Kunun Danyen Shinkafa

31 1 0
                                    


Kayan hadi:-
Shinkafa danya
Sukari
leman tsami
flavour
madarar ruwa

YADDA AKE HADAWA
A samu danyar shinkafa sai a wanke a jikata tayi laushi kamar awa daya. Markada a blender da ruwa. Matse leman tsami ajiye gefe daya. Idan markadan shinkafa yakai kofi daya to sai a zuba ruwa kofi uku(3) akai. Tace da rariya.zuba a tukunya sai a dinka juyawa, bayan yayi kauri sauke. Zuba sukari,leman tsami da flavour juya har komai yahadu.
Lokacin da za’a sha sai a juye madarar ruwa a ciki a juya sosai.

Perfect Kitchen Recipe BookWhere stories live. Discover now