Sahra 48

4.5K 210 13
                                    

💖SAHRA💖

HOT LUV💋

BIEBIE-LUV

*tabbas zakaran da Allah yanufa da cara,ko ana mazuru ana shaho saiyayi,wlh bantaba tunanin masoyanda nabari asanadiyyan littafinnan zansake dawowa nataddasuba,nayi tunanin zakuyi fushi dukda nasan kunmayidin,amman to my own surprise saigashi nasamu masoyama fiyedada,daga jiya zuwayau nayi receiving kusan 29 calls dakuma 20 text-message tareda watsapp messages inamatukar godiya dasonda kuke nunawa littafina,Allah yabar qauna naji comments da korafinku in sha Allah zamu gyara,I luv u everyone*💖💖💋💋💋💃

            48

Aa abba ni abani kudin kawai najena siyo mata tunda nan nan ne kuma naji kace dilemma kaga kuwa daganan zuwa dilemma aibaifi gida 4-5bane atsakani,tafada tadaure fuska kamar ba ita tafadanba,ganin hakan yasa abba yace"tohh idan mijinki yayarda ai shikkenan, shiko aliyu don yakarawa samhar haushi yace"a a abba babu komai barima narakata kawai, kallonsa abba yayi dakyau don yasan badan Allah zaijeba kawai soyakeyi yacusawa samhar bakinciki,abba yace azuciyarshi  "lallai aliyu shine maganinki samha a fili kuma yace"tohh hakanma yayi kuje kawai ita da takeda lalura saita zauna, murmushi duka sukayi sannan suka juya don zuwa gaida maminda tunda sukafara rigima take kallon abin tanakuma godewa Allah aranta ganin sahra tafara Maidawa samhar mgn bakamardaba da samha nacaba mata mgn tana murmushi, bayan sunduka sungaidata take tambayansu lfy tagansu tsaye,abbane yamata bayanin komai yanayi yana murmushi don shikanshi abin yabashi dariya itama murmushin tayi tace" toh kuyi maza kusiyomana kuma kuka tsaya,dauko mayafinki sahra aliyu yafada yanasakin hannunta, cikin takunta mai nutsuwa tafita ohh ashefa key din yana daki yafada yana fita dakin daga abba har mami wannan karan dariya sukayi,daidai tarufe wardrobe saigashinan yashigo mezakiyi dashi yafada yana kallonta kaitadaga tana kallonsa tace ahankali bakaikace nadaukkoba nikuwaaa yafada dawani murya mai tada jijiyar wuya,ahankali tajuya zatafita ganin yana nufota dasauri yamika hannu yajawota yace"second round plss babe yafada yana kashe mata ido kirjinta tadafe dakarfi jin abinda yace tafara yarfa hannu tunowada wahalanda tasha a daren jiya kafin kaceme hawaye sunfara zarya a idanunta sosai tabashi dariya ganin yanda tatsure amman hakan yayi fuska yafara kokarin cire riganshi,kuka tafasheda shi sosai tafara baya-baya yana binta haryakaita karshen bango yahadata bangon yasanya hannunsa yadafa bango yasata tsakiyarshi sahrrr yafada yana kokarin hade bakinsu baki takara barewa ganin yamika hannu bayanta azatonta zip dinta zaidauka saikuma taga yajanyo key din motansa yana kallonta yana dariya, sosai taji kunya tafita dagudu tatsaya a parlour can yasameta yace"otherwise thinker kawai,murmushi kawai tayi yariqeta suka fita parlour suka koma sashensu mami,suna zuwa suka sallamesu sannan suka kama hanya,samha da tuntuni take zaune cikin bakinciki, bacinrai don taga alamun iyayensama sunfara biyemasa dakuma wannan shegiyar matar tasa,mikewa tayi tace"indai nizaku siyowa tohh kubarshi kawai banaso nagode,takama hanyar dakinta kaman daga sama taji aliyu yace"karki damu zamuje shakatawane donni nama manta dazamanki awurin ball natuna kinyi aike yafada yana murmushin gefen baki sannan yaja hannun sara suka fice wani irin jirine mai shirin mata barazana da rayuwar ta taji yadebeta hartayi luu zata fadi saiga mum tabude kofanta jin hayaniya hakan yasa tafadi a hannunta,ihuu mum keyi tana kwala kiran samha dasauri abba da mami suka karaso karku tabamin 'yata Allah ya isa tsakaninadaku wlhh sai Allah yasakamin abba baikulataba yasungume samha yakaita dakinta yakwantar duksuka bishi tayi kuka sosai bayan samha tafarfadone sannan suka fice suna mata fatan samun sauki.....sosai takewa mum din kuka tanafadamata zuciyanta nazafi aiko mum tabata assurance din tasamu labarin wani malami wanda ya iya aiki donhaka kwanta kiyi barci barinajenadawo aiko cikin farinciki tayi hugging dinta tanamata fatan adawo lhy...bayan mum tagama kora ma malamin  bayanine wai asan yanda za'ayi abba yabawa aliyu umarnin auren samha yayi dariya yace "gawannan yamika mata wani leda farida bakin abu kaman gari yace kizuba a kofar dakinda kikasan zaitaka yanatakaw yayi murmushi yace jedai kigwada kawai aiko tabashi kudi tamashi godiya sosai  sannan  tatafi,tanazuwa tako zuba kofarshi din sannan tashiga tana kallonsa ta window, bayan kaman minti talatin saiga abba nan yazo yataka cak yatsaya jin wani jiri yana nemansa bango yadafa dasauri sannan yazauna kiransu yayi bayan ya nitsu kowa yafito yadaga waya yakira aliyu yace" maza maza kudawo yanzunnan inason ganinku yanafadan hakan yakashe wayansa aiko cikin tashin hankali suka dawo bayan abba yanitsune yakuma kiran hajiyarsa tanazuwa yace,"Aliyu zandaura aurenka da samha ranan itayau sati karfe shabiyu daidai wani irin zabura aliyu,sahra,mami da hajiyarsa sukayi....waii zokuga farinciki wajen samha da mami kallon juna sukeyi kasa kasa suna dariyan samun nasara no abba sukaji aliyu yafada yana mikewa dis is impossible!!!!!!!......

Beeluv

💖SAHRA💖Where stories live. Discover now