abdulhafeez 12

1.5K 93 0
                                    

1⃣2⃣ mutane dasuke kan titin tuni suka taru dan ba karamin tsorata sukayiba babu wanda yayi tsammani zaa tsince abu rai acikin gun. Anan dai aka ciro hafeex acan kasa tuni aka nufi asibiti dashi. Wayan shi dawani yadauka yahada da kyar ita samu yakira last call dinshi aliyu sai eshaa saikuma meena. Aliyu zufa ne yaketo masa tabbas kaddara baasa masa rana, tuni yadauki mota yanufi asibitin da aka cemishi an kwantar dashi, meena sun fito a mota zasu shige gyda sundawo daga supermarket wayanta yayi kara tana dauka tace ae ni nine wat?????? Innalilah nan wayan ya sulale yafadi yayinda itama tabi wayan tafadi ta suma duk tashin hankalin da esha ke ciki hakan baisata wani tashin hankalin ba tuni tarikota mai gadi ne yafita yashige gyda yakira mummynta aikuwa tafito arikice nan suka dauketa aka shige da ita gyda ruwa aka yayyafa mata tasamu ta farfado tana farfadowa kuwa hafeez ne a bakinta wani kullutu yakara tokarin esha nan mummyn tace meya sami hafeez din aikuwa ta zirge kaman wanda aka samata allura hawaye nazuba wiwiwi mummy hafeez na asibiti mummy muje, esha mutuwar zaune tayi aduk tunaninta rashin daukan wayan ne datayi yajawo, a zuciyanta kuwa ji tayi tana tausaya masa duk da bakin cikin daya kunsa mata meena ce tadauko wayanta wacce ta rugurguce tahada sannan tayi dialling numban dya kirata duk hankalinta yatashi ta tambayi mutumin sunan asibitib anan yagaya mata tuni tace esha muje. Taje zata tuka esha tace koma can ban key din kafin ki kashemu . Aikuwa takarba suna isa asibitin dasauri taje tana tambaya nan aka musu iso. Esha nabinta abaya . Emergency aka shiga dashi bahali taganshi. Anan tazube tana kuka. Esha kuwa antynsa tagani wacce take zaune agunta tuni ta isa tare dacemata meya sameshi? Anty fatyma kam ta matse hawayen daya fito mata sannan tace esha hatsari yayi rough one, habawa gani tayi esha ta sulale agabanta tafadi, nan hankali yakara birkicewa meena ma tuni tataso nan akabawa esha gadon itama meena takira mummynta tuni asibiti yacika . Hafeez kam nacan baya hayyaci. Esha kuwa ansa mata drip duk tunanin meena ko haryanxu tasa damuwan tun dazune batasan dawani makushe akasa ba, sai dare sannan suka fito dashi anan aka zabi wanda zasuje ganinshi alokacin hajiyarsa ta iso itama daga bauchi nan anty fatyma tace tashiga bayan ita sai aka ce esha da meena sushiga . Esha tasan yanuwa kam sunsan da batunta saidai hjiyarsa takanji labarin meena anma batataba ganinta ba saiyau. Donhaka take tunani aranta ashema kawayene anma dake tashin hankali ne agabanta yasa kawai tace sushiga. Yana kwance ana mishi karin jini, gakuma hancinshinma atoshe ga uban plasta agoshinshi da hannunsa , esha hawaye ke xuba mata a fuska sosai meena ma kuka takeyi sosai ganin baya cikin hankalinsa zasu tayarwa kowa hakan yasa aka fita dasu. Kowa da abun dake rsnts

ABDULHAFEEZ (2014)Where stories live. Discover now