abdulhafeez 11

1.5K 88 0
                                    

1⃣1⃣esha taja numfashi tace meena kenan, inaga baki taba shiga tashin hankalin danashiga bane but banamiki fata ki shiga har abada, nagode sosai for d advise Allah yabar zumunci inaso plx gobe zankoma kaduna meena tuni tadaure fuska habawa! Don kawai kinsamu misunderstanding saikuma kice zakitafi infact bakincemin yana abj ba? Esha ta karkada kai tambayanshi nayi ashe yakoma kd, meena tayi murmushi o kice kawai zakibi masoyinki plx kicikata kwana biyun. Ganin bataso kwata kwata meena tadaura zancen aranta yasa tace tohm, sunmikene sukayi sallah sannan suka shirya zasu fita shopping duk wannan abin esha kaman anxare mata laka aciki meena kuwa bataso tayi intruding cikin personal lifes dintane anma da sai ta tambayeta meyene, bangaren hafeez kuwa tunda yakira yaji ane switch off nan tashi hankali yakaru . Anya zai iya zama kuwa?. Tuni yaja mukullin motansa yanufi gidan abokinsa aliyu, aliyu yana ganinshi yasan mutumin nasa akwai matsala, yajawo shi suka zauna sannan yace meke faruwa hafeez nan ya zayyane masa abunda ke faruwa tunda kasancewar aliyu yasan daga meenan har eshan. Duk da shiyafi shiri da meenan kuma shi hankalinsa yafi kwanciya da meena, yaja numfashi sannan yace kenan yanzu meena ce batasani kaida esha ne kuka sani . Hafeez yadaga kai donganiyake kamar bakinsa yakafe, aikuwa tsaf aliyu yace luk abokina chill up, matane abanza zasu hada kanka su gwara so kabar kowacce for a tym muga, hafeex yazaro ido yace i cnt. I cnt tek a day without having call wit both of dem, da aliyu yaga abun nashi yadawo kaman na marasa lfy sai yace ohk esha ce dama budurwarka nd meena a frnd donhaka since ur galfrndtaga bestfrnd and batayi appreciating ba kabar bestfrnd din tunda ba ita zaka aura ba, karike galfrnd dinka kawai, hafeez dayawani doka masa harara sannan yace da Allah gafara bazan iyaba . Aliyu yadafa kafadanshi sannan yace luk abokina karka yaudari kanka d fact here is u r in love wit both . Kuma kai bakasan wacce daya kakewa real love ba, inaso kasani akwai difference btwn soyayyan da aka ginaka dashi katashi kanayi dakuma wanda dawayonka kafarashi rana kwatsam, go nd think but among diz ladies guda dya kakeso . Dayan basonta kakeba dole shakuwace kaje ka tattauna da zuciyarka hafeez yana tafiya akan titi yana tunanin maganan kanshi yakunce tunaninsa ta gushe maganan aliyu ce ke dawo masa toh inhakane waye ne yakedo esha or meena? Waye zaibari ya zauna da daya? Bai tashi sanib meke faruwa dashiba saidayaga katuwar trailer tayo kanshi sake motar yayi don ya sadaukar da mutuwarsa ji kakeeee kiiiii!!!!

ABDULHAFEEZ (2014)Opowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz