Page Forty One

48 4 0
                                    

🌹 *_QADR_* 🌹
( _The story of Rukayya_ )

Written by *Zeeneert*💞

*Zeeneert*@wattpad

Page Forty One

Taku yashigayi ahankali har ya iso gaban gadon danake zaune ayayinda nikuma nakasa ɗauke idanuna daga gareshi sabida jinake kaman dana ɗauke idanun nawa akanshi,he'll surely disappear. Akwai wata Yar karamar drawer agefen gadon danake kwance wanda an ajiye drawern agunne purposely for saka drugs kokuma file ɗin patient ɗinda is on admission awannan bed ɗin. Asaman drawern Yaya Lamiɗo yazauna sannan ahankali yace "How are you feeling now?" gyaɗa masakaina nayi ahankali ayayinda wasu hawaye suka shiga bin kuncina,nace "Am fine. Kai inaka shiga Yaya Lamiɗo? I've been trying to call you hankalina duk yatashi" cikin rauni Yaya Lamiɗo yace "I'm sorry..." danna tabbatar yarasa abun cewane,abunda nayi has made him speechless.

Cikin rashin gane inda yadosa nace "Sorry for what?" Yace "For Making you go through this Nanaa..." cikin sauri na shiga girgiza masakaina sannan nace "I'm not in this condition because of you" Yana kallon cikin idanuna yace "You're. basai kin ɓoye minba Aziza tariga tagaya min komai and it's only my fault,I wanted to surprise you without thinking of yazakiji inbaki ganni ba" cikin muryar datake nuna tsantsar damuwarsa akaina yakuma cewa "I'm sorry for not coming on Saturday and for making you go through alot,kiyi hakuri don Allah" cikin sauri nace "Yawuce" seyace "But please dagayau karki sake tada hankalinki akan silly abubuwa irin haka. I'm perfectly fine,i just wanted to surprise you and nothing else Rukayya. Anma ke duk sekika bi kika tada hankalinki?Why?"

Batareda nagane wani irin surprise yake nufiba nace "Wani irin surprise kakeson kayimin?" dandai nasan bazuwan dayayi yau bane surprise ɗin tunda yanada opportunity ɗin zuwa on Saturday ɗin yaƙi zuwa.

Nunamin kayan jikin shi yayi sannan yace "I'm going to serve in this school" wara idanuna nayi with a grin on my face, bakina gaba ɗaya yakasa rufuwa nace "Really...?" gyaɗa min kai yayi ahankali sannan with a serious face yace "Amma nafasa tunda,zanje insake neman relocation kawai tunda rashin lafiya nake saki" cikin sauri murmushin dake kan fuskana yayi fading away nakoma nayi fuskar tausayi,kaman meshirin yin kuka nace "Kayi hakuri don Allah" girgizakai yayi sannan yace "A'a basaikin bani hakuriba. Nina saka kaina Kuma na janye dakaina tunda matsala zamana a makarantarnan zeja miki dahar dan baki ganniba zaki bi ki ɗaga hankalinki" sekawai nafara hawaye,nace "Don Allah kayi hakuri Yaya Lamiɗo" kayana kallona yace "zanyi anma sekinmin alkawarin bazaki sake daga hankalinki akan abunda baikai yakawo ba,sekin min alkawarin bazaki sake tada hankalinki akan abunda bakida tabbacin yafaru kobai faruba" cikin sauri nace "Allah nayi alkawarin anma kaima please kada kasakeyimin irin surprise ɗinnan,I hate this kind of surprises because kafin surprise ɗin I'll go through alot" gyaɗa min kai yayi sannan yakuma cewa "I'm sorry" murmushi nayi sannan nace "I'm sorry too"....

Aziza dake kallon mu tana murmushi tace "toh maza tashi mutafi aji tunda kinsamu Lafiya" dagani har Lamiɗo dubanta mukayi tareda sakin dariya sannan Lamiɗo yace "Haba Hajiya Aziza,ayimata uzuri nayau mana" Aziza tashi tayi tsaye sannan tace "Toh shikenan anyi Mata tunda ka roka Mata alfarma. Barina tafi class nasan yanzu kilan anshiga first period ma" gyadamatakai mukayi sannan namata godiya tana harara na tafice a clinic ɗin.

Yaya Lamiɗo dawowa da dubansa gareni yayi sannan yace "Did you have your breakfast?" jijjiga masakaina nayi ahankali,seyace "mezakici?" ahankali nace "zasu kawo abinci a clinic din ai nan bada jimawa ba" seya duba wristwatch dinda ke hannunsa,yace "Zaki iya cin abincin nasu ne toh!" Yar dariya nasaki sannan nace "Mezai Hana? I've been eating their food for three years now" Yaya lamido yace "you really tried,gani nake bazan iya cin abincin suba. abincin gidan bikima Yaya barena dalibai dasuka fi dubu yawa" senakuma sakin murmushi,nace "Ai munasa yaji ko Maggi aciki" Yaya Lamiɗo yace "still it won't be as delious as home made food" jinjinamasakai nayi ciki da gamsuwa sannan nace "Gaskiya Kam" adede lokacin ne kuma Nurse on duty tashigo wanda gabadaya clinic din yayi shiru yanzu,ma'ana ankori dalibai,masu karban drugs ma duk sun karba sun tafi.

QADRWhere stories live. Discover now