GAMON JINI 97

198 14 0
                                    

❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽
                   *GAMON JINI*
❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽

         By miss_marriam⚜
Dedicated to *phaty danlawan*

🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION

9⃣7⃣

Komawa yayi dakin ya tarar har yanxu bata fito ba,qofar bandakin yaje yace mata

"Ga hijabin na dauko miki"

Dan bude kofar tayi kadan daga ita sai towel dinshi,yana gani ta bude ya tura qofar yadda zata bude gaba daya,cikin toilet din ya shiga ta fara neman kayan da ta cire ta rufe jikinta,daukota ya qara yi ya fito da ita

"Dn Allah ka sauke ni"

"Sai kince kina sona"

Bata san sanda tace "chab"

Zaro ido yayi "chab kikace ma,bakya sona ne??"

Rasa abinda zata ce mai tayi

"Ni dai ka sauke ni in koma daki"

"Kin manta yau anan zaki wuni kenan"

"Dn Allah kayi haquri"

"Toh sai kinmin kiss"

Kallonshi ta qara yi bata ce komai ba yace

"Har yanxu kunyar tana nan ko?? Taimaka min yau na raba ki da ita"  ita dai haquri take bashi,jin magiyar da take yasa ya sauke ta,hijabin ta karba ta saka ta dauki hanyar qofa zata fita yace

"Yau ai ba inda zaki sai kince kina sona kuma kin min kiss,shine bellyn ki a dakin nan"

Bata kula shi ba ta qrasa bakin qofar ta murda yana kallonta taji a rufe kuma ba key a jiki,rasa yadda zatayi tai,tasan tana sonshi irin son da bashi taiwa mubarakh ba amma baxa ta iya cewa tana sonshi ba,kuma ma hadda kiss,acikin tunanin tajishi a bayanta,hannunta ya riqo ya dawo da ita kan gadonshi ya zaunar da ita,kusa da ita ya zauna ta matsa,shima ya matsa ta qara matsawa,har suka zo qarshen gadon inda in ta matsa qasa zatai,kahan yasa ta haqura bata qara matsawa ba,a yadda take xaunen ya rungumeta a hankali ya para qoqarin kwantar da ita tace mai

"Stop" bai ji taba sai da ya kwantar da ita kan gadon ta qara cemai

"Stop i said"

"Shh,me nayi miki??"

"Ka kyaleni in tafi daki plss"

"Nanma ai daki ne baby,dakin da zaki samu lada ma"

Bude baki ta qara yi zatai magana taji bakinshi cikin nata,liqis tayi don bata da wani abu da zata iya yi a hankali ya fara raba ta da hijabin dake jikinta,gashi dga ita sai towel,jin haka yasa ta saki kuka,yana jin hawayenta ya daga ta,ai da sauri ta tashi tana ci gaba da kukan ta,zuwa yayi inda take yayi hugging dinta,

"Am sorry baby,muje in raka ki dakin"

"Ka kyaleni zan tafi ni kadai" qin sakinta yayi suka fito tare yana riqe da hannunta har suka shigo dakin,mommah ce tare da ummanta a parlon suna hira,ai tana ganinsu da gudu ta kwace hannunta ta tafi daki tana turo baki,kasancewar hijabin jikinta har qasa ne yasa basu gane bata da kaya ba,abdul kuma sosa keya ya fara ganin mummy a wajen juyawa yai zai fita mommah tace

"Zo nan"

Juyowa yayi kanshi a qasa yaxo kusa da ita ya zauna a qasa

Wajen da mummyn take ya kalla

"Ina kwana mummy"

"Lapiya lau" ta fada tana murmushi

"daga ina kuke??" Ya jiyo muryar mommah akanshi

"Uhmm uhmm" ya kasa magana

"Tambayar ka nake daga ina??"

"Ba ko ina"

"Kamar ya ba ko ina,ku shigo yanxu"

"Muna wajene can...." Ya kasa qarasawa

"Toh koma ina kukaje kar ka qara daukar min 'ya ka fita da ita bada ixini ba,saboda ka zama mara kunya,tunda akai bikin mubarakh baka qara xuwa office ba kullum kana zaune a gida,to ina sane dakai,to kar na qara ji"

"In shaa Allah zan koma nxt wk"

"Taci abinci??"

Gyada kai yayi kawai,"kai fa??"

"Nima naci"

"Toh tashi ka bani waje,na fada wa daddynka yai saurin kai maka matarka kafin ka fara binta dakinta kana kwana muna zaune anan" ta fada cikin sigar zolaya,shima murmushi yayi ya tashi ya fita.

Tana shiga dakin kifewa tayi akan gado,tana tunanin abinda yaa abdoul din yai mata,a lokaci daya kuma ga kunyar su mommah sun ganta ta dawo daga wajenshitashi tayi kawai ta dauko kaya ta saka,bata gama sa kayan ba rukhy ta dawo dga skuul,sallama tayi a dakin tana

"Sisi kina ina ne??"

"Yan makaranta an dawo"

"Kema kin kusa zama 'yar makarantar ai"

Dariya sukayi rukhy ta shiga toilet yin wanka,inda ita kuma fadeelah kunya ta hanata fita ta nemi gado ta kwanta.

Marriam mayshanu 👌🏻

GAMON JINIWhere stories live. Discover now