part 32

3.5K 171 14
                                    

💖SAHRA💖
  Hot Love💋

32.....

   Gyara zama abba yayi ya juyowa yana fuskantar aliyu yagyara murya yace "kana jina son?." Gyada kai yayi kamar wanda aka zaremai lakka  duk jikinsa yayi sanyi , cigaba abba yayi da cewa"kasaurareni snn kuma kayi hakuri da abinda zan fada maka son, kana ganin dai alinda 'yarinyar nan tashiga kuma duk a dalilinka take fama  da wnn ciwo, yanzu da'ace y'ar uwarka  baby ce ke cikin wnn hali nasan koyaya saika samo mata farin cikinta ka nemo mata abinda takeso..." Saurin katseshi aliyu yayi yace "abba!, Kadaina misalta wnn akan kanwata, nasan insha Allah, Allah bazai daura mata abinda yafi karfinta. i'tama da takeyi i'ta ta daurawa kanta ..kuma abinda yafi sauki shine kawai kukaita asibiti abata magani zata warke daga baya kuma sai asan abinyi!." Abba sake baki yayi yana kallon aliyu ganin yanda yadage yana magana rea a bac'e wanda hakan bai taba shiga tsakaninsu ba sai yanzu!." Mikewa aliyu yayi yace "abba nizan koma!." Daka mishi tsawa yayi yace "go back nd sit down.. Nonsense! Kawai. ni sa'ankane!?." Ransa ne yay mugun baci jikinsa har rawa ya soma idonsa yay jajawur yakoma yasauna yana dunkule hanunsa, ganin yanda yanayinsa yakoma yasa jikin abba yayi sanyi don bakaramin bacin rea bane zaisashi yin haka, kuma yasan ba kyautatawa cikin wnn lamari dafari anmishi aure badasonshi still yanzu asake mishi kuma wnn ma daya fito da bakinsa yace baya sonta, wani irin rayuwa zasu?.   Ajiyan zuciya abba ya sauke cikin sanyin murya yace "yakake so ayi yanzu son?." Daga jajayen idonsa yayi yace"Abba kawai akai asibiti subata magani daga baya sai asan abinyi. " zaro ido samha da uwarta sukaye ko wanne yana tunanin munafurcin da zasu kirkiro na kashe maganar zuwa asibiti, Kallon sa abba yayi yace "to kai bazaka i'ya dubata bane?." Girgiza kai yayi yace "abba eani ba likitan zuciya bane!." Gyada kai yayi yace "Alryt , za'a kaita asibitin kamar yadda kafada, ammafa za'a iya nemanka daga baya..zaka i'ya tafiya." Fasa ihu samha tayi tace "abba ni bawani asibiti daza'a kaini, shine maganin jinya ta ko yanzu yace yana sona zan samu lpy, plss abba kataimaka min."  Juyowa abba yayi yazare mata ido yace "nace kiyi mgn ne!?." Kif! taja bakinta tayi shiru kirjinta na bugawa a ranta tana cewa" taya haka tafaru?, abba yay mata haka?...meyake shirin faruwa ne?."  Take zufa yafara ketowa small mom tana tunanin kilan maganin ya karye, kwantar da samha tayi tace "kiyi shiru, karna karajin bakinki nan." Tsaki aliyu yayi cikin ransa yace "munafukai!." Yatashi yafita. tashi abba ma yayi  yace"inkun shiryawa zuwa asibitin kumin mgn inkuma bazakuje ba shknn." yafita batare daya kalli inda suke ba. Da i'do duka suka bishi baki a sake duk sun firfito da i'danuwansu gaje, Juyowa mom tayi ta kalli samha snn tahadiye wani abu mai daci tace "Samhatu!!! Abubuwa sunfara karewa!." I'tama kallonta tayi tace "meye abinyi mom..daduk alama maganin abba ya karye. Gaskiya musake salo!." Gyara zama mom tayi tajingina jikin bango tana nazari can kuma tataso ta zauna dakyau tace" gawata hanyar . abinda yafi komai yanzu shine, mutashi muce zamuji asibiti sai mukira doctor sageer yafada mana magungunan daya dace da irin ciwonki, sai mudawo gida muce masa ga drugs din da'aka baki..bayan  kamar kwana uku saiki fara samun sauki kiyi shiru da zancen son aliyu.. indan kika samu lpy saiki koma kamar da, kija kowa a jikinki daga nan saimu fara sabon eaki. wnn karon gurin boka zamuje..kuma kowa da kowa za'a had'a dashi cikin eakin, harda kuwa i'ta wnn mayyar tsuhuwar." Ajiyan zuciya samha ta sauke ta lumshe idonta ta bude murmushin mugunta dauke kan fuskarta tace "gaskiya mom kwakwalwarki na aiki." Tafawa suka suna dariya snn suka fara shirin tafiya asibiti. Suna gama shirinsu mom ta tarike samha suka fita, driver mom tama magana yafito da mota suka shiga yama motar wuta suka tafi. abba nadaga cikin balcony dinsa yana kallonsu sai kuma yaji