Dambun Couscous

78 3 0
                                    

INGREDIENTS:
*kuskus jaka daya(1)
Maggi dunkule guda(5)
Peas gwangwani tumatur (1)
Alayyahu
Gyadar miya gwangwani tumatur (1)
Mangyada
Gishiri tea spoon
Attrugu (3)
Tattasai (3)
Albasa babba (2)

PROCEDURE:

Zaki zuba ruwa a kuskus a cikin roba, sai mu stiyaye ruwan, idan kuskus ya juku ya danyi taushi sai mu kawo kayan hadin can har da su Alayyahu, sai tattasai ko mu yanko ko mujajjaga duk mu zuba mu cakuda idan komai ya ji yadda muke so Sai mu dora a wata a yi turare irin yadda ake turara dambum tsaki, asa murfi a kasan tukunya bayan an zuba ruwa, sai a sa jarida a saman murfin sannan a juye hadin kuskus din yadda ruwa ba zai hawo saman ba sai arufe ruf har sai ya dahu a sauke asama oga. 🍲🍽🍹

Perfect Kitchen Recipe BookWhere stories live. Discover now