Abun Alfahari Na✅

By teemahcutey72

18.6K 1.5K 537

🌹Abun Alfahari na labari ne wanda ya k'unshi abubuwa daban daban na rayuwa...... labarin wata yarinya mai su... More

Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
END✅
Fashin Bak'i
Life Goes On
Words of Comfort
Advertisement

Chapter 29

267 24 15
By teemahcutey72

🧚🏻‍♀Abun Alfahari Na🧚🏻‍♀
By
💐Teemahcutey💐

Page 29.

*~DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN QAI~*

Wednesday,25, March,202k😭.
Inalillahii wa'innah ilaihir raji'un..😭😪
May soul Rest In Peace our new born baby 👶😭 Allah yasa mai ceto ne ah gobe k'iyama.....

My deepest condolences DANCHADY's FAMILYs😪..
Allah ya baki lpia Anty Fatima ya kawo rayayye....

💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Murrrr yasha kamar ba shine yake dariya agun ba.

K'arasowa tayi agun tare da fad'ar "oyoyooo baby Yh jikinka?

Yaso ya shareta but sai yasamu kanshi da rashin san mata hakan,... Amma aranshi ya danganta hakan akan wanzuwar Ammie agun..

"Lafia qlw baby, aini nayi fishi dake ba waya.., ba komai, nd instead of kizo Austrian amma kika k'i zuwa"

"Laaa Ammie baki gaya mishi abunda ya faru ba? Ko dayake beda lafia shiasa Amma hmmmm" ta k'arashe maganar kamar irin wani muhimmin abu ya faru, irin ba'ama magana innan.

Sosai Ammie take daria, tace "kai Meenah wlh akwai ki da abubuwa da damaa na dariya🤣"
Y'ar alama tayiwa Ammie alamar a bar zance.
Dariya sukayi gaba d'aya tare da shiga motor.
Captain kam baiji yana iyashiga motar da aka zo da ita musamman saboda shi ba.
Motar su Ammie ya shige.
Bayan sun k'arasa gida ne suka yada zango a parlour hadda Afrah.
"Son ya kamata kaje kaci abinci ko?
" A'a! Ammie se na d'an huta"
Ammie kam haurawa tayi sama ta barsu su ukkun anan palour.
"Cikin k'asaita da gadara yake tambayar kowacce daga cikin su yanayin karatun su"
Charaff Afrah ta fara k'arbe zancen ta hanyar fad'ar;
"Ehhh! Nasamu admission ai har nafara karatu"
Meenah dake gefe tana sauraren su d'age kanta tayi kamar bata san zancen da ake ba.
Juyawa yayi gun ta yace "hey what about you? Ya ida maganar a kasalance.

Shiru tayi batace komai ba.

Dogon tsaki Afrah tajaa kamar wata karuwa "mtswwwwwwwwwwwwww"

Shine ya k'ara janyo hankalin Meenah dama tana jinsu rainin wayo ne kawai.

"Ke wannan wane irin tsaki ne haka kamar maccen da tagoge gurin bariki?

Afrah dai imanin da ya cikata yahana tace komai sai zaran ido da take.

Captain kuwa shima ya Tsani macce tayi tsaki gabanshi gani yake duka cikon rainin hankali ne.
Kallan Meenah ya k'arayi... gani nai yasha omo yataso gadan gadan yayo gurinta...
Kallanshi Meenah take aranta tana tinanin mye tayi haka ya taso zangam zangam kamar zai maujeta?
Aiko Atake ta tuna da abunda tayi wato ta cire d'an kwalin kanta, aiko fizgawa tayi da k'arfi ta tashi anan rebborm in gashin kan nata ya cire duka, gashin ya barbazu abayanta ga tsayi ga yawa kamar wata y'ar Ethiopia tako biyu yayi ya kamota kichikichi ta dingayi alamar san tserewa.
Aiko taci sa'a ta watsa da gudu ta haye stairs 🏃🏼‍♀️🏃🏼‍♀️🏃🏼‍♀️

D'aga murya yayi yace:
"ki rage wannan gudun kada ki fad'i" aiko be ida rufe baki ba tayi missing step ai kuwa tashiga gangarowa.
Da sauri yaje ya ida tarota kada ta k'arasa fad'uwar, tarufe idonta gammm, domin ta sadak'at ta rasu kawai.
Zaga zagann eyelashes inta yake kallo kamar wacce tayi fixing wanda Lokacin da ya kawo ta gidan daya dakko ta ya dauka saka su tayi seda ya ta6a yaji lallai nata ne, cikakkar girarta ya tsurama ido kamun ya gangaro e zuwa pointed long nose nata, dagannan ya gangaro gun d'an small black black lips nata.
Jin an tarota yasa ta bud'e idonta charaff se cikin nashi, sunyi y'an sakanni suna kallan juna kamun ya murd'e mata gashi a karo na barkatai tare da cewa;

" Me yasa da ba kya Jin magana ne?
Allah idan kikayi wasa sai na cire gashin watarana.
(har gaAllah Captain yanasan mace mai gashi.... amma besan dalilinda yasa yakeso ta dinga ruhe nataba...)

