abdulhafeez 4

2.2K 105 0
                                    

4⃣Ameena aliyu a hannun dama wacce macece wacce zan iya cewa yar gatan gaba da baya itama duk gatanda mace ke bukata gun iyaye tasamu macece mai xurfin tunani da kuma tsananin kishi akan abunda take tare dashi koda kuwa kawace. Doguwa ce tsaf wankan tarwada tanada gab teeth dakuma manyan idanuwa zamuiya cemata mata masu kiraan kalangu. Subiyu ne agun iyayenta daga ita sai yayanta wanda yanzuhaka yana u.s yana karatu .


Aduk kusancim da hafeez yayi da esha hakan bai cika space din da meena zata samuba. Duk da sunan frndship. Ya yarda da ita sosai kamar yadda itama tayarda dashi. Duk takensa bai yadda meena tasam esha ba gudun rikici. Tunda yasan tana kishinsa daduk wata ya mace tanayi da eshanma anma dataga tabbas esha tasha gabanta tawuce tunaninta hakan yasa tabi tahakura. Bai bari sunsan junaba. Yayinda itakuma esha batama san da lbrn wata meena ba. Kunga namiji kenan mai wayo. Anma ita mace dake Allah yayita bata boye damuwanta yasa itakam aliyunta yasan da hafeez duk kokarinsa naganin yarabasu tuni zata dauke masa wuta gani yakeyi tafi damuwa akan hafeez .


Group kam da yusrah kirfi tabude yaci gaba da habbaka suka fara shiri sosai a tsakaninsu. Meena mai son jamaace hakan yasa tanada ban dariya. Watarana daredare tafito daga karatu tadauki wayanta don tadanyi chating taba kunna data taga anturo wani hoto wata mata jibgegiya . Tayi dariya sosai tadauki joton taturawa wa grup dinsu tare dacewa matan gydannan kufito ga mai aiki nasama muku. Tuni kowa yafara bada comment. Akace no munyafe saidai inke. Tace a a wlh ni idan ba namiji bane zaimin aiki nahakura da mai aiki. Eshha tana zaune takunna data don indomie ne agabanta tanaci tana karanta mesuke fada dariya tayi tare dacewa inaso! Dukkansu kowa yazaro ido kalao kuwa?. Tace its a matter of trust indai nida hafeez dinane toh wlh i trust him. Bazai taba ganin wata mace ba. Tuni meena ta katseta kaikaikai. Esha inaaa! Namiji fa badan goyo bane . Nikam donma sunan habibin naki sunan besty nane wlh dana ce wanu abu. Esha tayi murmushi tace nikam zangoyi hafeez da towel ma kuwa. Nan dayan grup membern wato best frnd din esha sakeena mm takatsesu tareda cewa kewato ko ina kika zauna saikin ambato hafeez dinnan ko? Inarabaki da rannan kincin dillanci. Tayi dariya tace ke besty kimin shiru koso kike nakara fada? Toh nafada Hafeez ruhina!!!!!. Meena wacce batasan wani hafeez bane anma saidataji gabanta yayi mummunan fadi. Tuni tayi yake tareda cewa esha wani skul kike?. Esha tace abu


Gydanmu anma na kd. Meena wani gauron numfashi taja sanin cewa hafeez dinta dan bauchi ne .(tamanta shagaf yay zaman kd)

ABDULHAFEEZ (2014)Where stories live. Discover now