NAJWA Complete ✔

By MSIndabawa

59.5K 4.5K 9

Najib yaron littafin bai dda buri da aaddu'a sai ta Allah yaya bashi mace ta gari mai ilimi Sumaiyya Yarinya... More

1-5
11-15
16-20
21-25
26-30
31-35
36-40
41-45
46-50
51-55
61-65
66-70
71-75
76-80
81-85
86-90
91-95
96-100
101-105
106
107-110
111
113
114
115
116
117
118
119
120
121
122
123
124
125
126
127
128
129
130
131
132
133
135
136
137
138
139
140
142
143
144
145
146
147
148
149
150
151
152
153
154
155
156
157
158
159
160
161
162
163
164
165
166
167
168
168 End

141

721 43 0
By MSIndabawa

*NAJWA*

BY *MARYAM S INDABAWA*
*MANS*

🌐 *HAJOW* 🌐
*Hakuri da Juriya Online WRITERS*

DEDICATED TO *RASHIDA A KARDAM*
*AUNTY RASH*

*ALLAH DAUKAKAKI YASA KI GAMA DA DUNIYA LAFIYA.*

*REALLY LOVE U ANTY NA*

*THANKS FOR UR LOVE ND SUPPORTING*

*PAGE*
*141*

*Kai ni kam Alhamdulilah. Masoya nagode muku. Allah kara zumunci. Allah barmu tare, sakon nin ku dayawa ya sameni dan haka ba abinda zance sai godiya da fatan alheri gaba dayan mu.*

*Nima ina son ku gaba dayan ku*

"Najib mijin ki, kinsan yayan ta ne ai."

Wata uwar ashar ta lailayo ta.
"Mama ta ce,
"Sumaiyya wai ke baza kiyi hankali bane, mene abin zagin ai sai ki godewa Allah da ya baki kishiya kamar Najwa ma."

"Mama kinsan me kike fada kuwa?  Najwa fa kika ce, yarinyar da nafi tsana duk duniyar nan."

"Ni kike fadawa haka. Ni kike fadawa  bakya son yar uwata."
"Haba Mama ai wata kusan tafi wata kusan."

"Allah ya shirya ki,"
Kashe wayar tayi. A ranta tana mamakin anya kuwa Mama mahaifiyar ta ce.

Kanwar Abban ta, ta kira, Kaltum.
Kaltum itama cikakiyar yar duniya ce, shiyasa tasu taxo daya da Sumaiyya.

Kaltum na daga wayar Summy ta fashe mata da kuka.
"Lafiya 'yata.?"

"Anty, ina shegiyar yarinyar nan Najwa?"

"Eh naji na gane ta."
"Anty wai ita zata auri mijina. Anty ya zanyi dan Allah Anty ki taimake ni. Wallahi Najwa ta shigo gidan nan nasan mutuwa xanyi, wallahi na tsane ta dan Allah Anty ki taimaka min."

"Ya isa ya isa, yanzu akan wannan kike kuka. To ki kwantar da hankalin ki. ki bar min komai a hannuna. Me ita Maman taki ta ce."

"Kinsan Mama ai, wai murna ma take yi."
"Murna? Wannan wacce irin uwa ce. Daba dan a gabana Maman ki ta haifeki ba da nace, ba yar ta bace ke. Ki dai na kuka zanji da komai."

"Yauwah Anty na nagode kar ki damu."
Sukai sallama.

Antyn ta, Kaltum mikewa tayi gidan Su Kakanin Najwa, daga nan tayi gidan su Najwa.

Duk inda taje masifa da rashin mutunci take akan su janye auren nan ko, kuma suga abinda zai biyo baya.

ko Kunyar idon su Baba da Mama bata gani ba. Haka a gidan su Najwa ma.

Mami bata ce mata kala ba. Basma dake daki tajiyo hayaniyar ta, lekowa tayi ta barandar benen su.

Kaltum na ganin ta, ta zata Najwa ce, ta hau zagi  ta uwa ta uba da ce musu matsafa dan sunga tana jin dadin mijin ta shine suke son su aura mata shi.

Mami dai ko kala bata ce ba. Fitar ta daga gidan kenan Dady ya shigo.

Mami ya sama tana kuka.
Lafiya Mamin Najwa?"

"Ina fa lafiya Dady, akan hada auren Najwa da Najib ne, yanzu Kaltum taje ta gama zage su Mama fitar ta kenan nan ma tazo ta gama mana kwasar Allah tsine."

Saukowa Mami tayi daga kan kujera, ta durkusa a gaban sa, ta ce,
"Dady ni da iyaye na munfi kowa son hadin nan. Amman tinda abin na neman rabewar zumunci dan Allah ku taimaka ku sa a janye batun nan dan Allah."

Kamo ta Dady yayi, ya ce,
"Mamin Najwa, nasan kina son na, kuma kina son zuri'a ta, to dan Allah kuyi hakuri, wannan abun ya faru dan shige burin su Baffah ba tin yau ba. Dan Allah kuyi hakuri."

"Najwa yar kice, kuma kinga ba auren dole bane tsakanin su za'a cuce su akace a raba abin nan. Dan haka kuyi hakuri. Nasan Najwa da hakuri kuma nasan Najwa zata iya zama da kowanne irin mutun ne. To kiyi hakuri amman zanje na samu su Baffah naji daga bakin su."

Hawayen fuskar ta, ta goge,
"Wallahi ni kaina bana son a fasa bain nan."