Chuno baki tayi agaba ta tashi dai dai... " bakiji ciyo ba? badake nake magana ba?

"Allah ya isa" shine abunda Meenah tace sannan ta d'ora da Kuma wallahi idan mutum na murd'an mun gashi Ammie zan gayawa haka kawai ba gaira ba dalili a takura mutum... in mutum ya tsaneni ai se yace na daina zuwa gidansu...."
Ida haurawa tayi sama tana tafiyarnan tata mai d'aukar hankali..
Captain kam sakin bakinshi yayi tin sadda ta fara maganar.... Yayi mamaki sosai wai shi zata gayawa magana haka? Ashe dama tsiwa gareta kenan? Ahh lallai kuwa zai yi maganinta, but he loves her confidence, yanasan mace wacce bata yadda acuceta ko kad'an hakama ya kula da bata tsoron duk wanda ya shiga sabgarta.

Murmushi yayi tare da fad'ar " this is just the beginning"

Afrah kam tin d'azu haushi ya cikata se cika take tana batsewa ita adole kishi.
Allah idan tanada hali sai ta raba wannan yarinya da rayuwar ta haka take ayyanawa a ranta, gashi ma abu biyu da biyu shima Captain in be wani damu da ita ba... Amma no problem zata fara one stage na mission nata.
Wani irin Mugun murmushi tayi tare da tashi ta k'arasa gurin Captain da yake tsaye kamar statue tace:
"Hey beautiful, I gotta go now, u've to rest ka fita batun wannan mahaukaciyar.. kashe mishi ijiya d'aya tayi tare da saka farcen ta d'aya abaki ta juya tana wata shu'umar tafiya.

Captain kam baya d'aukar shashanci,
Tsawa ya daka mata tare da fad'ar:

"Keee!! Yaushe kika zama y'ar bariki ne, ki kama kanki fa! Ba'a mana bariki acikin gida, idan kuwa ita kikazo better pack your lodges n go, banasan k'aramin karuwanci, duka duka ke ta yaushe ce da kika koyi hakan? Ko kuwa school inda kika shigane kika had'u da wasu bad friends? ALLAH ki kama kanki.., nd na k'arajin kin cewa baby mahaukaciya, idanshi ya nuna ya nuna nata alamar ni da ke ne"
Dafe kanshi yayi ya furzarda iska domin gani yake ta wahalar dashi wannan dogon zancen da yayi zagaye ta yayi tare da wucewa.

Ta tsorata ainun da wannan lamari na Captain, domin idan abunda tagani gaskiya ne zata iya cewa ta hango tarin tsanar da yayi mata k'arara akan idanunshi a lokacin da yake mata magana.

Lallai kuwa idan hakane baya jin ta lalama to tabbas zatayi mishi ta tsiya tsiya domin ko ana ha mazaaa ha mataaa se ta auri Captain ko dan kawai ta rama cin zarafin da yake mata akan wannan kwailar yarinyar mai kamada jinn..
Kwafa tayi tare da barin gurin takoma sight insu.
Shiga tayi tana kukan munafurci ta fad'a kan jikin Hajjah.

"Lafia Afra kike kuka? Mye aka miki? Rasuwa akayi ne?
Duka a rud'e take wannan zancen.

" kwashe k'arya da gaskiya tayi tace wlh Captain ya wulak'anta ta akan wannan babyn kuma ya cimata xarafi, ita wlh seta rama, seta aureshi ko dan tarama dik abunda yake mata wlh Captain natane ita kad'ai"

Tureta Hajjah tayi " ke wace irin shaashaasha ce? Waya gayamiki ana nunawa namiji so k'arara? Kefa wani lokaci wawuyace wallahi, ance ki kwantar da hankalinki Captain nakine da kanshi zaizo nemanki amma ke baki yadda ba kina wani zuwa kina lillik'e mishi, yau ko sonki yake yaga kina manne mishi ai dole ya wulak'anta ki tunda kin nuna bakida class.... Ni wallahi na tsani wannan bawan Allah, ni in banda tarin dukiyar shi da mukeso da tsanar da nayi mishi bazan bari gudan jini na ta aureshi ba, I hate him to the extend that I can kill him, not because of you wallahi da tuni na kashe d'an shegiya kamar yadda nayiwa twin...
Saurin rufe bakin ta tayi domin duk duniya babu mahaluk'in da yasan da wannan zancen se fa yanzu da take batun 6aram 6arama... Allah ya taimaketa Afrah kuka take dagani hankalin ta be bata abunda tafad'a daga k'arshe ba.
Zaki kama wa mutane bakin ki ko kuwa? Kin zauna kina ta faman 6aran baki kamar wata hamago".
Dai na kukan tayi. " Allah Hajjah Ina ganin da kaina zan kashe Captain Bayan Na kwashe mishi dukiya Bayan yafara bala'en sona, zan wahalar da rayuwar shi, wannan gayu da kyau da yake tin k'aho dashi se ya koma abun tausayi, sena mai da shi abun tausayi gun jama'a... daga k'arshe kuma na kwashe dukiyar na gudu bayan na kassara rayuwar shi.
"Ki gudu ina? Auuu wato guduwa ma zakiyi kenan?
" laa keko Hajjah ai tare zamu gudu"
Dariya sukayi tare da tafawa kamar wasu shaggun Alakwan kwan.

