NAJWA Complete ✔

By MSIndabawa

64K 4.7K 9

Najib yaron littafin bai dda buri da aaddu'a sai ta Allah yaya bashi mace ta gari mai ilimi Sumaiyya Yarinya... More

1-5
11-15
16-20
21-25
26-30
31-35
36-40
41-45
46-50
51-55
61-65
66-70
71-75
76-80
81-85
86-90
91-95
96-100
101-105
106
107-110
111
113
114
115
116
117
118
119
120
121
122
123
124
125
126
127
128
129
130
131
132
133
135
136
137
138
139
140
141
142
143
144
145
146
147
148
149
150
152
153
154
155
156
157
158
159
160
161
162
163
164
165
166
167
168
168 End

151

861 62 0
By MSIndabawa

*NAJWA*

BY *Maryam S Indabawa*
*Mans*

Dedicated to *Rashida A Kardam*
*Anty Rash*

*Allah dafa miki. Allah karawa Mama lafiya da nisan kwana. Ameen*

🌐 *HAJOW* 🌐
*Hakuri da juriya online writers*

*Allah kara mana hakuri da juriya.*
*Ameen*

*Gidan aminci da karamci. Allah kara basira Ameen*

Page
*151*

Najib dai be samu zuwa ba gaba daya dan har lokacin da zahra ta haifi danta namiji be zo ba. Haka Najwa ta ce zata je, amman ya ce ta bari sai ya dawo.

Najwa baiwar Allah bata nuna damuwa ba. Dan haka sai hakuri ta bawa Zahra, Zahra ta ce, bakomai in sunyi arba'in tazo ta kawo mata Baby.

Bayan shekara daya.

Abubuwa da yawa su  faru a ciki har da shakuwar da Najwa a tayi da mutanen gidan Mami inda take daukar gidan kamar gidan su.

Haka nan Kullum sai sunyi waya da Hamma saalim da Basma. Bata da damuwar komai sai na Najib da take son ya dawo.

Mami ma kuma ba abinda take mata sai kyautata mata tare da gatan ta ta. Dan komai ta samo zatace, Najwa. Komai Najwa

Dan wannan shekarar tare sukaje Umrah da ita da Dady da su Baba. Sai bayan sallah suka dawo.

Gaskiya Najwa ba karamin kyau ta kara ba. Dan hutu ya kara ratsa ta.

**********
Bangaren Najib kuwa sai hakuri da yake da Sumaiyya dan shi, be ga amfanin zuwa da ita ba, ita ba girki ba ita ba gyara ba haka nan sai ya neme ta sau goma befi ta kula shi sau daya ba.

Bai da wani sassauci sai a gun Najwa in sunyi waya. Haka nan Khaleel.

Su Khaleel har Abuja sunje gun Najwa inda sukai kwana biyu shi da Khadiya dan alokacin ma tana da ciki.

Lil N kuwa be manta da Maman sa Najwa ba dan da gydu yayi gun ta duk da ya kara zama saurayi.

Tin last month yake ce mata gasu nan gasu nan har ta gaji da gasu nan.

Kamar ko da yaushe in karshen wata yayi Mami kan dauko musu me gyaran jiki, ai musu lalle in kitso suke so ayi in gyarawa za ayi ayi.

Haka yau ma Mami ta kira da har Najwa ta ce baza tai ba saboda ko da yaushe Najib zai iya cewa zai zo in zai zo tayi.

Sai kawai ta fasa ta sa akai mata. Lalle ja da baki akai mata me kyau kai ka zata amarya ce wacce za ai shagalin bikin ta a satin.

Haka aka gyara mata kai dan Najwa ba ma'abociyar kitso nace, gashin nan ta faka shi a tsakiyar kanta.

Karfe biyu aka gamai mata komai wannan yasa tayi bangaren Najib.

Wanka tayi ta shirya cikin wata farar riga marar hannu, sai dogon wando da ta saka, bata saka dankwali ba, ta feshe jikin ta, bata sallah, wannan yasa ta yi, kan gadon ta, ta fada tana mai yin salati, Number Najib tai ta trying tai kira amman wai akashe.

Abin ya dame ta dan tin jiya da safe rabon da suyi waya dashi. Abinda a rana sayi waya fiye da sau goma sha. Amman kwana daya ba kiran sa.

Addu'a tayi Allah yasa lafiya. Ta gyara kwanciyya. Bata jima da kwanciyya ba bacci ya dauke ta.

