Episode 24

80 4 0
                                    

👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
http://

Blog:
prowritersnovels.blogspot.com

       💥
Vote me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.
Wannan page ɗin nakune ƴan Paiɗ group inayinku over comment ɗinku nasani nishaɗi.
Anti Fauzyee
Mummyn Afnan
Maman Deeja
Da duk masu comment na paid grp inajinjinamuku One love
Episode Twenty  Four✍🏻
Quarell/Row(Hatsaniya)

Ammi tace"kai Abas matar auren zaka fita da'ita,cikin murmushi yace"Ammi karkimanta Saleem ƴaruwatace koda aure ko babu nime iko akantane balantana yanzu she need company,Ammi batasake maganaba Saleema ta tashi taje tashirya suka fito har gum mota ƴanbiyu suka rakosu,basu zarce koinaba sai zoo,bayan sunnemi gu sun zauna yakalleta yace"Saleema bakya tunanin ba banza ƙawarki ta auri Saleem ba?,tace"nide koma miye Hamma Abas banasonsa yanzu kuma sonake yasakeni donni bazan koma gidansaba yaci gaba da azabtar dani,"ohk manga na ki kwantar da hankalinki Saleem da kansa zaizo nemanki insha Allah,cikin ƙosawa da zancen tace"Hammana zansha ice-cream,"to muce insayamiki zuwa tunda haryanzu kinanan da kwadayi ko Saleem yabamu babyne kunyace takamata tarufe fuskarta da tafin hannunta tace"kai Yaya Abas ba wata ajiya ni haryanzu yarinyace,da sauri yakalleta yace"dagaske?gyɗa kai tayi hawaye nataruwa a idanunta ace wata biyar da aure miji baimaka komaiba auda ciwo dukda ita bawai bata tsoro bane,kafaɗunta yakama yace"common stop crying kinji am here for you karkimin asarar hawayenki kinji,gyaɗa kai tayi tare da share hawayenta tace"tnx Hamma,murmushi yamata yakama hannunta sukaje yasiyomata ice-cream manya da chocolates,daɗine yakamata amma sai yanayinta yacanza data tuno Saleem ne kaɗai ke siyomata irin haka amma saitayi murmushi tace"Hamma ngd Allah ƙara buɗi,"amin sis,sunɗan jima tukun suka koma gida ranta fes,koda sukadawo itakaɗai tawuce part ɗin Ammi shikam ɓangarensa yawuce donyason Ammi faɗa zatayi sai isa yarufama kansa asiri yagudu,tana shiga tabaje a parlour tare dafara ƙiran sunansu Khadeeja ɗon babu kowa a parloun,fitowa  sukayi suna mata sanu da zuwa nanfa suka zauna suka fara  shan ice-cream ana gamawa dashi akahau chocolate Ammice tafito tana salati tana tafa hannu tace"eh hakan yayi kyau yanzu zama kukayi kukasa ice-cream da chocolate agabanku kamar abinci hardake Saleema bakidaina shan zaƙiba ko Allah ya kyauta kuma bamemin asara abincin dare saikuncishi wlh ke kuma Saleema daga rakiya sai yanzu kina matar aure,baki Saleema ta turo tace"toh Ammi ba Hamma bane aiba wani bare bane,jinjina kai tayi dontasan inde akan Abass ne Saleema ba ruwanta don akwai shaƙuwa a tsaƙaninsu tuntana yarinya yanasonta sosai kuma yaso abasa Saleema ya aura amma ganin tanason Saleem sosaine yasashi saɗauƙarwa dukdahaka kuma hakan bai taɓa shaƙuwar dake tsaƙaninsuba.

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now