Episode 5

119 2 0
                                    

👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
KANKI KIKA CUTA
👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
👩‍🦰👩‍🦰
👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.
And now with the heart touching one.
KANKI KIKA CUTA

Musa Khadijat Nana
0029001824
Unitƴ bank
Sannan kanuna shaidar biyanka ta whatsap dina
07069688588.

Masu son biya ta hanyar kati kuma,ku tura ta wannan number.MTN
07061651640

Vote me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group

https://www.facebook.com/groups/228916361333651/
Free Pages.
EPISODE FIVE.
( AHMAD)

Shiryawa tayi cikin wasu kaya matsatstsu sunfito da surarta mai kyau tasaka ƙaramin gyale tayi hanyar gidansu Saleema,da shigarta ta tarar dashi ƙadai a parlourn yana waya sai zabga murmushi yake,dagani kasan wayar tana masa daɗi sosai.

Cikin yanga ta iso tazauna kus dashi tana murmushi,cikin kulawa yace"...My Saleema sai anjuma i will call you,murmushi yayi yace"..love you more,daga haka ya kashe yana kallon Haleena wanda sam yakasa ganemata tun ranar da zai kai Saleema jigawa"..

Da murmushi yace"...emmata ina zuwa haka ansha wanka haka kamar za'aje party,murmushin yaƙe tayi don yabata haushi musamman Saleemar dasukayi waya,amma saita dake tace"....a'a Yaya Saleema nazo maka sannu da zuwane ,yace"...nagode sosai kishiga Mama naciki ni zanfita ne,badon tasoba ta tashi da yanga tawuce sama gun Mama,kallonta kawai yayi yafita".

A school kuwa su Maimoon da Falmata sun maida hankali sosai kan karatunsu su ƙadai ke harkarsu ba ruwansu da samari sunayin abinda yakawo sune.

Yau yakasance sunada practical don haka da wuri suka shiga lab,wani malamin sune mai suna Ahmad shine zai musu practical ɗin,sun gana practical ɗinne,,yafara ƙiran attendance ana amsawa saboda tabbatar da waenda sukayi practical ɗin kar wani ya rubutama wani.

Duk ɗalibi ko ɗalibar daya ƙira zai amsa da yes sir,har aka ƙira Falmata Alhassan sai Maimoon Ahmad,amsawa tayi batare data ɗago kantaba,muryar data daki dodon kunnensaɓe yasashi yi kamar baiji ansartaba yasake ƙiran sunanta a karo na biyu,amsawa tayi tare da ɗagowa don sanin ta amsa kode watace mai irin sunanta ta duba tagani,karap idonsu ya haɗu dana juna tayi saurin kawar da kanta shikuwa Ahmad kasa daina kallon kyekkyawar fuskarta yayi ta tafi dashi lokaci ɗaya.

Sallamar kowa yayi sannan ya tattara script ɗinsu yafita daga lab ɗin da tunanin sabon abun daya soki zuciyarsa,tabbas shifa yaga matar aure don daganinta akwai yarbiya uwa uba kyau .

Itakuwa suna fita taje ɗakinsu tana cewa Falmata wlh nagaji sosai bacci nakeji,tace"...to ki kwanta bara namana abinci,toh tace tare da hayewa gado bayan tacire kayan makarantarta,baccinta baiyi nisa akayi knocking tashi tayi tana tsaƙi don har tafara bacci an tasheta.

Wata ɗalibace tace"...ana sallama da Falmata ne a waje,toh bari infaɗamata daga haka tawuce ciki zuwa kitchen tace"...kawo abincin na ƙarasa kije ana sallama dake a waje,a waje nikuma cewar Falmata,eh wata ɗalibace tafaɗa kije kiduba ko waye".

Fita tayi zuwa harabar gidan dasuke saboda ba'a hostel suke da zamaba komai nasu dabanne dukda akwai student a gidan dama gidan don student aka gina.

Tsaye taganshi ajikin motarsa ƙirar benz formatic ƙarasawa tayi tareda sallama ,amsawa yayi yace"...ya karatu,lfya tabashi amsa shiru yaƴi yace"...dan Allah alfarma nake nema,da mamaki tace"...Sir alfarma kuma aguna,gyada mata kai yaƴi yace"...eh dazu naganki dawata ɗaliba dan Allah kozan san sunanta tace"..oh wai Saleema yace"...eh dan Allah nagani kuma inaso kimin hanya don wlh farat ɗaya naji inasonta,tace"...to shikenan zan isar da saƙonka insha Allha,yauwa nagode kibani numberta tace"...gaskiya ban fito da wayaba,yace"..ohk bani taki daimuyi magana da'ita,bashi tayi sannan sukayi sallama takoma ciki shikuma yabar gun.

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now