part 20

3.3K 223 11
                                    

💖SAHRA💖
   Hot love💋

20....

Abuja...
Suna fitowa daga falon yay saurin sakinta yayi gaba abunsa,  gurin ajiye motoci yanufa nan da nan securities suka bishi suka tsatsaya jikin motar suna jiran karaso wanshi. Juyawa yayi yaganta tsaye yay mata alama yazo ..tarinka takowa a hankali kamar wanda kwai yafashewa ciki . kafin takaraso yashiga mota yace idan ta karaso abude mata dayan site din tashiga. Bude mata kofa sukayi tashiga bayan ta karaso kanta kasa tashiga zuciyanta sai disco yakeyi. ko inda take bai kallama driver ya tada motan suka fice daga get din gidan. A bakin wani babban Kantii motocinsu  sukayi parking, bude musu kofa akayi suka fito aliyu yakama hanun ganin irin dari2 datake kar tabashi kunya.   dakanshi yarinka jidar mata kayan da duk yaga ya burgeshi don yasan ba i'ya zaba zatayi ba..kama daga kan kayan sawa su inners necklace , lotions , performs kayan makeup shoes nd bags, sleeping dress.. haka kamar hauka  guards dinsa suka rinka fidda kaya har saida yacika musu mota daya. I'tadai haka kamar jela tana binshi duk yadda yayi tana ganin uban kayan dayake jida.  Kudi mai uban yawa  aka biyi suka shiga mota suka tafi, a hanya suka tsaya wani babban super market  yashiga yasayo su ice cream fruit dadai kayan ci  guard dinsa ya karba yasa a booth suka tafi. Suna i'sa gida yafito yay gaba abinshi  kai tsaye bathroom yashiga yayo wanka yafito daure da towel,, Shirya yayi cikin three quarter fari da amless fara yayi kyau sosea     kwantaccen gashin  hanun sa da kafarshi sunfita sun karawa jikinsa kyau. Hanunshi rike da laptop yafito falo ya ganta zaune  ta kurawa tvn dake aiki ido dagani hankalinta baya jikinta. ..zama yiya kujeran dake nesa da nata yace "kije kiyi wanka." Yay maganar batare da ya kalleta ba, tashi tayi sumi2 tashiga bedroom.  Ajiyan zuciya ya sauke yabi hanyar data bi da i'do ,,,waya ya daga yakira baby takawo  musu lunch don baya kaunar yaga samha a halin yanzu,,,, tabbas kuma yasan zasu hadu a gurin lunch. Few minutes baby ta danna musu bell hanunta rike da babban kwando, budewa yayi ya sakar mata murmushi yabata hanyar ..girgiza kai tayi tace "aa yayana, nasan yanzu kuna shan love ne bazan zo in takuraku ba." Wara idonsa yayi yace "uhm!..bakida kunya ko?." Mika mishi basket din tayi tana murmushi tajuya tatafi. rufe kofar yayi shima yana murmushi ya ajiye abinci yaci gaba da danna laptop . Tsaye tayi tsakiyar dakin bayan tafito daga wanka ,bata dawani kaya a dakin sai rigan data cire...tana cikin wnn tunani aka turo kafar dakin aka shigo .  sauke kanta kasa tayi data ganshi ya karaso ya ajiye doguwar rigar  hanunshi da sabbi pant da bresia yafita. Diban kayan tayi ta koma bayi tasaka snn tafito, turarukan dake gaban mirror ta dauki daya ta fesa tadawo bakin gado ta zauna.  Kara shigowa yayi hanun sa rike da leda dayan kuma rike da plet din abinci, jayo mini centre table yayi ya ajiye mata abincin  da ledan icecream dasu fruit yace " ki ajiye sauran a fridge inkin gama, plet din kuma kifito dashi kitchen. " "to" tace cikin sanyi murya. Bayan tagama ci tafita falo hanunta rike da plet din abinci da bataci sosea ba saboda wancan abubuwa dataci. Satan kallon shi tayi taga baya kallonta tace "a i'na ...kitchen yake.." Da yatsansa yanuna mata hanyar batareda ya kalleta ba, Wucewa tayi tabi hanyar daya nuna mata. Da dare ma  basuje dinner ba baby takawo musu abinci sukaci nan. Shi yafara yin wanka yashirya cikin kayan baccinsa ya dauko bargonsa yazo ya kwanta falo,,,i'tama  wankan tayi tashirya  cikin kayan baccinta pink colour riga da wando mai santsi...kashe wutan dakin tayi ta kwanta ta rufe jikinta da bargo bata jimaba bacci ya dauke ta. Tura kofar dakin yayi a hankali yashiga ya ganta tsaye gaban mirror daure da towel iyaka cinya , karasawa yayi ya riko waist dinta ta baya yadaura habarsa a shoulder dinta yana shinshinan wuyanta. Juyowa tayi tana murmushi ta hade fuskansu guri daya tana mishi wani irin kallo mai rikitarwa,, Yawo yafara da hanun shi  bayanta yana shafa dukkanin jikinta yana lashe mata fuska, harshensa ta kamo tahade bakinsu guri daya tana wani irin shocking kamar tasamu alawa ad d sme time tana yawo da hanunta  a gabanshi da tuntuni tagama mikewa. Tabaya ya zame  mata towel  yarike bombum dinta da hanu biyu yajata suka fada kan gado yafara kunna mata duk wasu channels na jikinta.. Shocking din boos dinta yake sosea tana kara turo masa su yana kara cafkewa, kasa yayi da hanunshi yana wasa da each every part of na gurin  . yafi minti talatin yana wasa da i'ta at last ya cire boxer din jikinsa ya mika mata joystick dinshi tafara  shocking yana zuba mata sumbatu.
zabura Aliyu yayi ya farka yana hada zufa , dasauri yatashi yana rike gaban jallaniyarsa da manhood dinsa ya mike yay fridge din dake falo yadauki ruwa mai sanyin gaske ya tullule a kansa yana sauke numfashi.

If u enjoy dis page guyz I wnna see more comments.

View wattpad @habiebahlurv

Beenaf/beeluv👄

💖SAHRA💖Where stories live. Discover now