part 26

3.3K 200 0
                                    

💖SAHRA💖
   Hot Love💋

26....

Wani gumi yaji yana tsatsafowa daga jikinshi tsabar tashin hankali don ko numfashi batayi ga jikinta gaba daya yagama sakewa, small mom ya hango nesa dasu kamar tana duba wani abu ya kwalla mata kira  tazo a gigice data hango samha yashe jikinsa . wani uban kara ta kwalla lakacin data karaso gurin  dayaja  hankalin dukkan mutanen gidan , vikin karamin lokaci gurin yacika da securities sai fasa ihu small mom take tana cewa"nashiga uku ni hawwau meyasa meki samha?,,,aliyu mai kamata nashiga uku zai kashemin 'ya." Ran mami yabaci sosea jin abinda take fada amma bata nunaba tace aliyu yasata mota sukaita asibiti. Ciccibanta yayi yasata mota duka da mami da small mom din suka tafi sai mota biyu na sojoji. Jikin sahra yayi balain sanyi sosea idonta yatara kwalla kamar zatayi kuka tacewa baby "sis meyasa meta?." Daga kafada tayi tace "ni bansani ba!." Takama hanunta suka shiga falon. A asibiti kuwa doctor yayi kusan awa uku kan samha kafin yafito yana sharce gumin daya gama wankesa, da gudu small mom tanufushi tana rusa uban kuka saida tazo dab dashi ta kashe mishi ido daya  taci gaba da kukanta tana tambayarshi halin da 'yarta take  cikin . wani abu daya rike masa makogaro ya hadiye ya kalli aliyu yace "sir inba damuwa mushiga ciki nai maka bayani." Dan yamutsa fuska yayi yace "its okey here." Gyara tsayuwa doctor yayi yadan saci kallon small mom yaga tayi tsim! Tana sauraron abinda zai fada yayi gyaran murya ce" tohm alhmdllh a yanzu munsamu numfashinta ya dawo , amma  tana cikin matsaninciyar damuwa dalilin hakan yasa takamu da ciwon zuciya mafi harsari wanda duk sanda takara shiga damuwa zaikara tashi ...kuma zata..i'ya rasa ranta!." Wani wawan kara small mom tafasa tayi baya luu zata fadi yayi dai2 da isowan abba yariketa tafada jikinsa . a sume yadagota ya kinkimeta yashiga da i'ta dakin da'ake kwantar da marasa lpy doctor yabi bayansu don dubata.  Daga aliyu har mami abun yatsaya musu rae kowa da irin tunanin dayake sukaga abba yafito yace sushiga ciki...jiki a sanyaje sukabi bayansa suka shiga. Ga gadon small mom gana samha mom ta farfado sai hauka take zubawa yarta zata muta sun sawa yarta damuwa zasukashe mata 'ya .. wanna surutun da mom keyine   yakusa sa samha dake kwance ga drip a hannunta  fashewa da dariya ,,,a hankali tafara bude idonta data maidasu alaman sun mata nauyi tabude tana karema dakin kallo. I'donta ne ya sauka akan aliyu ta fashe da kuka tana kiran sunansa a hankali tana rike zuciyarta. Cikin damuwa abba yataso yarike ta yana mata sannu, juyowa yayi ya zabgama aliyu daya kame gurin daya harara yace "come forward nonsense!.. Kanaji tana karan sunanka!.." Ran aliyu yabaci sosea abba yakirashi da nonsense saboda wnn jakkar,, fuska a matukar hade yakarasa bakin gadon yatsaya yana zabga mata harara batare da kowa yakulaba. Kara fashewa tayi da kuka tana fixgar numfashinta tana cewa "aliyu" dakyar kamar numfashin zai dauke,,ganin haka yasa small mom saukowa daga gadonta tana kara rushewa dawani kukan tayo gurin su. Tafowa mami tayi tareketa tana lallashinta...zaunarta mami tayi itama ta zauna abba ya kalla aliyu yace shima "ya zauna". kujeran dake gefensa yaja ya zauna k'asan zuciyarsa kamar wanda ake hurawa wuta, yaji matukar haushin maganar da abba yace masa saboda i'ta. Shuru gurin yayi sai numfashin samha dake dan fixga yana fita da dan karfi2 , dakyar abba ya lallasheta ta saita natsuwarta ya juyo ya kalli aliyu ba'alamun wasa yace"i'naso kafadamin duk abinda yafaru daga faduwanta a gida har abinda doctor yafada muku.. kuma don't hide any single