abdulhafeez 8

1.3K 16 0
                                    

8⃣ahaka watarana esha na dakinn mamanta donhaka tace umma barinkira meena, tadanna numbanta wanda harta haddace tsabar yawan waya dasukeyi meena nadauka tace "Bakiiineee" eshaa ta amsa mata da "mummuna ne" (suna kwaikoyon wani yaro wanda ake tambayanshi akan waye ruben abbati) . Esha tace kawas albishirinki meena tace goro. Sannan tace zanxo abj a weekend donhaka kishirya we go flex, nd i go come meet my hafeez too! Meena nakan gado saidata tashi ta doka tsalle tace yessssss naji dadi saikinzo kawaliyya romon jaba! Tace kinsan wani abu ? Zanyiwa hafeez dina surprise so saidai kawai yaganni, meena tayi dariya tare dacewa hehe inaga saiya zuba ruwa akasa yasha tsabar farinciki nandai sukayita surutunsu daga baya suka kashe. Atake meena takira hafeez besty eshaa zataxo dix weekend so be sure karkayi nisa zamu hadu wiv her nd we shall have fun. Yace Allah ya kawota ameen ahaka kuwa meena tadaga wa ummanta hankali acewarta esha saidai tasauka agydansu anma esha tace saidai taje inta yi kwana biyu tazota kwana mata daya. Haka kuwa akayi ran jumma tsaf meena tashirya girke girke eshaa nace mata ta iso tadauki driver suka nufi maitama estate inda tace mata tasauka tanashiga maigadin yamusu iso sannan tace esha take nema. Kafin takarasa magana tahangota tana fitowa tunda suna ganin juna a hoto suka rungumi juna suna murna kaman wanda suka shekara tare duk da wata bakwai ne da haduwansu so duk sun saba fiye da tunanin mutum sannan both neva expected d way dey met wato kowa ga wayewa ga aji. Ga kyau tubarkallah(yoh oga hafeez fa akwai rikici injin benaxir). Nan suka shiga ciki tuni tamusu iso gun aunt dinta suka gaysa sannan tanufi dakin baki dasu Nan suka shagalta da tadi sukaci suka koshi har meena tamike zata tafi esha kuwa tadamu akan su hadu duk da surprise tamishi takirashi yazo meena tace kibarshi plx aikina gari zamu hadu definately kibari ko daredare tace nooo nakawo shawara zanbari kawai sainazo miki kwana yazo kiga yanda zakiyi omoo ul c love .meena tace chai Allah yakaimu tayi sallama suka tafi. Ranan kwarai sunji dadi don dasuka hadu kowa taji dadi. Ran lahadi esha tattaro kayanta akan zatazo gydansu meena acewarta zata kwana inyaso daredare saita kira hafeez dinta yazo. Suna haduwa bayan sunci sunkoshi sunyi wanka kowacce tadauko abaya tasaka sunyi balain kyau fiyeda tunanin kowannenku . Wannan fara wannan chocolate kaba ganinsu kaga yan hutu. Meena tadauko jakan coco channel yayinda itakuma eshaa tadauko mk nan suka fito daidai garden din gydan suka zauna kowacce da space dinta acewarsu zasuje supermarket. Saime kuwa gate yabudu tuni meena tafara murmushi yeeehhh ga hafeez dina yazo motarshi ne wancan. Esha kuwa tuni tadago kai dontaga wanne ne. Yana sanye da kananun kaya yasanya glass a fuskanshi kamar yadda yasaba. Numfashinta ne yadauke cak...........

ABDULHAFEEZ (2014)Where stories live. Discover now