Mami ma ana gama mata taje tai wanka ta shirya cikin shigar alfarma.

Bangaren Baba tayi, daii dai shigowar wata katuwar mota gida.

Tsayawa Mami tayi taga ko waye, ai ana bude gidan baya ta ga Najib da gudun sa ya zo ya rumgume ta.
"Mami na nayi missing dinki."

"Nima haka son. Shine baka fada mana ba."
Ya ce,
"Surprising naku nake son yi."

"Ai kuwa kayi, Najwa na can nasan tana ta trying number ka dan tace min yau bakuyi waya ba ko lafiya."
Murmushin jin dadi yayi ya ce tana ina.

"Ban sani ba."
Mami ta fada tana bata fuska.

Sumaiyya ce ta kara so wajen da suke, ta ce,
"Ina yini Mami."

Ta gaishe da ita daga tsayen da take.
Mami ta saki fuska ta ce,
"Lafiya lou 'yata ya hanya?"

"Alhamdulilah!"
"Muje toh!"
ta kama hannun Najib sukai cikin falon.

Da kanta ta kawo musu lemo, sannan ta ce,
"Sumaiyya kije daki na kiyi wanka ki huta kizo kuci abinci ko?"

"Toh!"
Ta mike tayi sama.

Najib kuwa sai leke yake yaga ta inda Najwa zata fito. Amman ba ita ba alamun ta a bangaren Mami.

Wannan yasa ys ce,
"Mami bari naje wajen Baba na dawo."
Mami ta ce,
"Da ka fara yin wanka tukkunna."

"A'ah bari naje na dawo."
Yayi bangaren Baba.

Dariya Mami tayi ta ce,
"Kaje dai bata nan."
Su talle ta bugawa waya ta ce, kada su kuskura ku fada masa inda Najwa take.

Mami da kanta ta shiga kitcehn ta hada musu abinda zasu bukata sannan ta jere musu a daining.

Najib na shiga Bangaren Baba yayi turus ganin ba Najwa a gun, daga su Talle sai Baba da ke gefe.

Da gudu su Talle suka karaso wajen sa, suna cewa,
"Oyoyo Ya Najib."

"Oyoyo kanena. Ya na samu ku?"
"Lafiya lou."
.sai da suka gama surutun su sannan ya karasa wajen Baba.

Suka gaisa nan ma sai leke yake yaga ko tana wani wajen.

Haka ya gama zaman sa, ya mike zai tafi, Talle ya kalla ya kira da ido, bin bayan sa tayi.

Suna fita ya ce,
"Ina beauty nah."

Murmushi tayi, ta ce,
"Baka ganta a bangaren Mami ba."

"Ban ganta ba."
Ta ce,
"to ai kuwa ban jima da baro wajen Mami ba kuma tare na barsu."

"Shikena!"
yayi bangaren Mami. Yana xuwa ya haye sama dakin Mami ya shiga ba kowa sai sumaiyya dake zaune akan gado tana waya da kawayen ta.

Ya jima a zaune ko tana ban daki amman shiru, wannan yasa ya shiga daya  dakin da Najwa ke ciki kafin ya tafi.

Nan ma bata nan. Hakura yayi yai wanka ya shirya sannan ya fito.

Sumiayya ya gano a daining tana cin abinci, karasawa wajen yayi ya ya zuba abincin ya ci.

Yana gamawa akai sallah La'asar wannan yasa ya fita dan yo wa.

Yana dawowa ya samu Mami a falo, ta ce,
"To kai baka ce ga ranar dawowar ka ba bare  shere muku gidan. kaga ai sai ku kwana anan ko?

"A'ah Mami ai na saka a share yau zamu tafi."
Ya fadi haka ne dan ya samu damar tafiys da Najwan sa.

Mami ta ce
"Shikenan. Amman sai anjima ko?"

"Eh in anyi magariba sai mu tafi."
"To Allah kaimu."

"Ameen! Amman Sumaiyya nason zuwa tsohon gida dan debo kayan ta."
"To ai shikenan sai kuje can din ko?"

Tinda yaji Mami ta fadi haka yasan ba bashi Najwa zatai yi yau ba.
Dan haka ya ce,
"Mami ina Najwa ne?"

Da kamar bazai magana ba sai kuma ta ce,
"Tana bangaren ka."

Ai da sauri ya mike yayi bangaren sa. Mami har da dariyar ta shi kuwa ya ma manta da Mami a gun.

