part 30

3.6K 199 17
                                    

💖SAHRA💖
   Hot Love💋

🙏🙏
30.....

  Driver yana gama parking hajja tabude kofa tafito, takamo hanun sahra  tafito da i'ta banda aliyu daya fita ta dayar kofar. gaba ta sasu kamar wasu kananun yara tabude musu falo suka shiga, bin dakin da kallo sahra ta rinkayi tana mamaki dakin tsohowa kamar hajja saikace dakin wata amaryar ?. hanunta taji anrike ta kallesa yasakar mata murmushi tareda kashe mata ido daya, kunya ce takamata tazame hanunta tabi bayan hajja. Dining hajja tanufa tana cewa "dan bakin wulakanci ina cikin ci abinci na akawani dagamin hankali..niko bahakura zanyi ba sainaci." Takwalawa mai aikinta kira tace tazo ta zuba mata wani. Juyawa tayi taga ba aliyu falon don tuni yawuce wani extra bedroom ya kwanta yana tunanin halin dayashi ayau!. "Toke kinyi karin kumallon ne?." Hajja ta tambayeta, girgiza kai tayi a hankali tace "a'a." Sake baki hajja tayi tana kallonta snn tace "to kuma kike me anan?, baga abinci nan ba...nifa wllh banason irin wnn hali na sukurewa ,kisaki jiki dani ba cinyeki zanyi ba." Tasowa tayi taja kujera ta zauna hajja tace "ganan abinci cikin kula kizaba wanda yay maki kizuba kici banason fulaku." Da dare suna zaune falo hajja sai hira take zuba musu taga duka sunyi shiru basa wani sauraranta ta tabe baki tace "idan kebewa zakuyi,  kuyi ea bahanaku zanyi ba, mata  da miji halal din juna ne,, kutashi gacan daki Allah tashemu lpy." Tagyara zamanta tazuba wa TV ido tana kallon arewa24. Kallonta aliyu yayi ta gefe yaga kanta kasa yadanyi murmushi yace "muje mu kwanta." Yafada a hankali yanda ita kadai zataji. Yitayi kamar bata jiba saida yakara maimai tawa tadago takalleshi ya daga mata gira daya yece "hajja tace mutafi mu kwanta!." Yamike tsaye yana kokarin mikarta tai sauri tatashi,. murmushi yasakar mata yay gaba tabi bayan sa,, da kallo hajja tabisu tatabe baki tace "munafukai dama sokuke kushige daki shine harda yin wani kamar bakujina." Kara tabe baki tayi taci gaba da kallonta. Suna shiga yarufe kofar yadawo cikin dakin yanafara cire kayan jikinsa ta juyar da kanta gefe , bayan yagama cire kayan yashiga wanka bayan kamar minti shabiyar yafito daure da towel ya zauna gefenta tareda tallabota jikinsa. Wara ido tayi jinta jikinsa batayi tsamma niba tafara kokarin kwacewa amma takasa don sosea ya riketa. Hanunta biyun ya ruko ya zagaye kugunsa dashi snn shima yazagaye mata nata da hanunshi daya dayan hanun kuma ya daura a bayanta yana shafawa a hankali yanajin wani mugun feeling na taso masa. Bakinsa ya daura saitin kunnanta cikin wani irin yanayi yace "Sahhrrr!." , tsikan jikinta ne ya tashi tafara jin wani abu na  yawa jikinta wanda bazatace ga exactly  abinda take jiba. Kara matsota yayi yadaura fuskarsa a kirjinta yana fidda wani irin numfashi yace,,,"sahhrr!,  yakamata kisake jiki dani, banajin dadin yanda kike nuna kina jin tsorona!." Yafada yana cigaba da goga kansa gurin, numfashinta ne taji yakusa dauke wa dataji yakara danna kansa yana gogawa saman kirjinta gawani irin nishi da yake fiddawa, kamar zatayi kuka tace "pls ...kabari!.." Bai saurareta ba yaci gaba da abinda yake yana yamutsa mata gashin kanta at dsame tym yana tura hanunsa sama rigarta , jiyaya tasaki nishi  takara rikon datayi waist din nashi tana cije lips dinta a hankali tana kara sakin jikinta, ganin tafara enjoying abinda yake mata yasa yakwantar da ita yahade bakinsu guri daya yana shocking. ga mamakinsa yaga takamo harshensa tana response wanda dagani kasan tafice hayyacinta, Sosea yake romancing dinta sai juyata yake yana yamutsa boobs dinta dasuke bala'in daga masa hankali. Gaba daya yagama fita a hayyacinsa ko ranarcan baiji irin abinda yakeji yauba saboda hadin kan daya samu , skart din jikinta ya cire yay kasa da pant din dama already anyi waje da riga yafara introducing kansa tafasa kara tana tarewa da hanunta dai2 nan wayar shi tafara Ring. Jin Ring din abbane yasa ya zame jikinsa daga nata yakoma gefe yana fidda nishi . saida yadan saita kansa sannan yay picking yakara a kunansa tareda yin sallama ya gaidasa. A fusace abba batare da ya amsa sallamarba yace "kana i'na aliyu?." Rea a bace." Dan kara saita kansa yayi sannan yace "i'na gidan hajja abba."  Naiman guri yayi ya zauna snn yace "i'ta matar taka fa?." Kallon inda take kwance idonta lumshe yayi saida ya lumshe ido ya bude sannan yace "abba tana  tareda ni! ." kashe wayar abba yayi yadafe kansa don bazaima fara cewa su dawo ba, saboda i'nyace su dawo laifinsa zai karu gurin hajja..gara yashawo kanta a hankali ta dawo dasu da kanta. Jiki a mace aliyu ya ajiye wayar ya matso gurin datake ya dagota ya kwantarta kan kirjinsa, yarufa musu bargo yana cigaba da wasa da boos dinta.. a haka bcc mai dadi gaske  ya daukesu.

_Kuyi hakuri kunjini shiru banajin dadine wnn ma da kyar nayi don son faranta maku._

View wattpad@habiebahlurv.
Snapchat@habiebahlurv06.
Ig@habibamohammed59.
Email@habiebahlurv@gmail.
Facebook@Habiba Mohammed.

Beenaf/beelurv👄

💖SAHRA💖Where stories live. Discover now