abdulhafeez 14

1.4K 83 0
                                    

1⃣4⃣yan grup din kaf kowa na ta jimami itadai sakeena lawan tana taya kawarta kishi yanxu ita haushin meena takeji. Esha kuwa tadauki wayanta takira ummanta da niyyan tagayamata maganan dasu yusrah suka fada nacewa ashe sun shaku saidai bataso iyaye susan abun; tayi tunanin maganan da yusrah kirfi tayi nacewa iyaye sunsan maganansu shiyasa hafeex yake dada daraja soyayyarsu don haka zata binciko da kanta taji in dagaske sonta yakeyi toh inkuma baso bane gwara tanemi mai sonta anma kuma saitaji xuciyarta namata radadi zafin kishi ne ya turnukota adaidai lokacin taji motsin meena a toilet . Jitayi kaman ta dauki kwalban coke din gefenta ta ruga mata akai anma sai tadaure tana ta salati, meena ne tafito dauke dawayanta tana tsaki tare dacewa sis ashe subscribtion dina yakare bansaniba tsabar tashin hankali. Esha tayi murmushin karfin hali don taji dadi da hakan yafaru bazata samu daman karanta messages din da yan grup suka fadaba kafinnan zata buga cikinta taji, tace how long kuke tare da hafeez dinki? Meena tayi murmushi meyasa kika tambaya? Tace saboda naga shakuwarku ne kun burgeni, meena tayi shiru sannan tafara da munhadh da hafeez ace 3yrs yanxu a social networking muka hadu muka fara xumunci sosai. Har muka shaku. We wer d best dat ever happened d truth is he loved me nd i loved him .Esha taji wani irin kwallo a makokoronta tayi murmushu tare da kurban coffe din hannunta wanda jinshi tayi da tsantsan daci. Meena kuwa tacigaba anma we cnt date. Esha tace meyasa? Meye amfanun soyayyan? Meena tace ina dating aliyu nd yana dating esha nd d way he acts i think he loves her wit his whole life akwai wani shakuwa da yadda a tsakaninsu inna aureshi zan zama na auri gangar jikinsa anma ruhinsa nagun aisha. Esha wani sanyi taji aranta tare dacewa gata kuwa name sake dina meena ma tayi dariya efa ashe sunanku daya, kuma kinsan wani abu? Esha tace a a tace smhw halinku daya da hafeez dina kinga kina da shariya da hakuri dakuma zurfin ciki while hafeez dina ma haka kuma nayi mamaki dabakuyi wani shiri ba dayazo hes frndly kema haka but dakuka hadu duk kowa was by himself esha tayi dariya tare dacewa mayb jininmu bai hadu banr. Adaidai nan hajiya takira meena nantafice itakuwa esha takira sakeena lawan tare da cemata karki yadda kisa baki ko kiranta etc ill handle it. Sakeena tace r u sure? Tace yes trust me. Nan takashe wayan tafara tunani taji haushin kanta na haushin hafeez dataji. Nan sakeena takirata tafara mata bayani Tabbas tasani namiji baarasa sa da yanmata but d fact is if u love him u have to hold your man kar tabari wata can daban dabatasan ciwonshi takwace mata shiba; so dayawa mace zakuyi spending shekaru kina dating namiji rana daya kiganshu dawata karkice zaki hakura batasan zafinsa yadda kikasaniba hold ur man dan kokin rabu dashi zata rabu dashi kinga krnan kinyi zuciya abanxa gwara kitashi tsaye balle namiji dayake university bazaki taba rabashu da mace daya bjyu ba. Ke esha kinci saa ma kinsanta kinsan weakness dinta so sis handlr evrtn kafin kibar abj i trust u. Hafezz is urs foreva.

ABDULHAFEEZ (2014)Where stories live. Discover now