duk bai kyauta ba , yarinya na ciwo akan dansa. ciro waya yayi yay dailing no din small mom bugu biyu ta daga murya a sanyaye tace "alhj dan Allah kayi hakuri da abinda yafaru, naga duk ranka ya baci." Jikinsa ne yadanyi sanyi yace "bkmai,,yanzu wani asibiti zakuje ganinnan zuwa." Dariricewa tayi tace "uh...am..kar..karka damu,,yanzu zamu dawo..baisai kazoba." "A'a kawai kifada min ganinan zuwa." Yafada yana fitowa yanufi parking lot. Zufane yashiga ketowa mom tace"gamu nanfa yanzu zamu dawo har doctor yarubuta mata drugs, zamu tsaya musai mata a hanya." "To shknn..saikun dawo." Yakatse wayar. Ajiyan zuciya ta sauke tana dafe kirjinta, wani babban pharmacy tagani tace driver ya tsaya dakanta tafi tasayo magun gunan tadawo suka koma gida. Aliyu yana fita dakin mami yawuce yafada mata duk abinda sukayi da abba ta girgiza kai tace "Allah ya kyauta.", part dinsa yaje yadauko uniform din sahra daga nan yaje driver ya maidasa. Suna zaune i'ta da hajja a falo yay sallama yashigo hajja tawatsa masa harara tace " daga gidan uban wa, wato kasamu nakwato ka shine kakemin rashin mutuncin da kaga dama kana fita bazaka sanar daniba...to wllh zankira muhammadu ince yazo yakwasheka kutafi koma mezai maka yamaka..kuma bazan bada wnn yarinyar ba." Takarashe maganar tana nuna inda sahra ke zaune. Murmushi yayi yadan shafa kansa a zuciyarsa yace "hajja dangerous!." Azahiri kuma yace "hajja uniform dinta na makaranta fa na dauko mata." Washe baki tayi tace"awo ae datun farko kasanar dani bazan maka surutu ba..ashe jikar tawa makaranta zata rinka zuwa?, kai amma naji dadi Allah yasanya alkhairi.. Kuma kikula sosea karki biye shashashun kawaye." Tajuyo tana kallon sahra, gyada kai tayi tace "to hajja." "Yawwa to,,yanzu yaushe zata fara zuwa?." Tadawo da dubanta kan aliyu,"gobe hajja,,,tun jiya yakamata tafara zuwa amma baisamuba  anjuma zasu je islamiya da baby , gobe kuma sai suje boko." Sosea taji dadi a ranta kamar tayi tsalle a hankali cikin sanyi murya tace mishi "ngde!." Gyda mata kai yayi yana murmushi yashige ciki bag din kayan na hanunsa. **Borno, duniya tayiwa momy dadi ba'abinda ta nema tarasa kudi yana balain shigo mata . tafita a harkan abba ko gaidashi batayi i'ya kaci kallon raini ne tsakaninsu idan yayo cefenen sa yakawo taita surutai tana magana"ita ba matsiya ciya bace dazataci irin wnn abincin yakwashe kayansa yafita dashi don bazata dafa ba. Hakan datake masa yasashi daina cefene, kullum takeaway yake yowa safe, rana, dare yaci abunsa hankali kwance tunda tilo 'yarsa tafita daga cikin matsala. Yau dasafe momy nazaune falo tabaza fruit a gabanta tanaci ta daura kafa day kan daya tana kallo aka turo kofar dakin aka shigo, washe baki tayi ganin safwan da feena sunyi wani irin fresh kana ganinsu kasan suna more rayuwarsu, sannu da zuwa tai musu suka zauna ta daibo musu drinks a fridge tashiga kitchen ta debo musu gasassun kaji a jiye musu gabansu. Kallon feena momy tarinka yi cike da fargaba saboda gaba daya alamun masu ciki ya bayyana a jikin ta, tashi tayi tama feena alama data biyota tashiga daki. Bayan kamar minti uku feena tace "Baby bari inshiga gurin momy sai mu wuce ko?." Gyada mata kai yayi tatashi yabugama bombum dinta daku tawuce tana dariya. A bedroom ta tarda momy sai zagaye take tana hada zuba, feena tana shigowa momy tarufe kofa taja hanunta suka tafi can kuriyar daki. "Ke kinsan meyake faruwa dake kuwa feena?, ciki nefa dake!." Gabanta ne ya yanke ya fad'a ta dafe kirji tace"ciki fa kika ce momy." Tafada tana yowa waje da i'do. "kwarei kuwa , ciki ne ga alama ya tabbata, har yaushe zaki sake kidau ciki kinsan ba aurene tsakaninku ba,,to wllh kiyi gaggawar zub dashi tunkafin yasani saboda nasan yana ganowa koroki zaiyi da abin kunyar ki." Hanu feena ta daura akai zata fara kuka wayarta tai ring safwan ne don haka kawai tafita suka tafi da cewa zasuyi waya da momy anjuma.

View wattpad @habiebahlurv.

Beenaf/beelurv👄

💖SAHRA💖Where stories live. Discover now