KHAIRAT -1

15.9K 492 18
                                    

Baza kiyi sauri ba sai mun makara zuwa lectures kullum mu kenan a haka.....gani nan kiyi hakuri saura min lipstick.

Bayan lectures din hour 2 sai ga khairat da siyama kawarta sun fito daga theatre hall suna tafe suna hira. Chan siyama tace ga mutumin ki fa na jiya fa khairat ta juya ta kalle shi tayi tsaki suka cigaba da tafiya kyalle shi irin mazan nan ne da sunzo masters a dolle sai sun sami yarinyar da zata biye musu karki kiyi mamaki killa ma da auren shi....siyama wacce ke gefen ta ba abinda take sai dariya sai ji sukayi ance yan mata sannu ku...khairat wacce ta dade dayin gaba siyama ce ta juyu amsa mai tace sunnu kafin takara yin wata magana taji anja hannun ta mu tafi

Kai khairat ama abinda kike bai dace ba ya kamata ki tsaya ki saurari mai bawan allah nan zai ce tunda daga ganin shi kinsan ba irin wanan mazan yan yaudara bane...toh sannu mai gane yan yaudara daya ke ce miki ake yi ta fuska ake ganewa kuma ni kinsan ra ayi na banson namiji ya tsayar dani kan hanya yace zai min magana ba daraja bane wlh.
In ba ke ba a ina kike so toh ya ganki har ya miki magana....shiru kake ji khairat ta share ta har suka isa hostel ko wacce tayi room din ta.

Wayece khairat

Khairat Abdulrahman diyace ga alhaji abdulrahman ibrahim da hijaya safiya suna zaune a unguwar dosa a nan garin kaduna ama asalin yan jigawa ne kasuwan ci ya kawo alhaji abdulrahman kd har ya zama kaman dan garin suna da yayya shida Aisha wacce aka fi kira da ashanty itace yar su ta fari sai mai binta yaya khaleel sai sadiq sanan khairat , usman da nusaiba. Iya gwargwado hajiya safiya taba yayyanta tarbiya na gari da girmama na gaba dasu ga addini.

Washegari khairat na sauri wurarin bakwai na safe tana da test dan har siyama ta tafi ta barta

Tana cikin tafiya kamar ance ta juyo ta ganshi kan keke yana binta a baya bata ce mai komai ba sai amsa sallamar da ya mata tayi

Dan allah in baza ki damu ba ko minutes 5 ni ki dan ara min acikin lokacin ki...

Tace malam kana ganin saurin nan da nake kasan nayi late kuma dan allah ka rabu dani...bata kara sa magana ba

Taji yace sunan malam din MUBARAK

Ko kallan shi bata yi ba ta wuce ta barshi a nan yana kallan ta....

Shi kwa mubarak ba abinda yake tinani sai ya samu matar aure irin wacce yake so ita ba doguwa ba kuma ba gaje riya bace san baka ce irin black beauty din...sai tina nin shi yake shi kadai yana murmushi.....

Ita kwa tana tafe tana masifa a zuci wai shin mai masalar bawan allah nan shin mai san ita yanzu So baya gaban ta dan ko maza baza basa gaban

Kowa yazo hakuri take bashi acewar karatu ta ama ita kanta ta kasa gane mai ke damun wani lokacin taji dama tana da sauri a haka har ta isa hall din ....

Bayan minutes 45 sai gata ta fito an gama test tana neman siyama....

Ta hadu da wani course mate din ta bala shin ka ga siyama yake ce mata ai ta dade da wuce...

Iso war ta hostel ke da wuya taje dakin siyama wlh baki da mutunci shine ko ki jira ni mu tafi tare kuma a ka gama test kika tafi kika bar.....

Siyama ta tari numfashin ta taya zan jira ki bayan kina wa mutane rashin mutunci sai aka kamar ni ma haka halina yake....

Kairat wacce tayi shiru tana kallon ta tace in kin gama sai ki fada min wana yiwa rashin mutunci ko kina nufin Mutumin da ke bin mu tun shekaran jiya wato shi zai shiga tsakanin mu

Mutumin da kike magana sonki yake ba yaudaran ki zaiyi ba jiya mun hadu dashi yake cemin na roke ki dan allah in har kin yadda auren ki yake so......

Kin ji ki ni sai anjima kin wani batamin rai na ma wuce kd weekend kuje ku karata ke dashi.....

Shin waye mubarak.....
Khairat kwa zato so shi....

Ku biyo ni Rema kay dan sanin mai zai faru........

KHAIRAT Where stories live. Discover now