Fish Balls 2

16 1 0
                                    


Kayan hadi:-
Sukunbiya
Kwai
Madara
Garin bread
Albasa
Attaruhu
B/pepper
Citta
Tafarnuwa
Curry
Mai
Maggi da Gishiri.

YADDA AKE HADAWA
dafa kifi da ruwa Gishiri minti 8-10.cire kayar kifin daga jikin kifin.dagargaza kifin zuba Maggi/Gishiri,b/pepper,curry, sai a dunkulashi haka za’ayi da gaba daya.
kada kwai da madara,zuba garin bread a faranti.sai a rinka tsomawa cikin kwai da madarar nan sannan asa cikin garin bread,soya a hot oil.

Perfect Kitchen Recipe BookWhere stories live. Discover now