KHAIRAT -2

6.7K 224 4
                                    

                           

Tana kan hanyar ta zuwa kd sai tina nin mubarak take kamar yanda yace sunan tabas ya burge ta irin mijin da take so ne dogo huge mai budeden kirji.....

Sai kwa zuciyar ta tace mata khairat ke da ba kya son shi mai na tina nin shi bayan kin manta abunda ya faru a baya......

Har suka isa kd ta sauka a kawo ta tsayar da mai keke napep zuwa unguwar dosa.....

Da ihu ta shigo gidan tana nussy nussy usman taji shiru sai mama daka kitchen ke cewa allah ya dawo dake ko zaki toshe mana kunne....mama oyyoyo

Ina wuni ya aiki ta amsa da lfy ya karatu..
Mama ina su nusaiba naji gidan shiru sun tafi islamiya kije kema ki huta ga abinci an gama....

Baba kwa tace ya fita wurin aiki bai dawo ba toh allah ya dawo dashi lfy...
Ta wuce sama dan ta yi sallah, ta idar tana zaune hajiya mama ta shigo dakin yan makaranta ya gajiyar hanya alhmadulillah mama.....

Labari sukayi na ya da uwarta mama ta tashi ta fito ita kwa dama a gajiye take sai ta hai gadonta ta kwanta kafin nusaiba ba ta dawo dan gidan bai mata dadi in bata nan mutumiyar fadar ta barci mai nauyi ya dauke ta....

Bayan hour 2 sai ga nusaiba ta shigo daki ta hau kan khairat tana tsalle take khairiya khairat ki tashi mtsew wlh ba kiyi ba ina cikin barci mai dadi kika tashe ni

Haba yaya bazan yi murna ba kin dawo yanzu dai mai labari hmmn ai kwa akwai labari ama tunda kika min irin wanan tashin bazan fada miki ba haba khairat toh bara nayi sallah kafin nan killa na chanja ra'ayi sai na fada miki....
Tana idar da sallar ta wuce fallon baban su dan tana sallah taji shigowar motar sa da sallama ta shiga ta tsugunna a gaban sa ina wuni baba da murmushin ya amsa lafiya khairat kin dawo ya makaranta da karatu alhmadulillah baba ya aiki yace mun gode allah.......

Sadiq ya shigo da salamar sa suka amsa shi ta juyo ya ina wuni ya amsa lafiya sabida shi irin mutanen nan da basa sun raini kuma yasan halin khairat ba wanda ta bari a gidan shiyasa shi cin fuska shi a dole yaya babba....

Ta mike ta wuce dinsu ita da nusaiba tana shigowa suka hau hiran yaushe gamo anan take bata labarin mubarak  tace yaya mai yasa baza ki saurare shi ba bayan ya fada wa siyama da aure yake son ki tsaki tayi tace wlh ke kinsan ra'ayi na maza basa gaba na toh in maza basa gabanki mace zaki aura.....

Nan fa ta fara mata fada baki da hankali allah ne bai kawo min mijin auren ba ko kuma allah ya kawo su kina kurar su a inji mama wanda ta dade a bakin kofa tana jin hirar yayanta......

Uwata in baki tsayar da miji ba yanzu sai yaushe kinsan dai shekarun ki kara girma kike ko so kike nusaiba tayi aure ta bar ki a gidan nan? Khairat wacce ta fara kuka ni kun kasa ganewa ni ba korar su nakeba basu min bane basu miki bayan ba wanda kika ba lokacin kulla ki......

Yanzu dai wanan da kika samu ki bashi chance ki gani in har dan kirki ne ya turo iyayensa in dagaske yake mikewa ta yi ni dai kun gaji da ni a gidan nan nusaiba da ba abunda take tun dazun sai dariya take ki shiga hankalin ni sa'ar ki ce ......

Bayan kwana biyu da maganar su da mama tana zaune sai wayarta tasoma ringing tana dubawa taga bata san number dan haka ta kyale.....

Fone dinta bai daina ringing ba dan haka sai ta daga wayar hello, sarauniyar mata hasken idaniya ta farin cikin zuciya ta...kai malam ya ishe ka haka kayi na kudin ka wake magana ka bude baki sai surutu kake a inda ba ama san kanayi ba, karki damu wanan ba matsala bace kin kusa ki san ina yi sunana Muhammad umar wanda kika fi sani da mubarak....

Shiru yaji inda zai duba wayar shi ashe khairat ta dade da kashe wayar ta dan ita duk surutun t a in bata san ka ba toh bata yi da kai, sai magana take ita kadai wato siyama ta bashi number na allah ya kaimu gobe in na koma zata sani.. .

Khairat a nata tina nin ta number kurum siyama ta bashi bata san harta address din gidan su ta bada ba dan mubarak dagaske yake ba wasa yazo ba kuma ya lura in ya biye ta khairat ba abunda zai samu....

Washegari sanda ta bar gida dan ta koma skul shi kuma yana iso wa gidan su...

Ku min hakuri sai shapi na gaba zaku je mai mubarak yake tafe dashi
Ko ya zai kari ni rema kay nawa dai kallo ne🖎🖎

KHAIRAT Where stories live. Discover now