Da saurin sa ya bude kofar bangaren sa. Komai a share tsaf sai tashin kamshi wajen yake.

Najwa kuwa tinda akai sallah la'asar ta tashi, ba abinda take sai kiran Number Najib amman sam taki shiga.

Tagumi ta zuba dan iya yau ta kira fin sau dari amman akashe take.

Kofar dakin taji an budo, tama zaci Talle ce, kallon wajen tayi sai dai Najib ta gani a tsaye a bakin kofa.

Yana sanye da Farar tiga me dogon hannu da bakin wando dake jikin ss.

Najib ya kara kyau da haske tare da cika. Kallon juna suka tsaya yi, Najwa dai ido ta mutsuke dan tabbatar wa da shine.

Wani murmushi yake aiko mata dashi, hannu ya bude mata alamar taje gare shi.

Ai kuwa da gudu ta, ta mike tayi wajen sa ta fada jikin sa.
Wani kamshi ya duke ta kamar yadda shima kamshin ya duke shi.

Hannu ya saka ya rufe abar sa a kirjin sa, yana jin wani abu na yawo a jikin sa.

Itama wani yanayi ke shigar ta. sunyi minta a tsaye, kafin ya dago kanta. Kallon juna suka tsaya yi.

Ji yai kafar sa ba kokarin kasa daukar sa. wannan yasa suke wajen gado suka zauna.

A kan cinyar sa ya daura ta, kanta ta kuma kwantar wa akan kirjin sa.

Matse ta yayi a jikin sa yana jin wani sanyi na ratsa ta. Ido ta lumshe shima ido ya lumshe.

Sun jima a haka kafin yai magana.
"Baby nayi missing naki sosai, bama kwana biyu da bamuyi waya ba."

Kai ai sai yanzu ya tino mata da sauri ta sauka daga jikin sa ta ce,
"Ni ba ruwsna ma da kai."

Tayi gefen gado.
"Oh haba dai me naiwa My Naj dina."

"Haba honey, shine ka kashe wayar ka ko."
Dariya yayi ya matso kusa da ita.

Zamewa tayi ta kwanta, kan ta ya haye yai mata rumfa.
"I want surprise u, that why i switchoff my phone. But please sorry forgive me."

To me zatayi ta nuna masa ta hakura, kiss ta manna masa a kumatin sa.

"Me kenan?"
Ya tambaye ta.

"Allah ban yadda da wannan shafar ba, kawai min lafiyaye."
"Uhmm ...."

Zatai magana kenan ya hade bakin su gu daya. Ido ta mayar ta lumshe wani abu na shigar ta.

Sun jima suna abu daya Najib kamar zai maida ita cikin sa.

Duk ya fita ahaiyacin sa, wondan jikin Najwa ya fara kokarin cirewa.

Wannan ya dawo da ita cikin haiyacin ta.
"A'ah Honey."

Banza yai mata ya cigaba da abinda yake son yi.

Jikin ta ne ya fara rawa ganin da gaske yake.

"Hamma a gidan Mami muke fa."
Ganin zata hanashi, yasa ya hade bakin su waje daya.

Sai da wa cire mata dogon wandon jikin ta, sannan ya gane a halin da take ciki.

Najwa kuwa ai jikin ta sai rawa yake dan ita ta manta da wani period da take yi.

Ajiyar zuciya ya dinga sauke wa, sai da ya same yar nutsuwa sannan ya dago ta yana kissing wuyan ta da kirjin ta.

Tsigar jikin tani ta tashi, sai mika da take yi, murmushi Najib yayi ya juyo da ita saman jikin sa.

Ya rumgume ta, sun dauki lokaci a haka kafin yayi magana,
"Ina sa ran cin amarci na yau ga My Naj ba lafiya."

Dagowa tayi ta kalle shi, ta ce,
"Ni lafiya ta kalou."

"To ai na nagi."
ta ce,
"Me ka gani."

Bayan ta ya shafa, wani yar taji, sai a lokacin ta tuna ba dogun wando a jikin ta.

Da sauri tai yunkurin tashi daga jikin sa. Matse ta ya kara yi, ya ce,
"Haba ina kuma zaki mijin ki najin dumin ki."

Kan ta ta kwantar a kirjin sa ba dan ta so ba, sai dan ba yadda zatayi ta tashi.

