abdulhafeez 10

1.6K 94 0
                                    

1⃣0⃣yana gama shan maganin kuwa yamike tace zakaje gyda ne? Tuni yace ae dama abunka da neman hanyan guduwa yakeyi so kawai yafice, tuni meena ta taka masa baya bayan yashiga mota tamasa addua jikinta a sanyaye tadawo aikuwa minti 15 each saita kirashi harya isa, esha dai na kallon ikon Allah abun saiya dena bata mamaki yadawo bata tsorone, toh wani irin shakuwa sukayi? Sannan yazatayi da amintakansu? Wata zuciyar tace kawar da yau kika fara haduwa da ita kimata rashin mutunci kawai sai can ta tuna da shakuwan dasukayi , kuka taji ya kemi mata donma a lokacin meena bata falon data gane aikuwa dasauri ta nufi daki taje bandaki tazauna tun tana cijewa anan tazage tasha kukanta, meena dataji tana toilet kuwa saitace anya fitanmunnan zai yiwu? Mubari anjima kawai. Nan tacire abayan tadale gado sai bacci,anma saidata kira hafeez taji tukunna, esha kuwa kukan yakaru sosai tunda mahaifiyarta ta haifeta bata taba kuka daya tsigeta irin wannan ba


Abdulhaafezz kuwa zance yafi kowa tashin hankali dakyar ya iya tuki ya isa gyda, tambayoyi yake yiwa kansa shin yaushe esha taxo gari no wonder yayi kwana biyu baije gydan uncle dinshiba matarshu kuwa tadameshi yazo ashe mayb don taga esha ne yanzu haka surprise takeson min gosh! Waya hadasu? Ya akayi suka hadu ? Bazai iya jurewa yaga yayi loosing esha ba lykwise meena, yana shiga daki yarufo kofan duk da sanyin ac hakan bai hanashi zufa ba. Tuni yafara ambaton sunan Allah toh tun yana ambatawa nan zazzabi takamashi gashi meena nata kiransa yana daukane saboda zuciyarsa bazata iya jurar taga ya ki daukan wayanta ba sannan yasan inbata dauka ba definately zatayi ta damun esha wanda yasan abun zaita damunta gata da zurfin ciki, oh esha wanu hali take ciki tuni yajawo wayansa zaikirata yadauka hannunsa narawa tana toilet wayan na daki bataji ba anma meena dake bata nisan bacci har ringing din yatasheta dontasan hafeez din esha ne ke kira saboda ringtone din breathless shayne ward datasaka mishi (batasan nata hafeez din banr). Tuni tahau buga toilet din tana cewa sis baki fito ba haryanxu hope lafiya? Gashi baddonki na kiranki esha cikin dishen murya tace ki barshu kawai, meena kuwa tace haba sis ki karba mana mayb its urgent naga yanata ringing, esha batace komai badai zuciyarta na tafarfasa anma ganun meena batada niyyan hakura yasa tabudo kofar da karfi ta fizgo wayan tuni tabugata da bango yadda kakejin karan tasssss!!!! Komai na wayan ya rukuce pieces meena ta tsorata sosai don data dago ido taga fusjan esha ta tsorata, gashin kanta duk ta fuzgo shu ya hargitse ga idonta ya kumbura abunka da farar mace tuni fuskanta ya kumburo yayi jawur, suna hada ido esha ta fashe dawani kuka mai tsuma zuciya tuni meena ta tsorata tarikota suka fito batare datace komai ba taje tadauko cup tabata ruwan sanyi tasha tadauko mata quran sannan tace karanta suratul yusuf. Bayan ta idar sannan tazaunar da ita tare dace mata sis, duk abnda yasamu bawa kaddara ce daga Allah donhaka dole muyi imani bansan meyasamekiba but nasan koma menene yayi hurting dinki sosai bansan ko yashafa swthrt dinkiba ko bai shafeshi ba but reactions dinki baiyiba esha namiji bahaka yakeba, koda yayi laifi gwada zakiyi bakisan meyayiba guilty conscious kadai is a purnishment, inaso kuma nabaki shawara kinga kinason hafeez dinki yanasonki ki kokarta ki rikeshi karki sakeshi samun honest ppl irinshi sai antona; yadda meena tadago taga esha na kallonta da jajayen idonta saidata tsorata

ABDULHAFEEZ (2014)Where stories live. Discover now