KHAIRAT -10

3.3K 269 19
                                    

                              

Sai sauri yake ya gama formalities din da yake ya wuce gida dan a gajiye yake , dan ma an basu 5 working days su huta , captain bashir ne ya shigo , maza am happy for you the mission was successful, kai dai bari , yana ga duk ka rame ka yi baki,

kaji ka dani fari ne, rama ai dole tunda ba gida nake ba ina dajin da ban san ko zamu fito da ranmu ba ko gawar mu za a kawo muku , haba ai oga safwan yayi trusting dinka shiyasa yace kai zakayi leading,.

Yanzu ma so nake in gama da aikin cike formalities din nan in wuce ,ya naga fuskar ka da damuwa, wacce irin damuwa gajiya ce,mubarak kenan, ka kiyaye ni da kira na mubarak a office.

Hahahah captain sai yaushe kenan, next week insha allah...

Tun a kan hanya ya kira junior  (cook dinshi) na dawo kana ina cox am hungry, sir sannu da dawowa gani nan zuwa .

Yana shiga daki gado ya fara fadawa aww no place like home sai da ya huta na wurin 15 minutes sanan ya mike ya shiga toilet ya kunna ma kanshi shower , alwala yayi da yake la'asar tayi masallacin da suke sallah nan ya je yabi jam'i  bayan an iddar sai da ya tsaya sukayi hira da colleagues dinshi sanan ya dawo gida.

Junior so kake in mutu ne yau , oga sorry yanzu zanyi arranging abinci a dining area, kujerar dining yaja ya zauna yana jiran junior, oga bansan yau zaka dawo bane shiyasa, ba matsala mai ka dafa, ur favourite tuwon shinkafa da egusi , kar kasan kwa shi nake sha'awar ci kenan, mai za'a ma da daddare , barshi kawai wannan ma ya isa, kayi yaron nan yazo ya gyara gidan everywhere is too dirty wato tun da na tafi baizo ya gyara gidan ba bayan yasan banso inga gidan nan ya nuna alamar ba mutum aciki, toh oga zan kira sai da safe , allah ya kaimu

Sai da yaci tuwo ya koshi , falo ya koma ya zauna kan carpet dan bai so barci ya dauke shi dan magrib ya kusa , tv ya kunna yana kallon news ba dan yana so ba

Bayan ya fita sallar magrib bai dawo gida ba sai bayan sallar issha . Yana shigowa ya tina bai kunna wayar shi, dama bai tafi da wayar ba dan in zasuyi tafiya da walking talkie suke amfani saboda rashin signal, yana kunna wayar hajiya ya fara kira , uwar gida sarautar mata kin wuni lfy , alhamdulillahi mubarak kullum sai nayi tunanin ka a dajin da baka da gata, yaushe ka dawo, dazun muka dawo yanzu nace bara na kira ku , tunda kinji murya ta bara na kira su umma sai anjima...

Kafin tace wani abu ya katse wayar dan yasan hajiya da surutu...
Suran mutanen gida ya kira suka gaisa duk suna murnar allah ya dawo dashi lfy..

Katsina....

Rukks har ta saba da katsina , mommy kuma na kokarin taga ta cigaba da business dinta ko dan su samu na cin abinci da sauran bukatun su na yau da kullum.

Ăkwai kayan da za'a aiko min sun kusa isowa yanzu akwai shop din da nake so nayi haya a wani plaza , mommy sure say zaki samu masu siya, wanan wacce irin magana ce, no katsina is so local for my liking , mahaifar kice dai,

yau ki shirya zamu je chan gidan ku tunda muka zo bamu je mun gaisa ba, wanne gida kuma mommy mutanen da suka ki mu kike so muje wurin su , dangin mahaifin ki ne dai ba ki da wanda suka fisu , mommy gaki ai ni ke kadai ga reni, gaskiya ni dai bazan je ba , abinda na fada shine karshe baki da choice en yhu will be nyc , me been nice depend on them....

Koma ki chanja wanan kayan , kai mommy tunda muka dawo katsina kika chanja min kamar ba mommy na ba , abinda nake so ki gane we are in the north ur dressing matters, yanzu wanne kaya zan sa , atampa mana , no way mom, sai dai in sa abaya , kiyi sauri ina jiran ki

Ko minutes 10 bata yi ba sai gata ta fito , mommy ce tayi driving dinsu har zuwa family house din baban rukks, a harabar gidan sukayi parking...

Remember i said be nice.....

A nan zan tsaya sorry for the short chapter but yhu guys are not appreciating my efforts....

I need more Votes
Will continue the novel when i have enough votes and comments
  
Ghost readers 🛇❌✖❎       

                                          Rema kay💋

KHAIRAT Where stories live. Discover now