part 29

3.3K 173 7
                                    

💖SAHRA💖
  Hot Love💋

29......

Bala'i hajja tarinka zabgawa driver'n wai baya sauri , saida taga anbude get din gidan snn tarufe bakinta . ko parking bai gama ba ta bude kofa tadiro  takara bude wani sabon shafi na bala'i tana cewa "i'na i'ta wnn shegiya mai kufsa-kufsan kumatun take?, wato kene zaki zuga 'yarki kice tace tana son jikana ko?...to wllh ta Allah batakuba...i'na muhammadun yake shima?." Hankada kofar falon tayi tagansu cirko2 suna tsaye, don sunajin muryarta duk sukatashi. Kollon banza tarinka bin samha da uwar dashi sannan tajuya gurin abba saikuma tafashe da kuka tana cewa"na banina ni Aisha, yanzu mahammadu ashe da gaskeni abin mai sunana tafida min?, wato aure zaka karawa aliyu shine baza'a sanar dani ba saboda ni ba'a daukeni a bakin komai ba?." Kara fashewa tayi da wani kukan tana karshe majina. Jikinsa ne yay sanyi yazo yarike hajja yace "haba hajja , meyasa kike haka? Bawai bazan sanar dake bane ai dole nafada maki hajja na." Fizge jikinta tayi tayi gurin aliyu takamo hanun sa tace "aliyu kafadamin gaskiyar ka karkaji tsoron kowa a nn kanason wnn yarinya mai zubin 'yan duniya ko babaka so?." Kanshi a kasa batare daya dago ya kalli kowaba yace "bana sonta hajja!."  Tafa hanu tayi tarike kugu tatsaya a tsakiyar su tana nuna mom da samha da yatsa tace "to wllh tallahi kufita daga harkar jikana, tunda yace baya son 'yarki  sai a kasa a faranti afita tallah..kufita daga harkarshi wllh na karajin wani abu makamancin haka wllh sainasa mahammadu yasakeki..shegu gadon tsiya wanda basu gaji arxiki ba,, wato ansami gidan arxiki an baje har zakice wani kunason jikana?,, to na cicci uwar nakwana lafiya kwalelenku wllh li'ilafi kuraysh aniyarku tabiku" Ta zungurewa samha kai tajuya gurin abba ta nunashi da yatsa tace "kaiku wllh nakara jin wnn maganar a bakinka saina  maka abinda bakayi zato ba,sha3 kawai. Kai bakasan wnn matar taka ba matar arziki bace har kakeson hada auren danka da yarta,,to wllh kul karna karaji tunda yace bayaso baza'ayiwa jikana dole ba. Ga matarsa yarinya kyakykyawa mai hankali mai zaiyi da wnn guzumar wanda tagama  tsufa a layi ."Ragajab sukaji samha ta fadi tana k'akk'afe ido..kanta small mom tayi da gudu tana cewa "wayyo Allah nashiga uku zasu kashemin 'ya." Akidime abba ma yay kansu  yana cewa "innalillahiwainnailaihirrajiun." Hajja tai tsaki takoma hanun aliyu tace "dilla zo mutafi saji da munafircinsu.." Tajasa suka fita. I'tade mami tana tsaye takasa cewa komai don i'ta bamai tashin hankali bane batason rigima. Fitowa daga daki baby tayi taja hanun mami suka shiga falonsu tarufe kofa.  Kinkiman samha abba yayi yakaita dakinta ya kwantarta kan gado  yadauko ruwa mai sanyi a fridge yafara yayyafa mata, ajiyan zuciya mai nauyi tasauke tatashi tazauna tashe da kuka tana rike kirjinta, kuka small mom ma tafashe dashi tana cewa "shknn nikam nashiga uku ..zasu kasheta." Gaba daya abba kansa yagama daukan zaki abubuwa sun taru sun mashi yawa dakyar yasamu ya lallashesu sukayi shiru."kikwantar da hankalinki daughter ninasan yanda zanbi da hajja dole aliyu ya aureki." Kwantar mata da hankali ya rinkayi har saida yaga tasami natsuwa snn yace ta kwanta tahuta shikuma da Mom suka koma falo. Hajja kam jan aliyu part dinsa tayi sai surutu takeyi tana cewa"daukeka duka zanyi mubar gidan don naga asirin wnn matar yayi tasiri jikin mahammadu kada natafi yadaura muku auren nan bansani,,gara mutafi inganka kusana." Ita tafara shiga falon yana binta a baya dai2 lokacin da sahra tafito don samarwa kanta abinda zatayi break saboda yunwar data fara addabarta. Sunkuyar da kanta kasa tayi tadan risina tace "ina kwana hajja." Ganinta yasa yaji wani irin dadi take natsuwa tazo masa duk wani tashin hankali da yake ciki yakau, Washe baki hajja tayi tace "lpy lau 'yar albarka. Kagane min aliyu ga matarka mai hankali da natsuwa za'ace wani wai za'a hada k.." Saurin rufe mata baki yayi yace "hajja muyi sauri kinga abba zai iya  samun mu." Harara ta watsa masa tace "dan uban uban naka i'dan nace zantafi dakai akwai ubanda zai hanane?." Baice mata komai ba kawai yashige bedroom ya dauko wayarsa tareda hijab din sahra yafito. Hanunta Yakamo yasaka mata hijab din ciki yana sakar mata murmushi yace"kisaka mutafi." Kanta a kasa batare da tadago ba ta karba tasaka  dudade batasan i'na zasu jeba, tsakiyarsu hajja tashiga takama hannayensu tace"to muje." Kamar wasu yara haka tarinka jansu tunkafin sukarasa gurin motan daya kawota ta kwalawa driver kira tace yakaraso inda suke kafin su karaso, yana zuwa gabansu tabude motar tasakasu ciki kafin i'tama tashiga driver'n yayiwa motar wuta fuka fita bayan mai gadi yabude masu get.

View wattpad @habiebahlurv

Beenaf/beelurv👄

💖SAHRA💖Where stories live. Discover now