PAGE 86-90

1.5K 139 5
                                    

~~~~~~~~~
Ga masu karatu
A zahirin gaskiya in miqa godiya ga yawan viewers d'in da nake samu, amma mai yasa bakwa yin comment ?
Ai yawan comments d'inku shine zai yi encouraging d'ina domin update a Kullum!
Amma a daddage a daure a cije a dinga comment da vote , hakan ne kad'ai zai nunamin kuna fahimtar littafin.
Taku zubeefly @ follow .😘🙏🏻🙏🏻
Much love 💕

                Amarya da angonta abin qaunarta jameel 💗

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

                Amarya da angonta abin qaunarta jameel 💗

~~~~~~~~~~
Xaune Raeesah take a tsakiyar gado fuskarta a lullub'e da mayafi,
Kirjinta ne yake dukan uku uku, zuciyarta cike da zullumi da shiga sabuwar rayuwa ( wato rayuwar Aure) . Tana saqe-saqe iri iri a zuciyarta, da tunanin yanda rayuwarta zata kasance da masoyinta, abin begenta.

Jameel ne yayi sallama yana takowa a hankali
Amincin Allah ya tabbata a gareki yake wannan ma,abociya kyau!
Amsawa tayi cikin murya mai sanyaya zuciyar mai karatu, wa alaika, ( kaima haka) , tareda bude mayafin dake fuskarta!
Kallo d'aya jameel yayi mata Godiya da daukaka su qara tabbata ga sarkin da ya qagi wannan hallita , abinda yace kenan sannan ya maida kallonsa ga madaukakiyar fuskarta
     Hannu jameel ya daga yana godiya ga ubangiji, da yayi masa wannan babbar Kyauta ,
Sannan ya sanya hannunsa a saman kanta ya aiwatar da sunnar da Annabi (s a w) ya koyar
    Tambaya Raeesah ta jefa masa, wacce ta juya tunanin sa
Jameel why did you love me?
Idanu jameel ya qifta mata sannan ya bata amsa cikin kwarewa da ilimi saboda dama jameel akwai ilimin magana da fasaha: habibti there is no reason to love , if someone really love you no reason , if there is a reason what about the day when that the reason disappear that means I won't love you , babe I love you with no reason,  a Kullum burina shine na qare rayuwata dake masoyiyata, domin donki ya rufemin idanuna, kece uwar yarana, Ina roqon Allah yayi mana tsawancin kwana domin in nuna miki menene so, yaya so yake
Sann....... a daidai lokacin da jameel ya kai nan a maganarsa ne hawayen farinciki suka fara gudana a fuskar Raeesah ,
Jameel ina sonka, Allah yayiwa rayuwar aurenmu albarka, qanqameta yayi a jikinsa yana shaqar kamshin jikinta yana numfarfashi a hankali, mayafin dake kafad'arta ya yaye gefe ya fara shafa jikinta yana aika mata da saqonni kala kala.
A daren farko kenan, haka way'annan masoya suka yi daren aurensu cike da soyayya mai dumbun yawa,
Karfe 7 na safe , jameel ne a kitchen yana making musu breakfast
Raeesah kuwa anyi laushi domin ta sha wahala a gun jameel a wannan daren 🙃
Wayarta ce ta fara ringing, Asmau ce amma bata dauka ba, don tasan hali shegiyar yarinya tambaya zata yi mata about her first night kuma batason tambayar, 😂
Daidai lokacin da jameel ya shigo d'akin ne Raeesah ta shigar da kanta cikin blanket alamu dai kunyar had'a ido dashi take yi !
Good morning baby! Good morning watermelon!! Good morning sunshine,
Har a lokacin bata amsaba,
Look at me, idan ba hakaba xan..... sauri tayi ta bud'e fuskarta ,ehn da na miki duka...
😫 bayan wanda kayi min jiya?
Aa Toh sorry my Queen ! Kije kiyi wanka
Toh amma dai ka fita,
Amsawa yayi, gaskiya bazan fitaba I'm your husband. So I'm not going out,
Tashi tayi a hankali tana tafiya a daddafe har ta kai toilet sannan ta shiga cikin jacuzzi .
Ta kai tashon 1hour a toilet tana zuba ruwa a jikinta, alwala ta d'auro sannan ta fito da towel dai dai cinyarta, a gaban mirror ta  zauna sannan ta fara shafe jikinta da mayuka masu qamshi da turare iri iri,
Black lace ta dauko daga wardrobe d'inta ta sanya sannan ta zauna ta zizara makeup ta kashe dauri, gold d'in da aka sanya mata a cikin kayan lefe ta d'auko ta sa a wuyanta, sarqar ta fitarda asalin kyawun Raeesah kamar baturiya, takalmi mara tsini ta sa sannan ta fara takawa a hankali kamar bazata taka qasa ba,
Dining area ta nufa domin tasan angon nata yana chan, cikin marai rai cewa ta isa wajen sa sannan yayi mata umarni da ta zauna a jikinsa , soyayya dai ba,a magana tsakanin wannan ma,aurata jameel da hauwa
A baki ya bata abincin har ta qoshi sannan shima yayi nasa breakfast d'in, bayan sun gama ne jameel ya dauketa suka fara zagayawa a cikin gidan domin ya nuna mata yanayin gidan,
       A gaskiya darling gidan nan ya had'u Allah ya qara arziqi, Ameen yace sannan ya manna mata peck a chin d'inta .
A haka rayuwar jameel da hauwa ta kasance Kullum har baya son tafiya office ya b'arat a gida wani lokacin ma tareda ita yake zuwa office, saidai baya iya aiwatar da komai sai sha shanci da shirme domin soyayya hauwan sa tafi mai aikin office d'in,
Gashi a yau wata biyu kenan da aurensu.

Can you vote?
Okay let's comment together 🤗

D'iyar fari 🧕🏼Where stories live. Discover now