abdulhafeez 20

1.3K 80 0
                                    

2⃣0⃣Ba abun yadda bane. Aliyu kuwa yadai daura ransa bazai taba gayamishi gawacce yakamata yanema yadage yana gayamasa lallai lallai akwai abunda xuciyarsa keso donhaka yayi tunani. Adaren ranan hajiyan hafeez tasanar ma hajiyan esha abunds hafeez yagayamata takuma cemata tanaso suhadu gaba daya ayi magana da iyayensu maza. Washegari da sassafe alh. Ahmed yanemo kaninsa yusuf suka fancama akaje gun alh. Umar suka nemi auren esha yakuwa bayar. Atake alh yusuf yabada sadaki dubu 50 yace ataimaka asa rana. Alh umar yaso yayi gaddaman akan komi da akeyi dasauri anma matarsa ta gwada masa matsalan dasuke hangowa kar axo ayi danasani. Alh kasan alkawarin da akayi suna yara kar yaron nan yatona asiri yakuma tada tsohon zance hakan yasa akasa sati biyu. Tsum ! Baa sanar dasu ba. Shidai hafeex yayi niyyan yaje yayi shawara da ransa yaji wacce yafi so. Yanaso yayi istikhara yagani. Esha kuwa sai addua take ubangiji yazabar mata mafi alheri. Meena naso taje gydan anma tarasa yazatayi. Hakan yasa takirashi aliyu yajikinshin yace mata chap yasamu sauki fa. Harya fita shikam. Jin haka yasa tayi murmushi abunta takirashi yana dauka tafara kuka. Meyasameki meena ? Shiru ba amsa! Ba yadda baiyi da itaba hakan yasa yace ganinan zuwa. .cikin minti ashirin yazo taci kwaliya tayi kyau abunta. Yace meyasameki. Besty bakada lafiya nefa kuma gashi kana nema kashareni. Yace nooo wlh bahaka bane am sorry. U knw i love u ai ko i value u. I respect u. I honour you. So forget abt anytn me nd u! Ni mayenki ke mayyeta. Tayi dariuan jin dadi . Oya zoki rakani cikin gari zanje na leka office. Dinmu. Dasauri tamike yana juyawa itama tajuya takashe recorder n ta tana murmushi aranta. Inkasan wasu bakasan wasu ba!

ABDULHAFEEZ (2014)Where stories live. Discover now