Kidney Pepper Soup

20 2 0
                                    

Kayan hadi:-
•Koda
•Attaruhu
•Koran tattasai
•Tafarnuwa
•Albasa mai lawashi
•Maggi/Gishiri
•Curry
• Mai

YADDA AKE HADAWA
dafa koda da albasa,tafarnuwa,Maggi/Gishiri da citta idan ta dahu ajiye gefe daya.
soya albasa da attaruhu idan sun soyu, juye wannan kodar tare da dan ragowar ruwan cigaba da juyawa zuba curry da maggi idan baijiba.kara albasa da yawa da Koran tattasai sauke bayan minti 2.za’a iya amfani da kowanne irin kayan ciki idan kana da bukata.

Perfect Kitchen Recipe BookWhere stories live. Discover now