Meenah bayan ta haye sama kawai direct d'akin ta taje ta kwanta tana y'an gungunai, kwantaa wa tayi abunta se bacci.

Side inshi ya wuce kai tsaye yayi wanka se bacci.

Misalin k'arfe hud'u Ammie tazo ta tada Meenah akan bataci abinci bafah, Tashi tayi ta cimma Ammie akan dining tana jiranta, bayan zuwanta har ta zauna tai mata umarni akan taje ta kira Captain.
Tashi tayi ta bi mafi sauqin hanyar da zata kai ka side inshi anan sashen Ammie.
Direct d'akin shi tanufa tunda side in nashi ba bak'on ta bane..
Knocking door in ta dingayi a hankali Amma akayi banza da ita, k'ara knocking tayi anan ma shiru, yanke hukuncin shiga kawai tayi.
Shi kuma gogan naku yana sane da nocking inda take domin ya ganta tin kan ta shigo so yake ta k'arasa shigowa.
Shigowa tayi sangamgam kanta tsaye a bisa chair ta ganshi ya lumshe ido.

" ya baby Ammie na kira"
Shiru yai be amsa mata ba..m
"Allah ya baby kanajina koh nace kace bacci kake"?
Da sauri ya wangale idon shi jin k'agen da takesan mishi.
Seda tayi dariya.
Murrr yasha kamar lion king.
"Ya zaki shigomin d'aki ba sallam?
"Naga nayi nocking ba'ace komai ba
shiyasa na shigo kaina tsaye domin nasan ko sallamar nayi baza'a kar6a ba"
Captain dai ayanzu yafara gano cewa wannan yarinyar ba rashin kunya ne da ita ba kawai haka Allah yayita da iya fad'i da kuma mayar da magana cikin hikima... tabe bakinshi yayi tare da tashi yafita ya barta agun tsaye.

Wuri wuri ta kamayi da idonta cann taji ya rufo d'akin gufffffff!!!

Dimmm wutar d'akin ta dauke.... kuttt tashin hankali ba'a samishi rana inji Meenah.
Ai kuwa kuwan kiran sunanshi ta dinga yi amma shuru bai amsa ba.

Matsa wa tayi gindin k'ofar domin tasan baze wuce ya barta ba.

"Ayyaaaaaa!!! Baby dan Allah ka bud'e kaji, nasan laifin da nayi d'azu in Allah ya yarda bazan k'ara zama ba d'an kwali ba. Dama saboda kada ka dakeni ne yasa na tsere kajii Allah dama bada gan gan nake ba.
Murmushi yayi saboda yasan ko ba komai tanada hankali.

Har zata k'ara yin magana taji an cire mata hullar kanta.
Zare ido tayi tare da juyawa Amma saboda duhun da keda da d'akin yasa bata ganin komai.
Duk'awa tayi domin ta d'akko hulan a k'asa taji Ana dariya.
"Please baby daina wannan wasar Allah na farajin tsoro"
Ita Meenah ta d'auka yana cikin dakinne.
Wani haske taga an kunna a d'akin But kalar jaaaaaa, wasu mutane ne suka bayyana a d'akin saye da jajjayen kaya da jini sha6e-sha6e a bakin su, sosai ta tsorata.
Ja da baya da baya ta dingayi tana bubun k'ofa.
Ihuu ta dinga yi tana tura k'ofar da iya k'arfinta.
" baby wlh zasu kasheni wayyoooo Allahhh.... Ammieeee......

Shikam Captain ya d'auka wani sabon salo ne tasamu kuma se yace " to bara na k'ara miki y'an mintuna naga alamun bakya san futowa yanzu"

Jin k'ara kamar an fasa glasess yasaka ya bude k'ofar ba shiri.

Zare ido yayi saboda abunda yagani.


👑Teemahcutey👑

Continue Reading

You'll Also Like

2.8K 238 15
Saboda yadda mahaifin mu ya din ga saka Mana suna Fatima, har se da nayi tunanin ko Muna da alaka da shi'a ne, saboda Naga yawancin sune mutanen da k...
404K 13.5K 53
Anhay Sharma:- Cold business tycoon who is only sweet for his family. He is handsome as hell but loves to stay away from love life. His female employ...
Alina By ihidethisapp

General Fiction

1.6M 40.6K 80
The Lombardi family is the most notorious group in the crime world. They rule both the American and Italian mafias and have many others bowing at the...
519K 33.1K 41
Let's see how different personalities mends with each other to form a beautifull bond together. Where the Eldest is calm and cold, Second is aggress...