"Kar ki damu. In Allah yayi Najwa matar Najib ce ba abinda zai sa a fasa kuma komai daren dadewa sai su  auri junan su."

"Allah ya tabbayar da alherin sa."
"Ameen! Bari naje wajen su Baffah."

Ya fita. Gidan su Baffah yaje, a babban falo ya tadda Baffah da yayen sa, sai Najib dake jikin Baffah kamar mara lafiya.

Sunyi jugum jigum, duk tunanin su ya kwace.

Dady na zuwa, Najib yayo wajen sa, yana hawaye yana fadin.
"Dady dan Allah kacewa Najwa kar ta fasa aure na Dady dan Allah."

Hannun sa Dady ya koma, ya koma cikin dakin dashi.

Zaunar dashi yayi, sannan ya gaida Baffah, da yayen sa.

Dafa Najib yayi, ya ce,
"Me yake faruwa?"

"Dady Najwa ce ta kirani tana cewa wai sai na janye batun auren ta. Akan  Sumaiyya."

Murmushi Dady yayi, ya ce,
"Najwa na son ka ko kuwa?"

Kai kawai Najib ya iya dagawa.
"To ka kwantar da hankalin ka. Najwa kamar ta zama matar kace."

"Dady da gaske?"
"Eh! Insha Allahu."

Kallon sa Ya dawo dashi wajen su Baffah. Ya ce,
"Wato Baffa abinda ake ciki shine, Sumaiyya matar Najib yar uwan Su Maman  Najwa ce. wannan yasa ita Najwan bata so ayi abin amman komai ya wuce."

"To Masha Allah."
"Amman yanzu abinda ake ciki ma. Wata kanwar mahaifin Sumaiyya ce tazo gida ta zage su Najwan dan shirme ko tana tunanin hakan zai sa a fasa auren."

Dariya su Uncle sukai, suka ce,
"Kasan mata ai."

"Haka ne?"
Najib kuwa a hankali ya mike yayi gidan su Najwa.

Yana shiga, Mami ta ce ya hau tana sama.

Falon sama ya hau ya zauna, Basma ce ta fito, tana ganin sa, ta taho a gaida shi.

"Kira min Addar ki."
"Toh!"

Tayi dakin Najwa. Tin a bakin kofa take yin sallama taji shiru.

Kofar dakin ta bude ta shige, Najwa ta gani kefe akan gado.

Jijjiga ta take, tana cewa,
"Adda kizo inji Hamma Najib."

Duk jijjigawar da tayi mata bata motsa ba.

Fita tayi da sauri, ta ce,
"Hamma kaga ina ta kiranta bata amsa ba.."

"Bata amsa ba?"
"Eh!"

"Muje na gani."
Dago ta yayi, a lokacin ya gane bama ta numfashi.

Nan da nan ya fara bata taimakon gaggawa, har sai da yaga numfashin ta ya dawo sannan ya samu nutsuwa.

Mami yaje kasa ya sama ya sheda mata duk abinda ya faru.

Mami itama rudewa tayi, Dady ta kira, daukar ta Najib yayi suka nufi asibitin unguwar.

Shi yayi mata duk abinda zata bukata aka daura mata ruwa.

Sai wajen Isha'i ta farka, Lokacin Najib ne kadai a dakin.

Tana ganin shi taji wani sanyi tina abinda ya faru ne yasa ta juyar da fuskar ta da sauri.

A hankali ya mike ya koma gefen ta,
"Sannu Baby na. Me kike ji?"

Kai ta girgiza masa kawai.
"To tashi muje kiyi wanka kiyi sallah ko?"

Mikewa tayi a hankali bandakin ya shiga ya hada mata ruwan wanka.

Batayi wankan ba alwala kawao tayi ta fito ta rama sallolin ta.

Tea ya hado mata me kauri ya mika mata. Amsa tayi ta dan kurba sannan ta barshi.

"Ina Mami?"
Ta tambaya kan ta a kasa.

"Yanzu suka fita da Dady, na fada musu in kin tashi zamu tafi. To amman bansan ya kike ji ba."

"Kar ka damu ba abinda yake damuna yanzu."

Gaba ta ya koma ya tsugun nan ya ce,
"Damuwar me kika sa, har jinin ki ya hau?"

"Ni ba komai."
"Najwa be dace kisa rayuwar ki a kunci ba. Bayan kina da duk abinda xai saki farin ciki."

Kasa tayi da kanta. Magana ya cigaba dayi ya ce,
"Kina sona amman kina son ki sadaukar da soyayyar ki ga wanda be dace ba. To ni bazan iya ba."

*INDABAWA**NAJWA*

*INDABAWA*

Continue Reading

You'll Also Like

109K 7.8K 38
Tace "ke ni kin isheni, kin saka ni a duhu, me kike nufi da waďannan zantukan? Nace "kin sha faďa mini yadda mace ke gane tana ďauke da ciki da ya...
908K 30.9K 110
When Grace returns home from college, it doesn't go like she thought it would. With her past still haunting her everyday choices, she discovers a sid...
1.5K 160 52
Rayuwar auren su abar kwatance ce. Soyayyar da sukewa junan su, mai girma ce. Tarbiyyar da sukayi wa yaransu mai kyau ce. Komai na Mukhtar da Hafsah...
2.1K 121 21
YAR AREWA (THE NORTHERN GIRL) Meet JASMINE BILAL SHAREEF In her journey of becoming a lady pilot" Kalma daya ta daddy i need a mom shi ne mafarin t...