Episode 40

102 6 0
                                    

KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

     ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

   
Vote and follow me on wattpad
@YoungNovelist4

Blog:https://khadeejahthydaryoungnovelist.blogspot.com/?m=1

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

My Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad

Vote nd read via this link on wattpad
https://my.w.tt/ZxkqnOOO2bb

Like, join and comment to read this novel from page one.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/

Wannan page din nakune yan amana masu comment,Maman Afnan kinacan sama koluluwa a gaba ina jinjina maki sosai Allah yabar kauna.

Real smasher
Maimuna Abdallah
Ummu Najma
Nusee ƴar amana
D Auta,Antin Deeja ƙarangiya 😄
Kuna raina a kullum,inayinki over.

Episode Fourty✍️
Other side of My Sahab

Har bakin mota suka raka su Sageer suna tsaye motarsu ta wuce,juyawa tayi da gudu tayi cikin gidan yabita a guje shima yana cewa Allah inna kamaki saina ɓalla maki baki,cikin dariya Saleema tace"Allah natuba Sahab am sorry,yace"no Nuree ki tsaya tukun yayi maganar tare da ƙarasa shigowa parlourn "bake kince bakyajiba ina maki magana ɗazu kika shareni don kinga matar Sageer ko?tace"Allah ni banji kaba kawai dai kanason min mugunta ne,tsugunawa tayi don gyara kujerar daya gauce batayi aune taji Saleem ka cafketa,ihu ta buga sakamakon  ɗagatan da Saleem yayi,cikin dariya tace"Sahab dan Allah ka sauƙeni Allah cikina ciwo yakemin,cikin dariya ya sauƙeta tare da lakuce mata hanci yace"Shy girl,matsoraciya kawai,dariya tayi tace"Sahab dan Allah gobe zanje gun Ummi,kallonta yayi yace"babu inda zakije Nuree saikin cika lokacin dana faɗa yaufa satin mu ɗaya kuma kina maganar fita,tashi tayi tabar masa parlourn idanuwanta nakawo ruwa,ƙiranta yayi amma tamasa banza,tana zuwa ɗaki tafaɗa gado ta fashe da kuka tace"ni wlh saina tafi gobe ai kaima kana fota,hhh Kunji Saleema da wata yarinta,bai bi taba don yasan sarai in yaje yanzu kamar zugata yasakeyi don haka yabar gidan zuwa office don ɗauko wasu files,baishigo gidan ba sai bayan magriba,koda yashigo bai ganta a parlour ba don haka sai ya wuce ɗakinta nan ma bata nan,cikin sauri yafara dubawa amma batanan,da sauri ya fita yayi hanyar gida,yana zuwa ya tadda su abakin gate Ummi ta rakota sai murna take, tunda ta hangosa saboda gidan akwai haske sosai kamar rana gabanta ya faɗi,don ta manta yaushe ya mata wannan kallon,a duk lokacin daya mata irin haka to tabbas ransa ya ɓaci yayi fushi,amma ganin Ummi yasa baiyi magama ba ,har ƙasa ya tsuguna yagaida Ummi ta amsa da cewa"kaikuma haka akeyi  saika aikota kuma bakazo ɗaukarta da wuri ba, cikin sadda kai yace"Ummi Office naje ɗauƙar abu sai isa,tace"shikenan kuje dare yayi Allah muku albarka adaici gaba da haƙiru,da to suka amsa tukun yayi gaba tana binsa gabanta na dukan uku uku.

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now