Meat Balls 2

13 1 0
                                    

Kayan hadi:-
•Nikakken nama
•Albasa
•Kwai
•Mai
•Tafarnuwa
•Curry
•b/pepper
•Maggi/Gishiri
•mai
Kus-kus idan kina so

YADDA AKE HADAWA
zuba nikakken nama a kwano ko ruba,yanka albasa kanana zuba a ciki da Maggi/Gishiri,tafarnuwa,kwai,curry da b/pepper chakuda sosai.idan kana da bukata zaka iya zuba cous-cous dafaffe a ciki.
zuba mai a kasko,idan yayi zafi sai mu dinka zuba wannan naman a ciki ana soyawa kamar kosai.  

Perfect Kitchen Recipe BookWhere stories live. Discover now