abdulhafeez

7.6K 272 1
                                    

1⃣ ABDULHAFEEZ


Wayanta ne yayi kara sautin "nobody's gona change my love for you" tuni tajawo wayan saboda tasan waye ne ke kiranta, tana dauka tasa akunnenta tare dacewa baddo am! Tundaga tsakiyan kanshi yaji muryanta ya tsigo masa har tafin kafansa atake yaji wani sanyi yakama ransa, cikin sanyin murya wanda hakan muryarsa take ko mace albarka idan yana magana yace eesha nah! Tace naam, wato yau kinshareni ko? Tace a a wlh bahaka bane yau inayiwa mama aikine a kicin dax y kajini shiru kadan . Nan ya murmusa sannan yace ya mama take ? Ta amsa a kasalance lafiyanta lao. Kigaysheta barin shiga lectures ta amsa da toh. Tana ajiye wayan taja gauron numfashi wanda saidataji duminsa . Tarasa wani irin so take mishi, in aka cire so ta yadda dashi, but y? Tasha tambayan kanta kar wataran yazo yamata halin maza tashiga uku. Mikewa tayi tashiga bandaki tayo alwala tayi sallan laasar. Tana idarwa takunna data nawayanta tahau whatsapp tana chating . Can tasauka takoma instagram itakam bata da damuwa da mutane indai har tana chating dadin abun ita kadai ne a gydan shiyasa wayan yake debe mata kewa. Tana zaune har magriba sai gashi yakira dasauri tadauka baddo am i miss u. Dadi yaji sosai akullum tana da sabon abun da zata masa wanda zaiji dadi. Sukayi tadinsu yakashe . Shima datan shi yakunna saikuwa msgs sukayita shigowa har yaji pings na shigowa! Murmushi yafarayi saboda yasan waye mai masa wannan aikin bakowa bane illa bestynsa amina shima atake yajera mata tsaf yatura mata. Ta turo masa da smiley alamun kuka tare dacewa kashareni ko? Yace wooh ni? Na isa nashareki ne tawajena? Tace tun safe baka kiranba yace noo bahaka bane nashiga lectures ne kuma dasafe my fne was off. Anan sukafara tadi kina ina? Tace hostel, oyaaa i want to c u; tace tohm inkazo call me, yashiga wanka yayi sallah sannan yadau mukullin motansa yanufi cikin skul din yana kan hanya yadauki wayansa yamawa ruhinsa esha txt msg tare da cemata #nashiga skul ill cal u wen m out.

ABDULHAFEEZ (2014)Where stories live. Discover now