abdulhafeez, 7

1.6K 102 0
                                    

7⃣nan har bacci ya kwasheta , ranan esha tayi kwanan dadi duk da ciwon dake damunta anma tadanji dadi sosai ganin masoyinta a gari. Washegari haka suka wuni tare suna soyayya har ummanta taji dasi sosai tunda yarsu tilo tana cikin farin ciki. Meena kuwa taci gaba da karatunta yadda yakamata har hafeez yayi weekend dinshi yadawo. Komai na tafiya daidai yana treating kowa ayadda ya ajiyeta sannan kuma yana cikin rudani sosai. Shidai yasan so daya ne anma yagagara tantancewa tsakanin meena da eshaa wacce yafiso a zahirin gaskiya yana sonta itama saidai kuma ya mata ne a matsayin frnds bai iya double dating ba kuma he dont think zai iya saidai meena na nema tacanja masa tunani. D gal is so caring, nd adorable ta shiga ransa gata da tunani nd kuma da fahimta . Shes jex different as for eshaa kuma yatashi da sonta ne tunda tun suna yara suka shaku, wannan kenan


Ahaka har ya kammala makarantansa ya zauna jiran sakamakonsa kafin yatafi bautan kasa donhaka yajeshi abuja don yin hidimominsa adaidai lokacin eshaa tashiga aji uku a abu yayinda meena tayi shirin tafiya IT tuni tayi requesting tayi a abj don tasamu tahadu da bestynta . Aikuwa hakanne yafaru donkuwa kullum suna tare . Nan wata soyayya da shakuwa tashiga tsakaninsa, awannan lokacin kuwa meena da eshaa sanadiyan grup suka shaku sosai suna yawan waya. Esha takancewa hafeez tayi kawa a bauchi ameena itama takan cemishi eshaa anma duk tunaninshi baimishi cewa yanmatan nan sunhadu ba nan kuwa sun shaku. Ita eshaa saurayinta hafeez yayinda ameena kuma aliyu. Suyita tadin soyayyan su a tsakaninsu

ABDULHAFEEZ (2014)Where stories live. Discover now