Vegetable Beef Sauce

37 3 0
                                    


INGREDIENTS:

🥙Naman sa
🥗 tattasai
🥙tarugu
🥗albasa
🥙Oil
🥗Tafarnuwa, citta, thyme, curry, onga dss.
🥙Carrots
🥗 green beans.

PROCEDURE: A jajjaga dukkan kayan kuma a yanka vegetables including albasa. Sai a zuba mai a wuta a juye albasa in ya ďan soyu a zuba kayan miya yana fara soyuwa a saka spices da dandano a jujjuya. Sai a zuba vegetables tare da yankakken tafasashen nama a jujjuya, sai ki zuba ruwa ďan kaďan wanda zai sanya vegetables su yi taushi. Sai a rufe a na yi a na duba ruwan in ya tsotse kayan lambun kuma sun yi taushi sai a sauke. Zaki iya zuba su cabbage, peas da sauransu ba dole sai waďannan kađai ba.
Irin wannan za a iya ďaura shine a saman shinkafa jollof, farar shinkafa. Za a iya ci da soyayyen dankali, doya ko plantain.

Perfect Kitchen Recipe BookWhere stories live. Discover now