abdulhafeez 26

1.6K 83 1
                                    

2⃣6⃣ bayan iyayen sundan fita, sakeena tabawa esha lbr, saiga esha na murmushi, aikuwa tasake ranta tadanji abinci, kwanansu biyu aka sallamesu, hafeez kuwa aranan meena tamar txt tace ga abinda mahaifiyarta tace, ta bashi hkr, yayi jinyansa na kwana biyu, ya watsake, kana ganinshi kaman marar lafiya, ahaka aka fara bikinsu, biki yayi biki anma ango da amarya babu wani maganan arziki, shi borin kunya yakeji itakuma esha tazuba masa idone taga ikon Allah.


Meena ma aliyu na dawowa yazo gyda akasa rana, Allah sarki bawan Allah duk hakurinsa yau ga ranan dafa dutse, akasa musu shima rana, duk da harya so yahakura anma Allah ya amshi adduansa, anyi bikin su esha da hafeez lafiya aka daura aure, mutane sun taru makat, ga kawayen amarya, anyi biki na manya nagani nafada aka kawo amarya abj inda hafeez yasamu aikinsa, washegari aka watse aka barsu, meena na zaune adaki tana kallon tv inda ake nuna bikin nasu, hawaye ne suka zubo mata, tanata tunani, kashe tvn ummanta tayi tazo tazauna agefenta tafara mata waazi, anan tagwada mata bawai taki ta bane, tagwada mata ko ta auri hafeez hankalinta bazai kwanta ba, yanada wacce yake so, yanuwansa bazasu sake da ita ba, kuma ita zata zama bara, nan jikin ta yayi sanyi yanzukam ta hakura hafeez kam ya kufce mata, sai dangana.


Ango kuwa yarasa yazaiyi da amaryarsa borin kunya duk tasashi agaba sai yanzu yagane ashe dayayi babban kuskure inda ya auri meena, ranan haka suka kwana kowa adakinsa , esha kuwa bawannan bane damuwanta farin cikinta shine da Allah yarabata da meena lafiya, yanzu daga ita sai mijinta, ahaka suka kwashi sati biyu ba abunda ke hadasu, inzai fita zaije yaga ko lfy, itama zatayi girki ta ajiye inya dawo yaci yayi tam, dare nayi zata wuce falonta,. I yaga dama kuma a falonta yake yada zango, ahaka tasake tagane kanshi sosai, nan tafara aiki, ta bawa sakeena. Kudi tasiya mata english wears kananu, nanfa tafara kashe hafeez dashi , nan da nan bawan Allah yadawo kan saiti, ya susuce anma ta gwada batasan yanayiba, watarana taci mini skirt dinta, tayi parking gashinta kaman yar doli doli tadauko spaghetti top tasa, tadauko abinci tajera a dinning dinta, tafeshe dakin da turaren wuta tazauna , yana shigowa taje takarbi jakan hannunsa, kanta a sunkuye, yaji fari har ransa gakuma turare dayakeji kamshi, takai dakin, kan dinning yanufa yazauna yacika cikinshi da ferfesun kayan ciki, da jollof din shinkafa gakuma fruit salad, yaci yayi nak, yaje dakinsa yayi mamakin ganin dakin tsaf gakuma kamshi sallah yayi yacanja kaya, yazo falonta, yana xuwa tamike tashige daki, abun ya bata mishi rsi, bahaka yaso ba, yanason yaja ta ajikinsa anma ita tana sauke hakkinsa na kanta ne, anma bata bari kusanci ko dogon bayani yashiga tsakaninsu,

ABDULHAFEEZ (2014)Where stories live. Discover now