KHAIRAT -16

3.1K 357 19
                                    

Khairat dake nake magana kin ki ban amsa, ko wani kike so ne ba ni ba , in har kin fara soyyaya da wani wlh ni mai rabuwa dake ne dan bazan auri wacce bata sona ba ban son one sided love ama ki sani ko da na rabu dake bazan daina sonki ba har sai randa na daina numfashi a doron kasar nan...

Ina jin amsarki ki fadamin dalilin da kika ce kin fasa aure na bakya sona

Tama rasa mai zata ce mai , budar bakinta sai cewa tayi babu ,I was just kidding you...( bara tayi using idea dausyas)

What

Kalle ni da na fara zuwa wurinki na miki kama da wanda yazo wasa dake ko mai  (dole ya nuna wa khairat ranshi ya baci in ba haka ba sai ta kara haka ko kuma ta raina shi bazai bari son da yake mata ya hana shi nuna mata in tayi kuskure ba dan anan bata da gaskiya )  abinda ya yake tuna ni kenan a zuciyar shi.
Mikewa yayi yace tunda baki da abinda zaki fadamin ni zan tafi duk randa kika shirya fadamin  kya ne me ni.

Har ya kai bakin kofa tace dan allah kar ka tafi , in tsaya in miki mai , ko juyowa baiyi ba yace ina jin ki , ban San ta inda zan fara yi ma bayani ba ,ki fara ta inda kike ya miki, kayi hakuri ka dawo ka zauna , khairat in za kiyi magana ina jin ki ...

Ba abunda nayi tunani sai yanda akecewa sojoji mugaye ne ga shaye shaye ga dukan matan su ga ga..
Hmm ina jin ki ya kikayi shiru , ga bin mata da suke ni kuma gaskiya ina tsorace wa kaina fada wa irin wanan rayuwar shiyasa nace na fasa auren ka ba wai dan ban son ka a'a sai dan ina nemar wa kaina farinciki da kwanciyar hankali a gidan aure na, bazan so inyi irin rayuwar da mijina kullum zai shigo min abige ba ko kuma yana duka na kuma ni ina nemar wa yayana ubana nagari wanda zasuyi alfahari da shi... a nan ya jiyo yacr is dz the reason why you said you won't marry me, well kinyi  gaskiya ko wacce mace ya kamata tayi tunanin irin mijin da zata aura , khairat ina so ki dago idonki ki kalle ne na miki kama da mashayi ko mai bin mata , kanta ta girgiza tace a'a , kar kiyi saurin cewa a'a saboda bata ido ake gane wa dan haka ina so kije kiyi bincike mai kyau a kaina duk abinda kika gano akaina sai kiyi tunanin in zaki iya zama dani a yanda nake ama ina so ki sani kafin ki yanke hukunci ni mai sonki ne mai son ganin ki a cikin farinciki kullum ko baki aure ni ba allah ya zaba miki inda farin cikin ki da kwanciyar hankali ki yake inda yafiye miki alkairi wanda ba ni ba...

Na bar ki lfy khairat and whenever you need me just call and I will always be there even as a friend 🙁🙁

Motar ya shigo ya kira nabila data fito su wuce , nabila na sauko wa falo ta tadda khairat a zauna da hawaye a idonta, subhanallah mai ya faru, yaya ne ya bata miki rai, shiru tai bata ce mata komai, kiyi hakuri kin ji ni na baki hakuri a maimakon yaya na , duk maganar da ta Ke khairat bata dago ido ta kalle ta ba , zamu wuce sai wani zuwan kiyi hakuri dan allah, allah ya kiyaye hanya kurum tace mata..

A motar kwa nabila taga mubrak ko murmushi baya yi , rana shiga ya tada motar a bakin ya tsaya naga ya ba malam hamisu ya ce aba ma khairat, toh...

Har suka bar garin kd mubrak baice komai ba Kuma ita ma nabila bata tambaye shi ba , sai dai can tace Bros waz wrong you know you can always talk to me, nothing babu mai kika gani , Bros I know wen u are sad and I  now wen u are happy bada wanan fuskar ka shiga kd ba da zamu zo kana cikin farinciki zaka ga abin kaunar ka but now just look at the reaction on your face and even khairat was crying lokacin da zamu bar gidan maiya faru...

Bila I just told you nothing she just sacrificed her happiness saboda tana tsoron gaba she's afraid to face the future just because sai kuma yayi shiru , because of wat, saboda wai ni soja ne , and so wat does dat have to do with her ko tana tsoron yanda ake tura ko aiki ko daji ko fi shekara is dat wat she's afraid of...

KHAIRAT Where stories live. Discover now