PAGE 1-5

5.7K 278 11
                                    

Au bazakiyi shiru ba? Inji mama ana magana kina magana? Wallahi ranki zai b'aci idan bakiyi shiru ba
Matar Dake zaune a falon ce tace Hadiza wallahi ko kaffara babu kece dalilin lalacewar Raeesah, au anti salma haka zakice? Toh babu damuwa 😔 kwallace ta fara zubowa daga idanun Hadiza wacce kuka baya mata wahala 
Chan sai anti salma tace Hadiza ba wai na fad'i haka bane domin na saka ki kuka amma gaskiya yarinyar nan tana so tafi karfin mutane! Sai anyi da gaske kafin a samo kanta inji anty salma ,
Hadiza tace Toh anty salma yaya zanyi da Raeesah wacce mahaifinta ya gama b'ata ta kuma gashi yanzu ta fara girma kuma abin babu sauqi sai na Allah . Idan na ce Raeesah tayi min abu batayi sai na dura mata zagi kafin take jin magana ta fada tareda nuna Raeesah wacce ta tsaresu da ido tana jin duk abin da suke fad'a 
Hadiza ce tace Toh ki wuce ki tafi islamiyya idan ba haka ba sai na sab'a miki mara kunya kawai!
Raeesah: toh maman hauwa amma kinsan dai bani da tajweedi kuma kince zaki bani kud'i na siya
Hadiza: wai ba last week aka siya ba Toh bazan qara siyan waniba
Raeesah: maman hauw! Kafin ta qarasa Hadiza tace ya akayi kika b'atar da wanda aka siya last week? Raeesah tace: maman hauwa wallahi wata yarinya ce ta yagamin amma nima na yaga nata  subhanallah inji Hadiza tana dafe kanta 😂
Raeesah! Ashe duk fad'an da nake miki ba kya ji ? Ashe bazaki shiryu ba? Ashe bazaki natsu kisan mai kikeyi ba? Toh Allahu ya shiryeki ya da ki zamu daga cikin shiryayyu inji Hadiza wato mahaifiyar hauwa (Raeesah). Sannan ya dauko N500 ta bata tana fadin kuma ki dawn min da chanji na sannan dan Allah Raeesah I'm advising you in advance please and please banda tsokana banda cin zali , Banda zagin malamai Dan Allah.
Anty salma ce tace Toh Hadiza idan kum gama dramar ke da yar ki toh ni na tafi sai gobe ,Toh anty salma a gaida yaran da maigidan muma munanan zuwa InshaAllah . Anty salma ta bud'e kofar falon ta fita cikin hanzari
A hanya kuwa fad'i take "haba yarinya babu natsuwa sai rashin kunya da rashin ganin girman na gaba da ita sai fitina ta addabi kowa gida da waje babu mutunci wallahi da za,a kawo min ita gidana tayi sati daya Toh data shiryu don wallahi sai na yi mata horo irin na yarabawa inji anti salma .
                                Toh fah 😂🤣
Pls show me some love and vote
Love ya oll 💗 also encourage me by commenting
Next page who is Raeesah?

D'iyar fari 🧕🏼Where stories live. Discover now