Sunfi awa daya a kwance, yana shafa gashin kanta, hannun ta ya dago, lallen da ke jiki ya zubawa ido, yai mata kyau abinda be taba ganin sumaiyya tayi ba duk son shi da yake yi.

"Wow Baby abin nan yai kyau ina son shi."
Murmushi tayi ta ce,
"Nagode. Ai naka ne."

Ido ya zaro irin na mamakin nan. ya ce,
"Da gaske nawa ne."

"Eh!"
Hannun ya kamo yana kissing, daga baya ya zira a bakin sa yana tsotsa, ya salam.
"Honey zai kashe ni."

Ta fada a cikin ranta. Dan wani irin abu take ji a jikinnta yana yawo. Ido ta lumshe kawai.

Kallon ta yayi yai wani murmushi, ya ce,
"Baby nah."

Idon ta, ta bude wadan da suka canja launi, sun canja kala sun ko ja, gashi sun wani lumshe kamar me jin bacci.

"Baby na ina kaunar ki."
Kara matse shi tayi ta maida idon ta ta rufe.

Ya dade yana matar mata da zuciya da kalaman sa masu tsada da dadi.

Sai da idon sa ya sauka kan agogo yaga shida da rabi.

Da sauri ya ajiye ta agefe, ya mike ya shiga Ban daki. Sai da yai wanka, sannan ya fito da towel daure a kugun sa.

Najwa kuwa tinda ya barta ana bata ko.motsa ba, har ya fito.

Daukar ta yai gaba dayan ta yai bandaki da ita.

Yana shiga ya saka ta a bawon wanka, wanda ya cika mata da ruwan dumin.

Da sauri ta bude idon ta. Ganin shi ba riga yasa tai saurin rufe idon ta.

Rigar ta yake kokarin cirewa wannan yasa ta riker hannun sa.

Kai ta girgiza alamar bata so.
Ya ce,
"Please rigar kawai zan cire miki."

Hannun sa da ta rike ta saka. Rigar ya cire mata, kirjin ta ya tsaya kallo wanda duke jajir dasu a cike, abin sha'awa.

Hannun sa ya kai ya shafe, da sauri, ta bude idon ta tare dayin wata irin ajiyar zuciya.

Fuska ta marairaice, ta ce,
"Hamma please ka fita. Kaji har an tada sallah ko."

Murmushi yayi, ya ce,
"To kiyi sauri ina jiran ki."

Ya fita ba dan yaso ba, sai dan yadan itama tana jin kunyar sa ne shiyasa.

Yana fita, ta maida idon ta, ta lumshe, sai da ta dauki minti biyar sannan tai wankan ta fito daure da towel.

Batai tsammanin ganin sa ba, amman tana fitowa sai ji tayi an dauke ta.

A kan gado ya dire ta, jikin ta ya tsane mata ya dauko mai zai shafa mata.

Kallon sa tai ta ce,
"Kaje sallah kuwa?"

Ya ce,
"Ina fa kafin na fita har an iddar shiyasa nayi a nan."

Kallon sa tayi ta ce,
"Wai Mami tasan kana nan?"

"Eh man!"
"Wayoo Allah Hamma dan Allah ka fita kaji, yanxu ai wannan abin kunya nema."

Kallon ta Najib yai ya cee,
"Dan ina tare da matata shine abin Kunya.."

"Haba Hamma, nidai kaje gani nan fitowa."
Murmushi yayi, ya ce,

"To bari na shafa miki mai."
"A'ah wallahi nagode."

Ta fada tana daukar hijab ta zira.
"To ina jiran ki, kuma Allah in baki fito ba sai na zo na dauke ki da kai na."

"Naji."
Ya mike ya fita yana kallon ta.

Yana fita ta sauke ajiyar zuciya.



*INDABAWA*

Continue Reading

You'll Also Like

163K 2K 28
mikha and aiah found out na mag tita sila!!
122K 5.3K 27
Inspired by Arsenic Blues by 11QueenSupreme11 and Young Gods by phoenix1770, but with my own plot. This is a mix of reactions and story. What happens...
167K 1.5K 175
作者:村里的小傲娇 Chen Xiaolin accidentally bleeds on the bracelet her grandmother left her, and she discovers a space inside. She then fills the space with...
PRATIKOP (Wrath) By Raffesia

Historical Fiction

4.6K 442 23
Amvasthapuram, the land of valiant warriors, ruled by the dynasty of King Vajra. In the midst of internal conflicts and political power play, an omen...