Page Fifty

97 6 0
                                    

🌹 *_QADR_* 🌹
( _The story of Rukayya_ )

Written by *Zeeneert*💞

*Zeeneert*@wattpad

Page Fifty

Ashe Yaya Lamido zubamin idanu kawai yayi shi ya gama hada nasa plan din.

Kwanan mu uku da dawowa hutu Kawu Sani yasa Yaya Salim yakaini Babban buli inyi musu sati indawo gida as usual sabida islamiya,ananne nasamu muka shirya da Yaya Salim dankuwa ko farkon dawowa na shanshan kamshi yakeyimin. Seda yakaini bayan sun gaisa da Gogode dasu Baffa narakoshi bakin mota zai tafi sekawai nafashe mai da kuka. Hankali tashe yajuyo yana kallona baki sake yace "kukan mekikeyi kuma? So kike kitaramin jama'a suce wani abun nayi miki?" Cikin gunjin kuka nace "bakaine kadaina min magana kake shareniba" yanda nayi maganar seda nabasa dariya,seda yadara sannan yadubeni yace "toh ai kedince bakyajin magana Rukayya. Narasa yazanyi dake shiyasa nafita harkar ki kawai" cikin sauri Jin kamar ya sauko nace "Allah zanfara Jin maganarka,infact nama fara tunda tun ranar namaka alkawari bazan sake yin abunda nayiba" wannan karan with a serious face yace "promise me bazaki sake shiga motar waniba? Promise me bazaki sake yarda wani ya kusanceki kamar yanda kika bari Sajeed or whatsoever yayi without knowing his real identity ba?" cikin sauri nace "I promise Yaya Salim" dukda kuwa nasan alkawarin dana dauka din bekai har zuciba because presently I'm with Yaya Lamido and I've no relation with him too toh anma ya zanyi? Bazan iya cigaba da jure shariyar da Yaya Salim yakemin ba because he's my only radiant agidan nan,he's the only personal I can count on and more over karatun dayake karamin da taimakona dayakeyi when I'm stuck with something ma wani abune. on the other kuma Yaya lamido,he's a person I can't even think of letting go of sabida wani,so I've to deal with it my way...

Haka Yaya Salim ya koma cikin gari bayan yamin wa'azi da fada sosai kan insan irin mutanen dazanna kulawa sannan yacemin zaidawo wani sati yadaukeni insha Allah.

Ina komawa cikin gida jikin Gogode nafada nakwanta,dukda na kara shekaru da wayau haryau agurin Gogode jina nake kamar wata Baby because itama haryau behaviors dinta towards me has not changed,she still Pampers me like she always does.
"Gogode nayi kewarki sosai" shine kalmar dana fada cikin sigar shagwaba ayayinda na rungumeta. Murmushi tasaki sannan tace "Nima nayi kewarki Rukayya am,ai babu yanda banyi da Baffannanki suje sutambayi Ina makarantar kunnnan takeba ninagaji da maganar ace kullum inkin tafi se bayan watanni uku indinga ganinki amma sam suka ki. Sukace wai inyi hakuri tunda ana bari kizo kowani hutuma ai ya watadatar" pouting bakina nayi sannan nace "aikuwa dasunje sun tambayi Kawu Sani babu abunda zaihanashi basu adreshin makarantar mu" na dago daga jikinta Ina fadin "Kuma kinsan me Gogode?" jijjiga min kai tayi alamar batasaniba Sena fada,nace "akwai ranar zuwa ma dalibai na musamman da aka kebe,dasun tambaya ko a irin ranakunnan aizakizo ki ganni" Gogode tace "aikodai. Sundaiyi Mana bakin cikin ganin juna kawai" Yar dariya nayi sannan nace "karki damu Gogode wannan karan kafin natafi Insha Allahu zan rubuta miki adreshi makarantar mu da lokacin zuwa visit inyaso sesu Baffa sukaiki" cikin farin ciki Gogode tace "Aiko dakin kyauta. Allah dai yasa suyarda sukaikin" Yar dariya nayi sannan nace "inma basu yarda ba basai insa Yaya Lamido yazo yadaukeki yakaikiba" Gogode na dariya tace "laaaa Kumafa hakane. aini nama manta da kashin yana zuwa ganin ki a makaranta daduk zuwan dayakeyi munyi wannan shawarar dashima" Ina murmushi nace "ai yanzuma a makarantar mu yake koyarwa Gogode. Anan yake bautar kasarsa" wara idanu Gogode tayi in amusement tace "Dagaske?" gyada matakai nayi Ina blushing sannan nakarada "Kuma duk sabida ni yasa aka turashi makarantarnan Gogode" Gogode tace "bawan Allah. Allah ubangiji yabarku tare yabiya masa bukatunsa na alheri" nace "Amin Gogode" haka muka cigaba da hira da ita har Yadikko Rahane tashigo tamin sannu da zuwa inda Itama tajona hirar tamu kasancewar sanda na iso batanan tafita unguwa,data dawo tasamu labarin zuwana shine ta karaso mugaisa. Da yanma ranar nafita zuwa gidan Kwaidum dayake ita acikin garin Babban buli tayi aure harma da Yarta me shekaru biyu a duniya. Munjima muna hira da'ita,tare mukayi tuwon daren danasamu ta daura se bayan maghrib sannan nadawo gida bayan kwaidum tamin alkawarin rakani can wani kauye dake gaba da Babban buli gidan Hari da Hansai dansu a gari daya suke da zama.....

QADRWhere stories live. Discover now