word to me.." sauke kai kasa yayi yafara fadawa abba bai boye masa komai ba. Sosea abba yafusata yagama hangula yace "kai a matsayinka na mai hankali kayi dai2 kenan hakan dakayi?, idan baka sonta saika fada mata ta wnn hanyar?, kakauta kuma kabani mamaki . inda mutunci da kara bai kamata kayi hakaba.. na dauki samha kamar yarda na haifane. kamar yadda idan anyiwa baby haka bazanji dadi ba hakama i'ta.." Tari samha ta sarke dashi numfashin ta yafara gudu idonta suka fara kafewa dai2 nn doctor tashigo duk yace sufita daga dakin. Jikin kowa a sanyeye banda mom daketa zunduba ihu tana cewa"soyayya zata kashe mata 'ya Allah wadaran soyayya irin haka.." dakyar abba yashawo kanta tai shiru sai ajiyan zuciya datake saukewa. Suna fita ta saita kanta tatashi zaune tacewa doctor "ka tabbatar ka daga musu hankali sosea, kadafa musu cewa lallai idan bansamu abinda nake soba zan mutu..hope u get right!?." Gyada kai yayi yace "ki tabbatar kin turomin sauran kudina kina komawa gida ." harara ta zabga masa tace "kaine matsiyaci wllh..mu a gidan arziki muke...dalla malam yimun alluran bacci." Alluran bacci ya zurkula mata yafita yace masu tasamu bacci ba bukatar kowa yashiga. Hankalin aliyu gaba daya yagama tafiya gida, soyake kawai yaganta yaga halin da take ciki,  har laasar bata tashiba gashi abba yace kar yaje ko'ina harsai tatashi in bata bukatar komai a gurinsa sai yatafi...sosea abun yakona masa rea haka yarinka ji kamar yaje ya daddalla mata mari. Sai kusan magrib tatashi nan ma da sunan aliyu radau bakinta  , kawo matashi gabanta abba yayi ya rinka rarrashinta yana cewa "ki kwantar da hankalimki daughter ki natsu idan Allah yabaki lpy muka koma gida zansan abin yi.." Ajiyan zuciya mai nauyi ta sauke sai taji hankalinta yadan kwanta tunda har abba yayi magana laillai tasan hakarta zata cimma ruwa. Sai kusan karfe tara sanna yasamu ya zame daga asibitin hakan ma baason samha ba, don i'ta a sonta kwana zasuyi tare dashi. Ko parking driver bai gamaba yabude kofa yafito baima bari guard sun bude masa ba, bude kofar falon yayi ya shiga amma bata nan don haka kaitsaye yabude bedroom yashiga ya hango ta rakube can kuriyar gado idonta a cike da hawaye tab. Dasauri  yakarasa yahaye kan gadon ya rungumota jikinshi duka sukaji wani irin shock tareda jin bugawar zuciya ko wannensu ya karu. Luf tayi ajikinsa sai kawai taji hawaye na sauko mata daga ido, a hankali yakejin shashshek'ar kukanta yadagota a sanyaye cikin wani kasalallen yanayi yana kallon kwayar idonta,,, d'ago habarta yayi yahade bakinsu guri daya yana kissing ya lumshe idonsa. bata hanashiba i'tama sai idonta data lumshe tana sauke ajiyan zuciya. A hankali salon nashi yafara sauyawa  don duk jiyake yana tsananin bukatarta wanda hakan bai taba faruwa dashiba , hanun sa yafara yawo dashi bayanta yana unzipping riganta  a hankali yanaci gaba da kissing dinta... Jin yana kokarin balle mata bra yasa ta rike hanunshi tazame bakinta dakyar tafashe da kuka. Tallabota yayi tafado jikinshi yana shafa bayanta a hankali alamar rarrashin , haka yakwanta still tana jikinsa sai numfashin yake fiddawa a haka bacci ya daukesa.

_🤸🏻‍♀bansan ta'ina zan faraba masoyan buk dnn , bansan kalan godiyan dazan makuba especially groups din danake ciki ..a gaskiya ina matukar jin dadin yanda kuke nunawa akan buk dnn ..ngde sosea ina maku fatan alkhaira masoyana a duk inda kuke ._

Ooo wai ace duk masu karanta buk dnn fan's din samha biyu kawai naji🤔,,ina zakikai bakin jini samhatu ?🤣 gaskiya da sake yakamata fans din samha kufito Ku nuna mata gatanta🤪.

View wattpad @habiebahlurv.

Beenaf/beelurv👄

💖SAHRA💖Where stories live. Discover now