GAMON JINI 10 to 15

232 9 0
                                    

❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽 *GAMON JINI*💃🏽❤💃🏽
❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽

By miss_marriam⚜

Dedicated to *phaty danlawan*

🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION

1⃣0⃣ to 1⃣5⃣

*W*ashegari da sape Abdul ne da mubarakh suka pito cikin Shigar tapiya office.

Part din mommah suka Shiga suka Tarar sai rukhy kadai domin mommah bata pito ba kasancewar yau ba itace a dakin maigidan ba yasa bata tashi tayi breakfast ba.

Dining suka nupa suka samu tea,Irish potato chips da kuma fried egg,suka zauna.

Mubarakh ne ya zuba duk abnda ya gani a wajen amma Abdul tea kawai yasha da chips din kasancewan shi bai piya cin kwai ba.

A nutse suka gama cin abincin suka tashi suka pito.

Parking lot suka je suka hau mota daya, Abdul ne ke driving sai mubarakh a gepenshi.

Tada mortar yayi ya bar harabar gidan.

Tapiya sukeyi ba Wanda yake cewa wani komai har suka iso ta wajen skuul din su faddelah.
Kowa tunaninshi daban gameda hanyar,Abdul ne yake tuna yarinyar da kusan kullum ya kasa gane dalilin dayasa ya kasa mantawa da fuskarta,Inda shi kuma mubarakh yana tunanin zai iya ganin fadeelah tnda yasan hanyar wucewarta CE.

A haka dai suka qarasa office din kowa da abinda yake saqawa a ranshi.

Office din Abdul sukai dkansu,Abdul yahau aiki Inda shi kuma mubarakh jiran daddy yake ya qaraso saboda shirye shiryen tapiyarahi abuja next WK.

Tunanin fadeelah yake yi,abinda yake ji game da ita *GAMON JINI* ne saboda yadda yakejinta a yanxu har cikin jini da duk gangar jikinsa ya ke jin qaunar ta.

Yana zaune a kan sofa yajiyo Qarar wayarshi
Dubawa yayi yaga dad ne.

Daga wayan yayi sannan ya miqe ya pita zuwa office din dad din.

Da sallama ya shiga ya sameshi yana duba wasu takardu

Kujerun dake gaban table din ya nema ya zauna

"Barka da safiya yaya"

"Barkanmu,kana lpy"

"Lapiya lau" mubarakh ya amsa

Gyaran murya dad yayi sannan ya para masa bayanin yadda aikin kampanin zai kasance,Dalla Dalla sukai bayanin komai sannan ya dauki takardun ya bashi.

Har ya mike zai pita dad yai kiranshi ya dawo ya zauna

"Mubarakh ya batun iyali kuma??"

sunkuyar da kai yayi ya para susar qeya sannan yace

"Inshaa Allahu an kusa samu"

"Toh toh,masha Allah ai ya kamata dai saboda zaman kai kadai a garin ba dadi"

"Toh yaya" yace sannan ya miqe ya pita daga office din

Office din Abdul ya koma yana qarasa duba takardun da aka bashi.

Shiga yayi da sallama amma sai yaji ba'a amsa ba,ya dago kanshi domin ganin ko ba kowa a ciki amma kuma yaga Abdul zaune da alama tunani yake

Gaban table din ya qarasa ya buga shi da karpi sannan Abdul ya Dan purgita ya kalle shi

GAMON JINIWhere stories live. Discover now