abdulhafeez 15

1.4K 78 0
                                    

1⃣5⃣esha tayi murmushi aranta tana cewa hmn. Kuma fa haka fakane. Shine taurarina. Hasken farin cikina ruhina shine sanyin idaniya tare da soyayyarshi natashi its not right nema. Nabarshi. Dasauri tashiga bandaki ta kwara ruwa mai sanyi. Taji sanyi aranta. Alokacin tayi alwala tayi sallah tare da kwanciya har lokacin meena na falo tana kallon film na india 'jab tak jai haan' hankalinta yayi nisa sosai. Alokacin esha tayi baccinta


Washe gari da sassafe tayi wanka wanda hakan aladanta ne. Tashirya tsaf tadauko qurani takaranta alokacin meena ma tayi wanka dukkansu abaya suka sa sunyi kyau sosai. Mota suka shiga meena taja su asibitin suka nufa anty faty suka gani xaune. Sai wasu wanda meena bata sansuba anma taga esha taxauna tana gayshesu alamun tasansu donhka itama tagayshesu. Anan ne meena take tambayansu ko ya karya? Anan anty faty tace a a ko tashi a bacci baiyiba.nan suka zauna kowa da abun dake kissisinawa aransa. Anan meena tamike tace esha ina zuwa fitanta keda wuya tasiya recharge card don tayi subscribtion. Tana tafiya tana scratchn card. Tanasawa tayi. Aikuwa msgs suka shigo fuuu. Asali bata karanta unread msgs . But abin mamaki saitaga hoton hafeez a grup donhaka dasauri tabude 314msgs tagani. Donhaka tazauna a kofan dakin tafara karantawa. Acikin dakin kuwa esha ce take kuka ganin masoyin nata cikin tashin hankali. Itakam batasan yaxatayi idan tayi loosing dinshi ba. Hes her only hope. Motsi yayi tare da nishi . Har cikin ranta saida taji nishin nan. Taji zafin yadda yakeji. Yabufe ido a hankali. Yana juyawa yana kallon yan dakin dai bayan daya. Har idonshi yazo kan esha. Saida gabanshi yafadi. Baisan kwananshi nawa a asibiti ba anma gaskiya esha tarame tayi wani iri. Kana ganinta kasan tana damuwa hawayen dake makale a fuskanta ne suka karasa fitowa. Shima hawayen yakeyi. Anty faty dasauran sai kallonsu suke. Itakuwa a zatonta ciwon ne yajawo haka. Hafeez cikin sanyin murya wacce take cike da nadama yake magana. Anty faty nayi wa essha laifi. Babban laifi. Yana fada nishi yakeyi alamun numfashinsa natashi. Tace meka mata bai iya cewa komai ba. Numfashinsa ta karu sai kirjinsa yarikewa dakyar ya iya cewa meena ce. Anty faty Me meena tayi? Dakyar yake numfashi esha kuwa sai kallon ikon Allah. Kai namiji namiji!!! Allah yaraba mata da sharrinsu. Sannan tace dating dinta yakeyi. Ruwa ne a hannun faty anma saidata kwabar tsabar ta tsorata. Hafeez kuwa ido jajur yakalli. Esha don ganin yanayin datake cikinta. Shikam ya shiga uku. Numfashinsa ne yatsaya cak. Dasauri esha ta taso tayo kansa hafeez don Allah ka tsaya! Anty faty ki kira mana dr. Anty faty dasauri tabude kofa da zummar kiran likita adaidai nan taci karo da meena a tsaye bakin kofan cike da hawaye da waya ahannunta. Batayi ta kanta ba tafice. Esha kuwa tsabar rudewa har dankwalin abayanta saidaya fadi gashin kanta ya zuzuubo yarufe mata fuska. Ta balain tsorata da yanayin dataga hafeez ba shiri tafara jijjiga shi da karfinta plx hafeez katashi wlh inasonka. Hafeez na yafe maka . Hafeez kadawo kaine ruhina . Zuciyata baxata iya cigaba da bugawa inba kaiba. Adaidai nan dr yashigo dasauri anty faty na biye dashi abaya.

ABDULHAFEEZ (2014)Where stories live. Discover now