part 5

3.3K 144 5
                                    

💖SAHRA💖
    Hot Love💋

5.....

Misalin karfe bakwai na dare sahra na kwance dakinta tana sanye da farin ves da skintight bakin tayi parking dogon gashinta tarafka uban tagumi saman karamin gadonta  tana tunanin halin datake ciki.  Turo kofa momy tayi ta zaune  gefen ta tareda dafa shoulder dinta. dagowa tayi takalleta batare da tace komaiba. "Sahra kidaina wahal dakanki ki tsayada wnn banzayen tunanin dazasu amfaneki dakomai ba, auren safwan shine kadai mafita gareki dakuma samun kwanciyar hankali da hutawa . wai bakiganin halin damuke cikine koke bakiso asakaki cikin jerin matan manya  masu hanu da shuni?.." Kara fuskantota momy tayi taci gaba "sahra yan matan yanzu basuda wani hope daya wuce su auri mai kudi amma ke gadama tazo maki kina kokarin wasa da i'ta ..to wllh wllh i'namai shawartarki dakiyi gaggawar amincewa da auren safwan!." Wullar da hanun momy sahra tayi ta watsa mata harara tace "kiyi duk abinda kikaga zaki i'ya ko, i'nce kuyi duk abinda kukaga zaku 'iya dagake harshi wancan banzan  amma bazan taba aurenshi ...bana sonshi ..bana shonshi daleni..?"   Takarashe maganar cikin daga murya.   Fixgota momy tayi ta damko gashin kanta cikin masifa da bala'i tace "yazamar maki tilas ki aureshi  kodakuwa mutuwa zakiyi saikin aureshi .." Daga haka ta wullata gefe tafice.  Rushewa da kuka tayi takifa kanta cikin pillow tana  rasa irin tunanin dazatayi.dasafe karfe 8:30 momy tashigo dakinta tahangeta kwance kan gado da sleeping dress riga da wando mai tsantsi  jikinta.  Harara momy ta zabga mata dukda ba position dinta sahra ke kallo ba snn tace " breakfast is ready.. .. "  dagawo tayi takalleta tace "morng momy.."  "Mrng" tafada a takaice daga haka tafice. Biyo bayanta tayi abbanta  nazaune dining yana jiran su. Site hug tai masa tace "good morning abba na." Murmushi yayi ya shafa kanta cikin kulawa yace "morning habibty, hope u wakeup fine?." Kada kai tayi cikeda jin dadi tace "Alhmdllh abba."  "OK alryt."   Shayi momy tahada musu tamikawa kowa gabansa sannan tazuba   chips da source kowa tamika masa . cikin kwanciyan hankali su kecin abincin banda momy daketa kunkuni tana cewa "in banda bakin wula kanci da rashin  zuciya dan wainar  kwaima da mutum zai dinga had'awa da dankalin babu  sai wata banzan miya dawani shayin dako i'shashshen madara babu...kai wllh tir da wannan matsiyacin  gida."  Girgiza kai kawai abba yayi yaci gaba da cin abincisa batare da yadago ba.Kallonta kawai sahra keyi tana mamakin irin hali na momy dukda de  sunsaba da ganin abu kala-kala daga gurimta "gaskiya momy kalan wannan  abun  dakike is too bad of u,   kwaita2 bakida godiyan Allah yanzu meye laifin wnn abinci tsakani da Allah?." Mummunan kallo momy ta kwada mata sannan tamaida kallonta kan abba ."Yusuf! Agabanka de kanajin irin rashin kunyar da 'yarka kemin amma bakada niyar tsawatar mata ko?, to wllh tallahi duk wani rashin mutunci dakukeji dashi dukkanku nadamaku nashanyeku . " tabuga table din abincin tabar gurin . da kallo duk suka bita hartashige dakinta. Tana shiga wayanta yafara ring tai saurin dauka ganin safwan ne ke kiranta ta kara kunnanta  "hlo safwan." Daga dayan  bangaren  safwan na zaune dining ga breakfast sunkai kala bakwai gabansa   wata cook dinsa na saving nashi "hajiya binta what's up ..ni har yanzu banji wani feedback ba ...i'na fatan tafadawa abban she's accept me?."  Ajiyan zuciya momy ta sauke tace" safwan 'yarinyar nan ta amince makane kawai don tasamu  tagudu .." "What!??." Yafada  yana buga table din abincin tareda mikewa. "Are u in yuor right sense hajiya binta..kinsan mekike cewa kuwa."   Tsorata momy tayi jin yanda ya rikice kirjinta sai disco yake amma ta dake tace "kaga safwan lesting to me carefully..  We still have anoda way   dat make her agree to marry u." Zagaye dakin kawai yakeyi yana birkita  lallausan gashin kansa da dayan hanun "  menene, what's d way ..tell me .." "Easy safwan, ,  yakamata kazama mai hakuri da juriya . abu dayane zamuyi wanda ba makawa sahra zata yarda da aurenka. A fusace safwan yace "u waste  my precious time with useless talk ..pls    go straight to d point.. "  yanda yay  maganar cikin  tsawa bakaramin  tsarata momy tayi ba, da sauri tace "just kidnappe her father!... That's d way." Murmushi yasaki yana relaxing kan sofa yace "u are right hajiya, nayi deciding hakan amma  nayi tunanin bazaki goyi  bayan  sace mijinkiba shisa ban fada makiba  ."  yatsina fuska tayi tace"haba ni i'na ruwana dawani miji, kawaini aikin kudi nake..baruwa na dashi ko yankashi za'ayi indai za'aban kudi zanyi kif dabakina bawanda  zaiji."  Dariya yasaki yace "hajjaju kina  burgeni akan kudi ba'abinda bazakiyiba , kinada 5million a account dinki   saboda farin ciki na dakikeso insamu." Godiya momy taringa zabga masa kamar zata a'ri  baki  daganan tafada mishi yanda zasu saceshi cikin sauki snn suka katse .   hankali kwance yay breakfast dinshi  sukafita da guard dinsa biyu gurin shakatawa.

Beenaf/beelurv👄

💖SAHRA💖Where stories live. Discover now