part 11

2.9K 134 1
                                    

*💖SAHRA💖*
   *Hot Love💋*

11....

  Zama tayi kujeran dake gefen nashi tafara feeding dinsa bayan tayi saving nashi. "Wow!..testy.." Yafada yayinda takai mashi spoon daya. "Baby amma ke kikayi breakfast dnn ko?." Yakara fada yana karban second spoon. Dariya baby tayi  tace yaa Aliyu  ..bani nayiba mami ce tayi sai takoma ta kwanta don tace bcc bai isheta ba."  Cikin minti shabiyar yakare breakfast din yatashi yana goge bakinsa da tissue yace "lil sis zanshiga ingaida mami.." Yakare yanayin hanyar bedroom dinta, kamo hnnushi tayi tace "yaa aliyu! Mami tace bcc zatayi inka gama shirinka kawai katafi. Naga a'lama kanaso kamakara ne yau." To shknn zokirakani..yafada yana makaleta one site dinsa suka fice. Wasu manyan motoci kirar Bentley guda hudu aka shirya mashi na tafiya, kai tsayi gurin motar suka nufa ga securities din dazasu tafi tare nn tsatstsaye har an bode mishi wanda zai shiga. Juyo da i'ta gabanshi yayi yay mata kiss a goshinta yace "baby zantafi, mekikeso insayo maki." Murmushi tayi tace "bakomai yayana, amma yau i'nafatan kasamo mana mata yanda kayi kyau dnn kamar ango.." Tai maganar cikin zolaya . jan dogon hancinta yayi yace "kai baby adduan ki bazata ciba, ni bayanzu zanyi aure ba, saina girma!." Yakare maganar yana langwabar da kai kamar karamin yaro. Dariya baby tasa tace "u a now in 33/34 years kacemin saika girma yaya?, koninan 18 nagirma aure zance abba yamin.." Taboye fuskanta a kirjinsa."  Dagota yayi yana dariya yaja hancita yace "baby bakida kunya ko?." Girgiza kanta tayi still tana dariya "anyway.. Kikoma ciki zamu wuce." "To yayana ka gaida min da abbey.." Saida yaga shigewar kafin yajuyo wurin motocin walwalan fuskanshi yadauke yadawo ai nahin Aliyun shi snn yashiga back sit yay crossing aka mika mishi news yafara karantawa. Tada motocin sukayi sukafice daga gidan bayan  megadi soja yabude masu get sukadau hanyar meduguri.  **waye Aliyu?.   ALIYU MADU INDABO shine cikekken sunanshi, mahaifin shi  Alhj Madu Indabo babban soja ne wanda ayanzu yayi ritaya , mahaifiyar shi Haj Maryam. Aliyu shine dansu na fari wanda yataso cikin gata ba'abinda  yanema a rayuwar sa yarasa , saida yayi shekaru 17 kafin aka haifa mashi kanwa Aisha ana kiranta da baby.  A US yayi karatunshi 1 degree 2,and3  babban doctor ne haka shine shugaban NGO na African gaba daya.  Yakasance yana balain kaunar baby  bayason duk wani abinda zai bata mata rea dalilinta nema yasa yabaro US yadawo nig..Sam! Mata basu damesa ba, basa gabanshi ko kallo basu ishe saba. Shekaru uku da suka wuce Alhj Madu ya auri wata mata maisuna Haj Nafisa dalilin makale mashi datayi , tashigo da 'yar budurwa gidan mai suna samha wanda batada burin daya wuce Aliyu ya aureta amma sam bataga fuskaba duk da haka bata zubda maka mantaba  tananan tama kanta alkawari harsai burinta yacika. Aliyu miskiline nakin karawa baya taba fara'a i'nkaga dariyarsa to lalle yana tareda baby  don ko i'yayensu basu ciki ganin fara'an saba. Mutum ne maison addini don kullum karfe uku yake tashi ya gabartar da nafila harsai yaje masjid yagabatar da sallan asuba snn yazo yayi karatun alqur'an  sai gari yayi haske yake komawa bacci, haka duk ranar jumma'a a meduguri yakeyin salla a babban masallacin yayan babanshi  duk sallan juma'a a canyakeyi. Wnn kenan. Karfe daya motocinsu sukayi paking a babban haraban gidan Al Sheik, gidan da girmansa yakai unguwa guda ga katon masallacin jumma'a a jikinsa.   Al sheik dakansa yazo yakarbi dan nasa ya rungume shi don yana matukar son Aliyu  ko cikin 'ya'yansa bawanda yakeyiwa son dayake mishi.  Babban falon al sheik suka shiga wanda yaji kayan more rayuwa suka zauna  . abinci kala2 aka jerawa Aliyu a dining ..alsheik dakansa yay saving dinshi yasashi gaba yanashi suna taba hira, karfe 1:30 dai2 suka fita masallaci don gabatar da sallan jumma'a. Sauri2 abban sahra yake shiri don yakusa makara sallan jumma'a , dakin sahra yashiga ya hangeta can kuriyar gado tatakuru tahada kai da gwiwa tana kuka.  Hankali a tashe yakarasa yadagota ya rungume ta jikinshi yana rarrashin ta.   "Meyake damunki habibty..kifada min what's happen to u?." Kamar wanda yazugata takara fashewa da kuka tace "abba wai gobene aure? Taya hakan zata kasance?."  Shiru yayi baice komai ba sai rarrashin ta dayakeyi " abba ka taimaka min.. kayi wani abu kai wllh mutuwa zanyi inna auri safwan  bana sonsa!."  Cigaba yayi da shafa bayanta yace "kikwanta da hankalinki ..insha Allah bazaki aure shiba!."  Shiru tayi sai ajiyan hat datake saukewa haka yafita yatafi masallaci   .

Yauma zanfita  innasamu time zakujini dadare lv u ol.

View wattpad @habiebahlurv

Beenaf/beelurv👄

💖SAHRA💖Kde žijí příběhy. Začni objevovat