abdulhafeez 2

3.3K 149 2
                                    

2⃣ABDULHAFEEZ


yana isa kofan babilon hostel yadanna wayansa yakira meena besty takai akalla minti biyar kafin tafito . Tana isowa tabude motan tashigo kamshin turarenta shiya bugi hancinsa. Salati yafarayi . Tace lfy ? Shiru . Itama saitaja tayi shiru din wato tasan halinshi haka yake intaga yayi wannan shirun sai lokacin dayaga daman magana kuma, sunkai minti shabiyar kafin yace i miss u oo. Tace nikuma i didnt, yayi murmushi wacce take kara masa kyau aduk lokacin da yayi sannan yace ahap ko saurayinko bakiyi missing yadda kikayi missing dina ba, tace tafdi inyajika ranka zai baci ooo. So ina zakaje? Yace class . Adaidai lokacin eeshaa ruhinsa takira yadauki wayan yana murmushi yadda yake maganansa dai haka yayi ahankali kaman me magana da mace ita ameena dake gefensa batajin abunda yake fada harya kashe wayan. Tace danasani dana yi magana taji kana tare da mace . Yayi dariya ahaap ai bazata yarda ba . She trusts me. Tace which kindof trust saurayina da bestfrnd ai inaga nahakura, yace ke meyasa kikayi toh, ahap tun yana kishi dakai in ina bashi lbrnka yanzu harya hakura. Its just dat bawanda yayimin sannin dakamin u knw me, u value me nd u trust me, yayi murmushi don har cikin ransa yanaji da ita. Wayanta ne yayi kara tadauka tare da bude motan zata fita hakan yasa shima yafito harta gama wayan. Anan wani yazo tare dacewa meena tundazu nake nemanki tace yauwa toh gani. Yace matso kiji anan yake gayamata test din dasukayi yakarba mata nata tace laa shine kajawo ni gefe ai wancan bestfrnd dinane ba abunda nake boye masa, yace a a meena bazaki gane dalilina ba. Inkungama kikirani nabaki naki. Tace tohm takoma gurin shi duk ya tsume tace meye kuma abeg joh course mate dinane, nan ne yadan sake fuska sukayi sallama yayi aji itakuma takoma hostel. Tana bude wayanta takunna data taga ansata awani grup kaman zata fita anma saita zauna kasancewar tasan mutane dayawa a grup din. Aikuwa akafara introduction . Kowa yaturo hotonsa dakuma sunansa da dept da skul. Ana haka har itama tazo tayi tace ameena aliyu chemical engineering atbu. Tatura hotonta. Wainda tasani sunada yan yawa saikuma wasu guda hudu bata gane suba. Suma kowa yayi nasa da hoto kuma baa atbu suke ba hakan yasa bata gane suba.

ABDULHAFEEZ (2014)Where stories live. Discover now