananan yana wayonsa yaron kagansa sak Babansa ta ɗauki son duniya ta ɗaurama yaron da ada inta gansama kamar zatayi amai,wani gamin har faɗa suƙe da uwarta akansa,yauma suna zaune a parlour Mama ta ajiye shayi zatasha kenan yaron yaja kofin shayin ya zube akan carpet ɗin,duka Mama takai masa tace"shege wanda baisan arzikiba ubanka ma ko shayin bai saniba zaka zubarmin wanda mijina ya kawo,wannan maganar ce taɓatawa Haleema rai don haka cikin zafi tace"inma shegen nw aikece silar zuwansa duniya a haka dakin bani tarbiyya mai kyau zan koma hakane amma harkina da bakin cemasa shege kuma wlh duƙ ranar da kika sake dukansa saina rama masa wlh don yadda wata keda ƴanci agidannan shima haka yakeda inada gadon ubana kuma ko bayan raina na ɗana ne,daha haka ya buga tsaki ya ɗau ɗanta sukayi ɗaƙi,tabar Mama baki a sake cikeda nadamar abubuwa,wai yau ita ƴar cikinta ke gayawa magana haƙa harda iƙirarin duka uhm Lalle duniya,ita kuwa Haleema tana zuwa ɗaki tafashe da kuka sosai ta rasa ina zata saka ranta taji daɗi,duk ta rame ta ƙwanjame babu mai kulata cikin Baba da Muhammad ,Mamar data jefata cikin wani halin ma tafara gujemata da faɗa mata maganganu,a hankali ta furya "dole inyi wani abu akan rayuwata.
TH
TOH FANS ME HALEEMCY ZATAYINE.

Bari mu leƙa masu barcin amarci.

Sai bayan la'asar Saleem yafarka jin mutum ajikin sane tasashi kallonta ta baje akan ƙirjinsa tana baccinta cikin kwanciyar hankali,rigarta ta tattare tayo sama yana ganin santala santalan cinyoyinta masu kyau a jikin dogayen ƙafafunta,gashin kanta kuwa ya baje har waist ɗinta ,a hankali ya furta mata Mrs Saleem a kunne,buɗe idanuwanta tayi tana kallons saikuma tayi saurin tashi jinta ajikinsa ga cinyoyinta a buɗe,tashi yayi yace"zomuje muyi alwala la'asar ta wuce,shiya kaita har ɓan daki sukayi alwala yasake ɗaukota zuwa ɗaki,shiya jasu salla bayan sun gama ya kama hannunta biyu yace"Mar'atus-saliha inamiki jinjina da godiya,dafatan jikinki da sauƙi,tace"eh,don alhamdulillah jikinnata da sauƙi, yace"come here ya buɗe hannuwansa ba gardama taje ta shige jikinsa a tare suka sauƙe ajiyar zuciya,yace"muje kici abinci na nunamaki gidanki,parlour sukaje amma taƙi cin abinci shayi suƙasha su duka daga haka ya kama hannunta suka fara zagaye gidan,komai an canza anyi sabon painti komai ya koma dal kamar ba gidan data saniba,saida suka gama zagayawa suka koma ciki suka baje a parlour,Saleem ya zauna itakuma tayi pillow da cinyarsa waccw yanzu alhamdulillah baya masa ciwo,gashin kanta yake shafawa kafin kasani bacci yasake ɗibarta,dukda la'asar tawuce amma hakan bai hanashi barinta tayi baccintaba saboda ta cancanci bacci a wannan lokacin.

Su Jiddo da ƴan biyu harda Abass washegari suka koma kano bayan kwana biyu  Jiddo takoma Jigawa,Ummi kam sai bayan sun tafi tasamu nutsuwar ƙiran Saleema,bayan sun gaisa cikin sabuwar kunyar Ummin data shigeta tace"Ummi bakisake dawowa ba,Ummi tace"zanzo Insha Allah ya zaman naku injidai lfya,kallon Saleem da ya hanata sakat tayi ya wani kanainayeta tace" alhamdulillah Ummi ,"ana dai haƙuri da juna kinji Ƴata,tace"Insha Allah Ummi ngd sainazo,daga haka suka kashe wayar,Saleem ya kalleta tare da gyara kwanciyarsa ajikinta yace"ina zakije,tace"gun Ummi mana,yace"wlh dake d fita saikinyi wata biyar,tace"saikace wata MATAR KULLE littafin UMMU NAJMA,yace"inma miye bamai ganemin mata nafiso aganki kinzama ƙatuwa nan ya taso tukun yafaɗa yana mai taɓa cikinta,tace"abin da kunya wlh Hamma kowa yaganni yasan me mukayi yace"kowama haka yayu ai,yace"Babyn Hamma wai baki warkeba gaskiya ina cutuwa,nan danan dariyar fuskarta takau tace"ni wlh ban workeba yace"to mu duba nan suka fara kokuwa yadaici nasara akanta ya haɗe  bakinsu tare da rage hasken wutar ɗakin,kamar yadda yafaɗa mata bataji zafi ba sai abinda ba'a rasaba amma dukda haka sai zuba masa shagwaɓa take shikuma yana faman biyemata don Saleema kap a matan duniya daban yakejinta,dukda kasancewarta mai ƙaramar shekaru amma Allah yamata tarin ni'imomi sosai,haka sukayi wanka suka fito yana ɗauke da'ita sai dariya take ,yana cewa"wlh kiyi dariyarki ki gama zamu haɗu ne anjuma,tace"nidai nasan Hamma na ba mugu bane,yace"koni mugune ai bazan gwada akan kiba,da haka suna fira da faɗawa juna kalamai masu tsada sukayi bacci,to asuba tagari love birds.

Kuyi comment kuji typing masu tsayi.

Kuyi share.
Then kuyi follow da vote a wattpad,masu son littafin daga farko akwai link na wattpad inda zakasameshi complete zuwa inda na tsaya..

#Vote
#Share
#Like

Gskuya inamuku fushu bakwa votes

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now