Episode 12

80 4 0
                                    

¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

Vote me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/QueenDeejerht?s=09
Follow 🙏🏻

Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO MUHAMMAD UKASHAT BELLO.
ZAINAB MUHAMMAD(Bloody)

Real kanki kika cuta fans ina matukar alfahari daku,comment ɗinku yana sani rawa da shewa,wannna page ɗin kyautane agareku ku ƙadai,i love u guys alot.

FREE PAGES

EPISODE  TWELVE✍️
MY HELPER

Sosai Saleema tafara kewar Lagos saboda wannan karon Saleem yasa  yazamemata unforgatable moment nd time,sosai taji daɗin zaman lagos ɗin amma inta tuna harda Saleem zasu tafi sai taji wani sanyi da daɗi don yanzu sam batason nesa dashi.

A washegari suka sauƙa A HADEJIA GINSAU BIRNIN DOKI ,sunyi kwana ɗaya daga haka suka wuce Birnin-kudu  daboda su Saleema sunfara karatu basu samu sunje ƙauye ba,Saleem bayan yakaisu makaranta shima ya wuce dutse  don shima anfara karatu.

Karatu ya kankama inda Saleema sam hankalinta na Lagos da tunanin ya Saleem ɗinta,suna tafe zasuje department ɗinsu suna fira harsunkai bakin class ɗin sukaci karo da Ahmad Bappa ,da sauri Saleema ta matsa masa don ya wuce,amma yasake shan gabanta har yana koƙarin riƙeta wani wawan mari tasakar masa cikin fushi tace"wlh Ahmad   don't ever make an attempt of touching me even in ur dream kai bakasan darajar mace bane taya zakana koƙarin riƙeni bayan niba muharramarka bace taƙarasa maganar tare da buga masa tsaki taja hannun Haleema sukawuce sukabarshi a tsaye ,murmushi yayi a ransa yace"i will deal with you today ,daga haka yawuce office ɗinsa yana tunanin mafita mafi sauƙi"

Bayan sunfito daga lecture ne Falmata ta kalleta tace"Saleema dabaki maresaba kinsanfa lecturer ne karyaje ya taɓamiki result ɗinki,Saleema tace"mekike nufi da inbarsa to wlh danabarsa yataɓamin jiki gwara nabar makarantarnan ,ta irin hakanne wasu emmatan ke rasa budurcinsu a makaranta gun lecturers ,suna tsoron karya lalatamusu result saisu bada kansu ayi lalata dasu Allah ya sawwake wlh inyaci gaba da min irin wannan na rantse zankai ƙararsa ,Falmata tace"wannan hakane kintunatar dani abinda namanta tabbas emmata muna kuskure don tsoron kar result ɗinta ƴabaci sai susa rayuwarsu ta lalace Allah de yakaremu gaba ɗaƴa amin.

Ƴemmata ayi hattara adainabawa Malamai mutunci saboda paper  ,eh paper ce mana budurcinka yafita muhammaci wlh duk  namijin kirki  ko degree kikeda kina kwasar miliyan ɗaya kowane wata to wlh tallahi inbakikai budurcinki gidankiba,bakida daraja,kuyima kanku faɗa don ko a novels kinajin yadda mazaje keji da matansu adaren farko insukasamesu da virginity ɗinsu,dan Allah mata mukiyaye farjinmu daga aikata zina,mu riƙe mutuncinmu domin shine martaba da ƙimarmu agun mazajenmu,Allah yakaremu da zuri'armu,amin amin.

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now