Author's Note

3.2K 206 16
                                    

   Assallamu alaikum, Nagode da hak'urin da kuka yi dani bayan kun jini shiru wanda ya kasance a sanadiyar rashin lafiya danayi fama dashi, dama kunsan jiki da jini dole ana haka.
    Yanzu dai naji sauki sosai Alhamdulillahi kuma Nagode da duka addu'an da kuka bini dashi. Daga masu kirana har masu min magana tanan da kuma WhatsApp... Allah ya bar so da kauna kuma ya nuna cewa kuna alfahari dani kamar yadda kune abin tinkaho na.
   Saidai kuma kash... Episode ɗaya zan tura yanzu sauran kuma sai bayan sallah idan Allah mai girma mai iko ya kaimu lafiya....
   Allah ya bamu alherin dake cikin wannan wata mai albarka da zamu shiga Amin summa amin.

Thanks once again habibtees

'Yan Gidan Gwaiba (Completed) Where stories live. Discover now